ADC Media Updates

ADC Media Updates African Democratic Congress ADC

Hon. Dr. Abdulmalik Rabiu Jafar (ARJ), Aspirant for ADC National Youth Leader, Felicitates with Muslims on Maulud Celebr...
05/09/2025

Hon. Dr. Abdulmalik Rabiu Jafar (ARJ), Aspirant for ADC National Youth Leader, Felicitates with Muslims on Maulud Celebration

Hon. Dr. Abdulmalik Rabiu Jafar (ARJ), aspirant for ADC National Youth Leader, joins millions of Muslims across Nigeria and the world in celebrating the birth of the Holy Prophet Muhammad (Peace Be Upon Him).

He calls on Muslims to use this blessed occasion to reflect on the Prophet’s life of peace, honesty, kindness, and leadership. He prays that this Maulud brings unity, love, and progress to our communities and our great nation, Nigeria.

Happy Maulud Celebration to all Muslims.

©️ Abdulhadi M Adam
DG media and publicity

Daga Ofishin  Hon. Abdul-Malik Rabiu Jaafar (A.R.J), Mai neman shugabancin Matasa na ƙasa a jam'iyyar ADC , African Demo...
04/09/2025

Daga Ofishin Hon. Abdul-Malik Rabiu Jaafar (A.R.J), Mai neman shugabancin Matasa na ƙasa a jam'iyyar ADC , African Democratic Congress.

Yau 4 ga Satumba, 2025.

SAƘON JAJANTA WA GA AL'UMMAR JIHAR NEJA BISA IFTILA'IN KIFEWAR JIRGIN RUWA DA YAYI AJALIN MUTANE DA DAMA.

"Labarin kifewar jirgin Ruwa da yayi ajalin mutane 31 a Garin Bargu jihar NAIJA yayi matuƙar tayar Mani da hankali nayi jimami ƙwarai da gaske,ina miƙa saƙon ta'aziyya ta ga illahirin al'umma a jihar bisa rashin mutane da dama tare da ɓacewar wasu mahaya jirgin da kawo yanzu ba'a gansu" cewar Hon Abdulmaleek Rabi'u Jaafar.

Wannan mummunan lamari da ya faru ya nuna buƙatar Mahukunta da shugabanni suyi dagaske don samar da hanyoyin ruwa a faɗin Najeriya don kiyaye rayuka da dukiyoyin al'umma.Shekara da Shekaru al'umma na rasa rayukansu sanadin kifewar jiragen ruwa a Najeriya,rashin magudanan ruwa masu kyau,rashin tabbatar da dokoki,tare da ƙarancin kayan agajin gaggawa na daga cikin sabubban da suke haddasa wannan mummunan lamari,ina kira ga hukumomi su kara azama don ceto al'ummar Najeriya.

Abdulkadir Nafi'u.

Matasan ƙaramar hukumar Batsari masu ra'ayin Sabuwar Tafiya a Jam'iyyar haɗaka ta ADC sun gudanar da taro karo na biyu.....
15/08/2025

Matasan ƙaramar hukumar Batsari masu ra'ayin Sabuwar Tafiya a Jam'iyyar haɗaka ta ADC sun gudanar da taro karo na biyu....

Gwamman Haziƙan matasa,masu ilimi da hazaƙa a ƙaramar hukumar Batsari sun ƙara zama a yau Juma'a 15/8/2025 a cigaba da Nazarin hanyoyin da zasu bada tasu gudunmawa ga nasarar Jam'iyyar ADC a kakar zaɓen 2027 mai zuwa....

Yunkurin da akayi wa take da ADC YOUTH NETWORK BATSARI LOCAL GOVERNMENT ya tattara kawunan ɗumbin matasa daga gundumomi 11 na ƙaramar hukumar Batsari da zummar tattaunawa tsari da hanyoyin kawo cigaba da nasara a jam'iyyar ADC....

A yayin zaman dai angudanar a ƙasidu da s**a danganci mallakar katin zaɓe ko sabuntawa(Voter Registration) yancin kai ga matasa da cire tsoro a hidimar siyasa(Capacity Building) tareda yin kira ga ayi riƙi da amana da gaskiya a duk inda muka tsinci kanmu...

Ƙarshe ankammala taron ne da niyyar duk wanda ya halarci taron zai isar da sakon da ya samu a unguwar su,garin su ko gidan su,wannan na matsayin tsarin tallata Jam'iyyar zuwa lungu da saƙon faɗin ƙaramar hukumar ta Batsari....

InSha Allah irin wannan taro zai ciga a da wanzuwa duk bayan wani lokaci,don wayar da kawunan junan mu tare da ɗaura ɗamarar tunkarar zaɓen 2027 don cimma nasara.

