25/08/2026
Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un.
Allah ya jiƙan Baba, ya gafarta masa kura-kuransa, ya haskaka kabarinsa, ya sa Aljannatul Firdausi ce makomarsa. Allah ya ba ku da iyalan gida haƙurin rashinsa. 🤲🏽🕊️