Assalafy doguru

Assalafy doguru Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Assalafy doguru, Digital creator, Mashi/katsina, Abuja.

19/09/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Usman Ali, Sadam Dansokoto Sadam Dansokoto, Hamza Barau Waya Garundanga, Yusif Halifa, Ibrahim Ya U Kafi, Moh'd Buldo Ra-ayi, USMAN, Bashir Umar, Shuaibu Aliyu

TUNA BAYA: Wasu kaษ—an daga cikin Malaman Izala da Allah Ya yi wa rasuwa.๐Ÿคฒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ุงุบู’ููุฑู’ ู„ูŽู‡ูู…ู’ ูˆูŽุงุฑู’ุญูŽู…ู’ู‡ูู…ู’ ูˆูŽุนูŽุงู...
19/09/2026

TUNA BAYA: Wasu kaษ—an daga cikin Malaman Izala da Allah Ya yi wa rasuwa.
๐Ÿคฒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ุงุบู’ููุฑู’ ู„ูŽู‡ูู…ู’ ูˆูŽุงุฑู’ุญูŽู…ู’ู‡ูู…ู’ ูˆูŽุนูŽุงููู‡ูู…ู’ ูˆูŽุงุนู’ูู ุนูŽู†ู’ู‡ูู…ู’ุŒ ูˆูŽุฃูŽูƒู’ุฑูู…ู’ ู†ูุฒูู„ูŽู‡ูู…ู’ุŒ ูˆูŽูˆูŽุณู‘ูุนู’ ู…ูุฏู’ุฎูŽู„ูŽู‡ูู…ู’ุŒ ูˆูŽุงุบู’ุณูู„ู’ู‡ูู…ู’ ุจูุงู„ู’ู…ูŽุงุกู ูˆูŽุงู„ุซู‘ูŽู„ู’ุฌู ูˆูŽุงู„ู’ุจูŽุฑูŽุฏูุŒ ูˆูŽู†ูŽู‚ู‘ููŠู’ู‡ูู…ู’ ู…ูู†ูŽ ุงู„ู’ุฎูŽุทูŽุงูŠูŽุง ูƒูŽู…ูŽุง ูŠูู†ูŽู‚ู‘ูŽู‰ ุงู„ุซู‘ูŽูˆู’ุจู ุงู„ู’ุฃูŽุจู’ูŠูŽุถู ู…ูู†ูŽ ุงู„ุฏู‘ูŽู†ูŽุณู.
Ya Allah, Ka gafarta wa malamanmu da s**a riga mu gidan gaskiya: Sheikh Musa Maigandu, Sheikh Adamu Aliyu Maigora, Sheikh Rabi'u Aliyu Daura, Sheikh Ali Modu Mustapha Maiduguri, Sheikh Abubakar Giro Argungu, Sheikh Habibu Yahaya Kaura, da sauran malaman Musulunci da s**a rasu.
Ya Allah Ka yi musu rahama mai yalwa, Ka haskaka musu kaburburansu, Ka sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsu.

Ka karษ“i ayyukan alherinsu, Ka sanya ilimin da s**a yaษ—a ya ci gaba da amfanar da al'umma, Ka saka musu da mafi alherin sak**ako.

Ya Allah, Ka haษ—a mu da su a Aljannar Firdausi. Ka ba iyalansu, almajiransu da masoyansu haฦ™uri da juriya. Ka sa abin da s**a bari na alheri ya ci gaba da zama haske gare su har zuwa Ranar Alฦ™iyama.

ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ูู…ู‘ูŽ ุงุฌู’ุนูŽู„ู’ ู‚ูุจููˆุฑูŽู‡ูู…ู’ ุฑูŽูˆู’ุถูŽุฉู‹ ู…ูู†ู’ ุฑููŠูŽุงุถู ุงู„ู’ุฌูŽู†ู‘ูŽุฉูุŒ ูˆูŽู„ูŽุง ุชูŽุฌู’ุนูŽู„ู’ู‡ูŽุง ุญููู’ุฑูŽุฉู‹ ู…ูู†ู’ ุญูููŽุฑู ุงู„ู†ู‘ูŽุงุฑูุŒ ูˆูŽุฃูŽุฏู’ุฎูู„ู’ู‡ูู…ู ุงู„ู’ููุฑู’ุฏูŽูˆู’ุณูŽ ุงู„ู’ุฃูŽุนู’ู„ูŽู‰ ุจูุบูŽูŠู’ุฑู ุญูุณูŽุงุจู.
Amin Ya Rabbal Alamin. ๐Ÿคฒ๐Ÿ•Œ๐Ÿ“–
JIBWIS NIGERIA
Copy

17/09/2026

ฦŠan takarar gwamnan Gombe na jamโ€™iyyar PDP, Farfesa Isa Ali Pantami, ya ce ya shiga siyasa ne domin yaฦ™ar barnar da ke cikin tsarin mulki.
โ€Ž
โ€ŽShehin malamin ya jaddada cewa ba zai janye ba matuฦ™ar yana da gudummawar da zai bayar ga alโ€™ummarsa.
โ€Ž
โ€ŽPantami ya kuma ce a baya an ba shi amana, kuma da taimakon Allah ya samu sak**ako mai kyau.

New style for parents during disturbing their child
18/08/2026

New style for parents during disturbing their child

Watan bautar gumakan shehunnai ya k**a
14/08/2026

Watan bautar gumakan shehunnai ya k**a

Mu shakata da wannan
12/08/2026

Mu shakata da wannan

Address

Mashi/katsina
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Assalafy doguru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share