A Yau Alhamis 14/8/2025 Hon Jabiru Yauyau ya Ajiye muƙamin sa na SSA HEALTH ga mai girma Gwamnan jihar Katsina Mal. Ɗink...
14/08/2025

A Yau Alhamis 14/8/2025 Hon Jabiru Yauyau ya Ajiye muƙamin sa na SSA HEALTH ga mai girma Gwamnan jihar Katsina Mal. Ɗinkin Umar Radda PhD....

Ajiye muƙamin ya biyo-bayan sauya sheƙa da Hon Jabiru Yauyau yayi daga Jam'iyyar sa ta APC zuwa Jam'iyyar haɗaka ta ADC...

Hon Jabiru Yauyau tsohon ɗan majalisar dokokin jihar Katsina ne da ya wakilci karamar hukumar Batsari daga shekarar 2019 zuwa 2023,wanda ya samu matsayin mataimakin na musamman ga gwamnan jihar Katsina bangaren kiwon lafiya bayan zaɓen 2023 zuwa yau....

Hon Jabiru Yauyau yayi godiya matuƙa ga irin alkairin da gwamnatin mai girma Gwamna Mal. Dikko Umar Radda tayi mashi da tsohuwar Jam'iyyar sa ta APC,inda yayi masu fatan alkairi....

War haka dai Hon Jabiru Yauyau ya kammala tattara kayansa daga tsohuwar Jam'iyyar sa ta APC zuwa Jam'iyyar haɗaka ta ADC....

ADC GOMBE STATE CHAPTER.An gudanar da taron jam'iyyar hadaka ta ADC a jihar Gombe.
08/07/2025

ADC GOMBE STATE CHAPTER.

An gudanar da taron jam'iyyar hadaka ta ADC a jihar Gombe.

07/07/2025

BREAKING: ADC Website Crashes 3 Times In 48 Hours Over Membership Surge.

Pretending not to care doesn't stop death.The Tinubu administration is now planning a “meeting on reducing fuel prices” ...
05/07/2025

Pretending not to care doesn't stop death.

The Tinubu administration is now planning a “meeting on reducing fuel prices” — after over two years of draining the blood of the poor with outrageous fuel prices that crippled businesses, halted transportation, and took lives.

Why the sudden change?

Because a new opposition force is rising. Power is slipping. The voice of the people on the streets is getting louder.

But let’s be clear:

This is not repentance — it is fear.

They hijacked the petroleum ministry and handed it to their cronies. They hiked prices to fund campaign war chests, while widows and mothers wander the streets in search of ₦100 to roast maize.

They watched violence consume lives from Benue to Zamfara — while sipping cold drinks in their palaces.

They assumed we would never speak. They thought the poor would keep enduring forever.

But there comes a day when the oppressed stop begging — a day of resistance.

We are not begging for less suffering — we are organizing to end the suffering.

✊🏾 Power of the People – A New World

PRESS RELEASEIssued: Saturday, 5th July, 2025SDP/ADC North-West Leader, Mallam Nasir Ahmed El-Rufai, Meets Key Stakehold...
05/07/2025

PRESS RELEASE
Issued: Saturday, 5th July, 2025

SDP/ADC North-West Leader, Mallam Nasir Ahmed El-Rufai, Meets Key Stakeholders in Kaduna State to Strengthen Coalition and Strategize for Upcoming Elections

In a significant stride toward deepening political unity and strategic alignment, the North-West Leader of the SDP/ADC coalition, Mallam Nasir Ahmed El-Rufai, convened a high-level meeting with key stakeholders of the coalition parties in Kaduna State on Saturday, July 5th, 2025.

The closed-door session, held in Kaduna, brought together an influential gathering of trusted political figures and party stalwarts, including:

Mallam Bashir Saidu, former Chief of Staff and Commissioner of Finance,

Mallam Ja’afar Sani, former Commissioner for Local Government and Chieftaincy Affairs,

Hon. Hafsat Baba, former Commissioner for Women Affairs,

Mallam Suleiman Ibrahim, former Commissioner for Education,

Hon. Hafix Bayero former commissioner Market Development Kaduna State.

As well as the full complement of SDP/ADC Kaduna State Management Committee Members.

During the meeting, Mallam Nasir El-Rufai delivered a passionate and insightful briefing on the progress made so far in cementing the success of the SDP/ADC coalition, noting that “the coalition stands as a beacon of renewed hope and inclusive governance for the North-West and Nigeria at large.” He emphasized that the unity between the two parties is not only gaining momentum but also earning the confidence of the electorate across key constituencies.

