Atiku Media Forum

Atiku Media Forum Atiku Abubakar for Nigeria 2027

BREAKINGSouth South ‐  ATIKU SouthEast -  ATIKU NorthEast-  ATIKUNorthWest - ATIKU NorthCentral -  ATIKUSouthWest  - ATI...
23/07/2026

BREAKING

South South ‐ ATIKU

SouthEast - ATIKU

NorthEast- ATIKU

NorthWest - ATIKU

NorthCentral - ATIKU

SouthWest - ATIKU

Ready to serve for the nation👌
14/07/2026

Ready to serve for the nation👌

Sharuɗɗan Beli 8 da aka gindaya wa Malam Nasir Ahmad El-rufai.....An bayyana cewa kotu ta gindaya wa tsohon Gwamnan Jiha...
13/07/2026

Sharuɗɗan Beli 8 da aka gindaya wa Malam Nasir Ahmad El-rufai..
...An bayyana cewa kotu ta gindaya wa tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, waɗannan sharuɗɗan kafin a sake shi kan beli:

1) Ya gabatar da takardar beli ta kuɗi har ₦200,000,000.

2) Ya kawo masu tsaya masa biyu (2).

3) Kowanne mai tsayawa masa ya rattaba hannu kan takardar garanti ta ₦200,000,000.

4) Kowanne mai tsayawa masa ya mallaki kadara mai darajar ₦200,000,000.

5) Kadarar ta kasance a Kaduna Government Reserved Area (GRA).

6) A gabatar da shaidar mallakar kadarar.

7) Kowanne mai tsayawa masa ya gabatar da takardar shaidar tantancewa daga Majalisar Sarakunan Jihar Kaduna.

8) Kotu za ta tabbatar da cewa an cika dukkan waɗannan sharuɗɗa kafin a ba shi damar fita.
________________________________

Tabbas waƴan nan sharuɗa, sharuɗa ne masu wahala kuma masu sarƙaƙiya.

To tambayar ma anan.. shin akan wani dalili ne ake tsare da Malam da har za'a saka waƴan nan Sharuɗan?

- Aisha Galadima.

Idan har da gaske INEC ta musanta bai wa Nafiu Bala lambar shiga (access code), to ya k**ata a k**a shi bisa zargin ƙirƙ...
13/07/2026

Idan har da gaske INEC ta musanta bai wa Nafiu Bala lambar shiga (access code), to ya k**ata a k**a shi bisa zargin ƙirƙirar takardu na bogi (forgery) da kuma yin shigar burtu (impersonation

ZABEN GWAJIKamfanin jaridar Dokin Karfe na neman jin ra'ayin jama'aTsakanin Atiku da Tinubu wa zaku zaba?
12/07/2026

ZABEN GWAJI

Kamfanin jaridar Dokin Karfe na neman jin ra'ayin jama'a

Tsakanin Atiku da Tinubu wa zaku zaba?

Haɗin kai shi ne ginshiƙin nasara, adalci kuma shi ne tubalin ci gaba.”ADC – Jam’iyyar haɗin kai, adalci, da kyakkyawan ...
11/07/2026

Haɗin kai shi ne ginshiƙin nasara, adalci kuma shi ne tubalin ci gaba.”
ADC – Jam’iyyar haɗin kai, adalci, da kyakkyawan shugabanci.

BREAKING: The Executive Chairman of Tangaza Local Government Area, Sokoto State, Hon. Isa Salihu Kalanjeni, has resigned...
08/07/2026

BREAKING: The Executive Chairman of Tangaza Local Government Area, Sokoto State, Hon. Isa Salihu Kalanjeni, has resigned from office and officially defected from the APC to the ADC.

Dokin Karfe🤘
08/07/2026

Dokin Karfe🤘

Ready to Vote
07/07/2026

Ready to Vote

His Excellency Atiku Abubakar, GCON, presented with a copy of the Holy Qur’an which was hand written by Abdullgafar Bala...
07/07/2026

His Excellency Atiku Abubakar, GCON, presented with a copy of the Holy Qur’an which was hand written by Abdullgafar Bala Sale, the Son of his Chief Imam. At his Asokoro Residence in Abuja. 07/July/2026

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Atiku Media Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share