GTV Hausa

GTV Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from GTV Hausa, Media/News Company, Abuja Wuse 2, Abuja.

Domin samun ingantattun labarai na gaskiya, tallata kasuwanci, da kuma tallata 'yan siyasa, ku tuntube Mu Ta Whasthapp Akan Wannan Number 09066503297

GTV Hausa — Gaskiya TV Hausa
Labaran Gaskiya, A Lokaci.

“Muslim-Muslim Ko Christian-Christian, Duk Abu Ɗaya Ne” Siyasa ce kawai bashi da alaƙa da addini musulunci — Sheikh Daur...
21/08/2026

“Muslim-Muslim Ko Christian-Christian, Duk Abu Ɗaya Ne” Siyasa ce kawai bashi da alaƙa da addini musulunci — Sheikh Daurawa

Muslim-Muslim ko Christian–Christian ko Musilm–Christian ko Christian–Muslim duk abu ɗaya ne siyasa ce bashi da Alaƙar dokar musulunci domin ba addinin Musulunci bane a cikin siyasar Najeriya ko akwai wata Jam'iya da INEC tayi mata Rijista da sunan cewa jam’iyyar Musulunci? Amatsayin ka na dan Najeriya duk wanda ya yi maka kawai ka zaɓa bakayi laifi ba don ka zaɓi musulmi ko Christian

— Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

DA DUMI-DUMI: Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gaggauta k**a Prince George Buchi Nwabueze, bayan gano...
21/08/2026

DA DUMI-DUMI: Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gaggauta k**a Prince George Buchi Nwabueze, bayan gano wata hukumar da ake zargin bogi ce a cikin ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayya, Sanata George Akume.

Hukumar ICPC ce ta gano ofishin da ake kira National Brands Development and Made in Nigeria Special Project Office, wanda aka ce an kafa shi ba bisa ka’ida ba.

Kiran Babban Malamin Addinin Musulunci
21/08/2026

Kiran Babban Malamin Addinin Musulunci

Kano ta Arewa Nasiru sule garo, Ko Barau Jibrin?
21/08/2026

Kano ta Arewa Nasiru sule garo, Ko Barau Jibrin?

Da Dumi DumiShugaba Tinubu ya ba da umarnin k**a mutumin da ake zargi da kafa wata hukumar bogiShugaban Nijeriya, Bola A...
21/08/2026

Da Dumi Dumi

Shugaba Tinubu ya ba da umarnin k**a mutumin da ake zargi da kafa wata hukumar bogi

Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da umarnin k**a Yarima George Buchi Nwabueze nan take, bisa zargin alaka da gano wata hukumar da ake zargin an kirkira ta bogi mai suna National Brands Development and Made in Nigeria Special Project Office.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC ce ta gano hukumar da ake zargin ta bogi a cikin ofishin sakataren gwamnatin tarayya, Sanata George Akume.

Shugaban ICPC, Dokta Musa Adamu Aliyu, SAN, ne ya bayyana hakan yayin da yake yi wa manema labarai na fadar shugaban kasa bayani bayan ganawarsa da Shugaba Tinubu ranar Juma’a.

Gwamnan Katsina Ya Kai Ziyara Kabarin Musa Yar Adu,a
21/08/2026

Gwamnan Katsina Ya Kai Ziyara Kabarin Musa Yar Adu,a

Big shout out to my new rising fans! Muhammad Mustapha
21/08/2026

Big shout out to my new rising fans! Muhammad Mustapha

Rahotanni Sun Nuna Cewa Tanimu Akawu Na Nan A Raye Bai Mutu Ba, Kamar Yadda Ake Ta Yaɗa Jita-Jitar Ya Mutu
21/08/2026

Rahotanni Sun Nuna Cewa Tanimu Akawu Na Nan A Raye Bai Mutu Ba, Kamar Yadda Ake Ta Yaɗa Jita-Jitar Ya Mutu

Rayuka za su ɓaci idan muka fitar da bayanan sirri na zargin Tinubu kan miyagun ƙwayoyi - FBI ga Kotun Amurka Hukumar bi...
21/08/2026

Rayuka za su ɓaci idan muka fitar da bayanan sirri na zargin Tinubu kan miyagun ƙwayoyi - FBI ga Kotun Amurka

Hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka FBI ta nemi wata kotun Amurka da ta ba ta izinin gabatar da bayanan sirri da za su bayyana dalilin da ya sa ta ɓoye wasu bayanan binciken da s**a shafi zargin safarar miyagun ƙwayoyi da ake dangantawa da Shugaban Nijeriya, Bola Tinubu.

A cikin takardar neman izinin da hukumar ta shigar a ranar 20 ga Agusta a gaban kotun Amurka da ke a yankin Columbia, FBI ta ce ba za ta iya bayyana wa jama’a dukkan dalilan da s**a sa ta yanke shawarar ɓoye waɗannan bayanai ba.

Sanata Dino Melaye ya tashi hankalin yan Najeriya bayan yasa ₦ miliyan 5 ga duk wanda zai iya kawo ɗan ajinsu Shugaba Ti...
21/08/2026

Sanata Dino Melaye ya tashi hankalin yan Najeriya bayan yasa ₦ miliyan 5 ga duk wanda zai iya kawo ɗan ajinsu Shugaba Tinubu na firamare ko sakandare, wannan ƙalubalen ƴan adawa ke iƙirarin har yanzu ba a amsa ba saboda rashin bayanai na ilimi. Shi, Melaye ya ce kyautar ta shafe tsawon watanni ba wanda ya lashe, hakan ke tabbatar da cewa rayuwar shugaban ƙasar ba tabbas, magoya bayan Tinubu sun musanta labarin ta hanyar nuna bayanansa na ilimi mai zurfi da aka tabbatar bisa doka. Abokan karatunsa na jami'a biyu da aka tabbatar daga Jami'ar Jihar Chicago - Olajide Adeniji, wanda ya shigar da takardar rantsuwa a kotun Amurka, da Durojaiye Ogunsanya, wanda ya kare Shugaban a gidan talabijin na ƙasa - sun tabbatar da cewa sunyi karatu tare da Tinubu a aji a 1979. Amma kuna ga meye haɗin zuwa makaranta da shugabanci?

Address

Abuja Wuse 2
Abuja
700103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GTV Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share