A central point of discussion was the ongoing consolidation of the ADC party structure across Kaduna State to ensure effective grassroots coordination and mobilization. The leader called for unity of purpose and unwavering commitment to the ideals of the coalition, underscoring that “our strength lies in our shared vision and the ability to work together with clarity, purpose, and humility.”

Strategic deliberations were also held concerning the forthcoming August 2025 bye-elections in Basawa (Zaria Constituency) and Chikun/Kajuru Federal Constituency. Stakeholders evaluated tactical approaches, candidate readiness, and voter engagement strategies. The forum reaffirmed the coalition’s resolve to present credible, competent, and community-rooted candidates capable of delivering transformative representation.

In her remarks, Hon. Hafsat Baba highlighted the importance of inclusive governance, while Mallam Ja’afar Sani stressed the need to reconnect with traditional institutions and local government structures. Mallam Suleiman Ibrahim echoed the coalition’s commitment to prioritizing education and youth empowerment in policy agendas.

Mallam Bashir Saidu, reflecting on the coalition’s trajectory, commended the leadership of Mallam El-Rufai for his strategic foresight and unwavering dedication to progressive politics.

The meeting ended on a high note, with all participants expressing optimism and renewed energy to mobilize supporters and uphold the coalition’s integrity and mission.

Together, the SDP/ADC coalition reaffirms its commitment to building a future anchored on transparency, equity, and effective governance.

Sign:
Hon. Darius Kurah
SDP/ADC Kaduna State Publicity Secretary.
5th July, 2025.

Da dumi'dumi: Gwamna Zullum da gwamnoni biyar na shirin shiga jam'iyyar ADC.Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Zulum n...
05/07/2025

Da dumi'dumi: Gwamna Zullum da gwamnoni biyar na shirin shiga jam'iyyar ADC.

Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Zulum ne ke jagorantar sauya shekar wasu gwamnonin Arewa biyar zuwa sabuwar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), kamar yadda jaridar Spear ta ruwaito.

Matakin dai na nuni da cewa an samu girgizar kasa sosai a fagen siyasar Najeriya yayin da 'yan adawa s**a hadewa jam'iyyar APC mai mulki ta shugaba Bola Tinubu kai

A halin da ake ciki kuma, gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, yana fuskantar matsananciyar matsin lamba kan ya shiga kungiyar, sai dai sabanin yadda ake tsammani, rahotanni sun ce yana kammala shirin shiga jam’iyyar APC ne matakin da ake sa ran za a bayyana nan ba da dadewa ba.

Idan dai ba a manta ba a ranar 15 ga watan Mayu ne gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya jagoranci zanga-zangar bayan da shugabannin jam’iyyar APC s**a amince da shugaba Bola Tinubu ya sake tsayawa takara ba tare da sanya mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima a cikin wannan shawara ba.

A yayin wani taron masu ruwa da tsaki na yankin Arewa maso Gabas a Gombe, Shugaban jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Ganduje da mataimakinsa na kasa (Arewa-maso-Gabas) Kwamared Mustapha Salihu sun fito fili sun goyi bayan Tinubu a karo na biyu amma bai ambaci Shettima ba.

Lamarin dai ya ta’azzara ne yayin da wasu fusatattun wakilai s**a yi zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da wannan matakin da ya sanya Ganduje da Salihu ficewa daga wurin taron cikin tsauraran matakan tsaro.

Wannan lamarin dai ya kara haifar da rade-radin cewa wasu bangarori na jam’iyyar na iya yin aiki da yunkurin sake tsayawa takaran shugaba Tinubu.

Jam’iyyar ADC, wacce aka bayyana a ranar 2 ga Yuli, 2025, a matsayin sabon dandalin hadakar ‘yan adawar Atiku Abubakar, na samun goyon bayan wasu gwamnonin Arewa. Majiyoyi sun nuna cewa akalla gwamnoni biyar da s**a fito daga yankin Arewa maso Gabas da kuma Arewa maso Yamma sun yi gamsu da wannan yunkuri, inda tuni aka kashe makudan kudade a kark

05/07/2025

In non distance time we will welcome more than 5 sitting Governor's into our new party ADC

ADC Lagos Chapter Welcomes Newly Appointed Interim National Secretary to the StateThe Lagos chapter of the African Democ...
04/07/2025

ADC Lagos Chapter Welcomes Newly Appointed Interim National Secretary to the State

The Lagos chapter of the African Democratic Congress (ADC) has warmly welcomed the party’s newly appointed interim National Secretary Rauf Aregbesola to Lagos State.

04/07/2025

🔥💥

Senator Aishatu Dahiru Ahmed Binani, Adamawa State has resigned from APC joined ADC.

Address

Abuja Nigeria
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC Media Updates posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share