14/06/2024
Justice for Auwal Abdullahi
Auwal abin tausayi ne, iya yensa masu matsakaicin karfi ne.
Ace sabida rashin ta'ido irin na Police, haka kawai sun biyo wani wanda shima bai jiba bai gani ba, sabida tsoro ya fada Gidan su Auwal, haka s**a turmutsa kai a maimakon su fito da iya shi kadai sai s**a hada da Auwal wanda ke kwance atsakar Gida, jiyowar gudu yasa yafirgita ya farka, to wai laifin dayasa dole sai sun tafi dashi shine dan maisa zai firgita.
Wlh haka Police dinnan s**a hada dashi k**ar wani barawo s**a wulla a bayan mota, mahaifiyar sa na kuka tana hadasu da Allah suna zaginta cewar ai shima dan dan'iska ne, idan ba haka ba dan maisa zai ji tsoro, s**a hada da wasu mutun 2 wa'anda suma duniya ta shaida basuji ba kuma basu gani ba, Ahassan Hamisu da Isah Dauda.
Mutun na farka da aka k**a Auwal a sanadiyarsa, sabida yanada kafa kwanan sa 3 a station aka sallamo sa.
Shi kuwa Auwal da mahaifinsa ko station din bai iya zuwa awasu lokutan, yanzu tini Alkali ya angiza keyarsa sa tare da mutun 2 izuwa Gidan kaso, za'a cigaba da shari'a bayan wata daya.
Wai ank**a sune da muggan mak**ai hadi da kayan maye subhanallah.
Ku yi sharing har ya kai ga masu fada a j.