22/05/2026
🚨KU DUBA KYAKKYAWAR ZUCIYA 🚨
•An samu wata daga cikin Mahaddata Al-Qur'ani ta rinƙa amfani da sunan Hafizah Aisha tana karɓe kuɗin wani bawan Allah a matsayin itace Hafizah Aisha, daga ƙarshe asirinta ya tonu aka gano ta bayan ta karɓi kuɗi sun kai 1M hannun wannan bawan Allah.
•Abin ban sha'awa Hafizah Aisha da kanta take nemawa wannan yarinyar gafarar ubangiji bayan cutar da ita da tayi na yin amfani da sunanta tana Damfara, wannan aikin sai mai zuciya mai kyau.
•Kuma a haka ake so mu rinƙa kushe irin waɗannan matan muna jifan su da kalmar girman kai, don kawai wata mu'amala ta ƙanƙanen lokaci ta haɗamu bamu samu yadda muke so ba.
Allah ya sakawa Hafizah Aisha da Alheri, kuma Allah ya ƙara tsare mana ita daga sharrin masu sharri Ameen.
kuma ga masu cewa a nemo musu number ta ,ina son auren tah
toh kujiun ba da itah daga gidan mu
My aunty is engaged note 🚨 yawwa