Arewa Trumpet Multimedia -ATM

Arewa Trumpet Multimedia -ATM Unveiling the vibrant voice of Arewa! Your premier source for news, entertainment, and cultural insights from Northern Nigeria. Join the conversation!

Don Mutanen Najeriya ta Arewa. Ku kasance damu domin samun labarai, nishadi da al’adun mutanen Arewa!

Where is Hamdiyya Sidi?Sokoto State Government is accused by many as been responsible for the disappearance of Hamdiyya ...
21/05/2025

Where is Hamdiyya Sidi?

Sokoto State Government is accused by many as been responsible for the disappearance of Hamdiyya Sidi.

Hamdiyya went missing yesterday in the morning (around 10 am Nigerian Time). She left home to the market to buy groceries in Sokoto but hasn’t returned. She was due to appear before a court this Wednesday 21st May 2025 as her case with the State Government is nearing a verdict which many were optimistic would favour her if fairly judged.

The lawyers representing Hamdiyya, Amnesty International Nigeria and some activists—such as Dan Bello and IG Wala—of northern extraction are accusing the Sokoto State Government under Mr Ahmad Aliyu of abducting her and calling the government to as a matter of urgency disclose her whereabouts and ensure she is reunited with her loved ones.

18/05/2025

Yadda Mawakan Annabi s**a gudanar da kwarya-kwaryar maulidi a gidan Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin.

17/05/2025

“Manyan Sojojin Nigeria basu da kwarewar yaki sai na wawure hakkokin kananun sojoji da fadanci wa yan siyasa” inji wani tsohon Soja da ya koma kasuwanci

Wani tsohon Sojan Nigeria Aminu Warkal ya wallafa wani bidiyo a shafinsa na TikTok inda ya bayyana yadda manyan sojojin Nigeria ke wawure kudaden kananan sojoji da salwantar da rayukarsu a banza. Ya kuma bayyana dalilin daya sa ya bar aikin sojan ya k**a kasuwanci.

Saidai sa’o’I kalilan da wallafa bidiyon ya sauke shi abinda mutane ke ganin an masa barazana daga sama ne.

Ku kalli cikakken bidiyon daga bisani ku ajiye mana raayoyinku akasa.

Daya daga cikin Dattijan Arewa ya nusantar da masu karakaini daga jam’iyyunsu zuwa jam’iyya mai mulki.Menene raayoyinku?
13/05/2025

Daya daga cikin Dattijan Arewa ya nusantar da masu karakaini daga jam’iyyunsu zuwa jam’iyya mai mulki.

Menene raayoyinku?

Ayayin da yan uwa Musulmi masu niyyar aikin hajjin bana daga Nigeria s**a fara isa kasa mai tsarki, Sheikh Usman Kusfa w...
10/05/2025

Ayayin da yan uwa Musulmi masu niyyar aikin hajjin bana daga Nigeria s**a fara isa kasa mai tsarki, Sheikh Usman Kusfa wanda akafisani da Rigi Rigi ya koka da rashin ilimin aikin hajjin kuma ya dauki aniyar bada gudumawa ta hanyar ilmantarwa k**ar yadda ya saba.

A cikin makon nan ne a wurin tafsirin shi ya sanya kayan aikin hajji domin koyar da mutane yadda ake yi [ga bidiyon wani bangaren karantarwa: https://youtube.com/shorts/RZbs3cXo_nk?si=_WPljEVl99PwEpE5 ]

Ya kuke ganin zaa magance rashin sannin wannan rukunin—hajji—Musulunci mai karfi ?

Zaka/ki iya auran wanda ya/ta girme ka/ki?Aganin ku wannan batun zaiyiwu? Soyayya iya soyayya ne ko ko batun yayan banki...
09/05/2025

Zaka/ki iya auran wanda ya/ta girme ka/ki?

Aganin ku wannan batun zaiyiwu? Soyayya iya soyayya ne ko ko batun yayan banki ne? Koko dabara zaayiwa dan saurayi?

Shugaban Kunyigar Izala   ta bangaren Kaduna, ya yabawa Sakataren Kungiyar musamman baiwar da Allah ya basa na iya zance...
09/05/2025

Shugaban Kunyigar Izala ta bangaren Kaduna, ya yabawa Sakataren Kungiyar musamman baiwar da Allah ya basa na iya zance.

Kukalli cikakken Bidiyon inda Sheikh yasha yabon da kuma sauran bayanai na kungiyar a komen sekshon.

Sannan ku bayyana mana raayoyinku.

Wannan ne karon farko da dan Kasar Amurka yazama shugaban darikar katolika na duniya. Robert Francis Prevost wanda zaadi...
08/05/2025

Wannan ne karon farko da dan Kasar Amurka yazama shugaban darikar katolika na duniya. Robert Francis Prevost wanda zaadinga kira da Pope Leon XIV shine Fafaroma na 267.

Barcelona tayi adabo da gasar zakarun Turai.
06/05/2025

Barcelona tayi adabo da gasar zakarun Turai.

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Trumpet Multimedia -ATM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share