AS-HABUL QUR'AN TV

AS-HABUL QUR'AN TV As-habul Qur'an TV

04/12/2025

Ya Allah ka hadamu da masu fada mana gaskiya a Koda yaushe ka rabamu da girman kai ka sanyama rayuwarmu albarka jagora Kuma Muna roqon Allah ya biyaka da aljannah.

🤝السلام عليكم ورحمة الله🤝__________________☘️yan'uwa masu albarka__As-habul qur'an tv karo na farko zata gayyato muku gw...
26/10/2025

🤝السلام عليكم ورحمة الله🤝
_________________

_☘️yan'uwa masu albarka_
_As-habul qur'an tv karo na farko zata gayyato muku gwarazan da s**a samu nasara a musabaqar kano na shekarar 2025._
_Goni faruq kabir dakuma_
_Gona hafsat muh'd sãda_
_A inda zamu tattauna dasu akan abinda ya shafi rayuwarsu tare da alqur'anee dakuma matakan da s**a bi har Allah ya basu nasarar zuwa matakin da suke kai a yanzu._
_Tabbas wannan program ne wanda duk wani dalibin ilimi zai samu fa'ida da yawa a cikinsa dan haka kowa ya shirya sannan ayi sharing domin wadanda bãsa cikin As-habul qur'an tv suma su shigo domin su amfana._
https://chat.whatsapp.com/LQVXHCIUStcCDUD2PbS5s8?mode=ems_copy_t_

_*~Usman wadata✍🏼✍🏼✍🏼~*_
_*C.E.O As-habul qur'an tv*_

26/10/2025
25/10/2025

*🤝السلام عليكم ورحمة الله🤝*
__________________
*About Us:*
*AS-HĀBÚL QUR’ĀN TV* _is a growing Islamic media platform committed to spreading the light of the Qur’an and authentic Sunnah. We provide high-quality Islamic content across *WhatsApp,* *Facebook,* *TikTok,* *YouTube,* and *Telegram* — aiming to educate, inspire, and spiritually uplift our audience._

*Our Mission:*
_To revive the love of the Qur’an and Prophet Muhammad’s teachings by providing easy access to authentic knowledge for Muslims worldwide._

*Our Vision:*
To build a generation of believers who are spiritually strong, intellectually grounded, and morally upright — guided by the Qur’an and Sunnah.

*What We Offer:*
- Qur’an recitations & explanations
- Islamic reminders and motivational talks
- Educational videos & short clips
- Live/recorded lectures
- Interactive discussions & Q&A
- Youth empowerment through Islamic knowledge

*Our Values:*
- Authenticity
- Unity
- Sincerity
- Respect
- Simplicity with depth

*Join Us Today & follow!*
_Facebook_
_Whatsapp_
_Tiktok_
_Youtube_
_*As-habul qur'an tv✍🏼✍🏼*_

*_☘️Let the qur'an lead your heart and the sunnah shape your path_*

*Contact us @*
*09136093739*
https://chat.whatsapp.com/LQVXHCIUStcCDUD2PbS5s8?mode=ems_copy_t

As-habul Qur'an TV

08/10/2025

I got over 10 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

22/08/2025

Yan'uwa mu yawaita salati ga manzon Allah (S.A.W) a wannan rana ta juma'a tabbas akwai ba ban rabo.
Allah shisa mu wanye lafiya

08/07/2025

_Allah ka sanyamu cikin ceton alqur'anee_

30/06/2025

Ga tambaya.??

Kalmar (ولقد)

Sau nawa tazo a cikin alqur'ani sannan kuma a wasu ayoyi ne tazo sau biyu-biyu

16/06/2025

Ku koyar da yaranku alqur'anee tun suna kananu domin samun rayuwa mai inganci da kuma gobe mai kyau a cikin rayuwarsu, Domin kuwa tabbas alqur'ani madogara ne tamkar wani tsani-ne wanda zai kaiku dama kuma yaranku izuwa ga samun babban rabo duniya da lahira, Ya Allah kasa alqur'ani ya cecemu.

🌏AS-HABUL QUR'AN TV✍🏻

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AS-HABUL QUR'AN TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category