Shi’a Tunes

Shi’a Tunes Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shi’a Tunes, Record Label, Abuja Area 1 apo, Abuja.

SHI’A TUNES Distribution
Muna tallafawa masu fasahar waƙoƙin Ahlulbait (AS) 🌙
Uploading • Streaming • Promotion • Distribution 🚀
Ku fitar da waƙoƙinku zuwa manyan platforms kamar Spotify, Apple Music & TikTok 🎧
📩 DM don releasing waƙa ko karin bayani.

09/06/2026

created

08/06/2026

Yau insha Allah wannan waƙa zata fita duniya.

08/06/2026

Title: Abadan
Malam Mustapha gadon kaya.
Distribution
Shi’a Tunes

゚viralシ

Barkanmu da zuwa Shi'a Tunes, kamfani mai samar da sabis na rarraba waƙoƙi (Music Distribution) zuwa manyan dandamalin s...
08/06/2026

Barkanmu da zuwa Shi'a Tunes, kamfani mai samar da sabis na rarraba waƙoƙi (Music Distribution) zuwa manyan dandamalin sauraron kiɗa na duniya. Muna taimaka wa mawaka, masu shirya waƙoƙi da masu ƙirƙirar abun ciki wajen isar da ayyukansu zuwa miliyoyin masu sauraro a faɗin duniya.

A Shi'a Tunes, manufarmu ita ce bai wa masu fasahar kiɗa damar bunƙasa cikin sauƙi ta hanyar samar da ingantaccen tsarin rarraba waƙoƙi, kariyar haƙƙin mallaka da kuma damar samun kuɗaɗen shiga daga ayyukansu.

🎵 Mawaki! Kana son waƙarka ta isa duniya? 🌍

Shi'a Tunes na kawo maka mafita!
✅ Rarraba waƙoƙinka zuwa Spotify, Apple Music, YouTube Music, Audiomack da sauran manyan dandamali.
✅ Sauƙin lodawa da saurin amincewa.
✅ Taimako ga sababbin mawaka da fitattun masu fasaha.
✅ Damar samun kuɗaɗen shiga daga waƙoƙinka.

🎤 Kada ka bari waƙarka ta tsaya a wuri guda. Ka ba ta damar isa ga dubban masu sauraro a duniya tare da Shi'a Tunes.
📞 Tuntuɓe mu yau domin fara tafiyar kiɗanka zuwa mataki na gaba.
Shi'a Tunes – Muryarka Zuwa Duniya. 🌍🎶

Ranar 18 ga wannan watan, Album ɗin Malam Mustapha gadon kaya zai sauka a dukkan platforms. Album ne mai ɗauke da waƙoƙi...
07/06/2026

Ranar 18 ga wannan watan, Album ɗin Malam Mustapha gadon kaya zai sauka a dukkan platforms. Album ne mai ɗauke da waƙoƙi 8 kawai wanda tsayin su ya kai 2H da mintoti.

kuyi following sannan Ku saurari wannan waƙoƙi a duniyar ku, yabon Ahlin Annabi.

07/06/2026

Title: Ku tuno Hussain.
Wannan waƙar malam Mustapha gadon kaya, da ma wasu ƙari zamuyi distribution kafin Ashura.

Kuyi following da samun sabbin music alert.

゚viralシ

amincin Allah ya tabbata gareka, abu shahada.
06/06/2026

amincin Allah ya tabbata gareka, abu shahada.

🚨 NEW ALERT 🚨 ✨ OFFICIAL ANNOUNCEMENT ✨My brand-new single, "[MU JIRA MUKE]", will be officially released on [10/06/2026...
06/06/2026

🚨 NEW ALERT 🚨
✨ OFFICIAL ANNOUNCEMENT ✨
My brand-new single, "[MU JIRA MUKE]", will be officially released on [10/06/2026].
It will be available on all major streaming platforms. Stay tuned and get ready! 🎧🔥

31/05/2026

Title: sponsored
Lyrics; WILAYAR ALI
artist:

Ghadir mix

゚viralシ

Address

Abuja Area 1 Apo
Abuja
900001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shi’a Tunes posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category