Labaran Hausa.

Labaran Hausa. Labarai na gaskiya— siyasa, wasanni, al’adu, na gida da ƙetare, a cikin harshen Hausa.

Alhaji Aminu Alhassan Dantata ya rasu a Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa bayan fama da rashin lafiya kamar yadda ɗaya daga cik...
28/06/2025

Alhaji Aminu Alhassan Dantata ya rasu a Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa bayan fama da rashin lafiya kamar yadda ɗaya daga cikin ƴaƴansa ya shaida wa BBC.

Ya rasu yana da shekaru 94, kuma ya bar matansa da ƴaƴa da jikoki da dama.

BBC HAUSA.

A Najeriya, rahotanni na cewa, shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Ganduje ya yi murabus daga mukaminsa ne saboda shirin is...
28/06/2025

A Najeriya, rahotanni na cewa, shugaban jam’iyyar APC Abdullahi Ganduje ya yi murabus daga mukaminsa ne saboda shirin isowar tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Kwankwaso zuwa jam’iyyar. Sai jam'iyyar APC ta yi watsi da zargin da cewa murabus ɗin na da alaka da batun kiwon lafiya.
Ƙarin bayani a sashen muhawara (comment section)

📷APC

RFI HAUSA

28/06/2025

A wannan shafi zaku rika samun labaran duniya dana wasanni dana nishadi, tarihi da abubuwan al'ajab duk a cikin harshenHausa. .

Zaku ilmantu tareda nishadan tuwa.

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labaran Hausa. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share