Muna tare ne

Muna tare ne domin tattaunawa akan cigaba da kuma matsalolin matasa ayau

Da Yardar Allah Mutuwa Ce Kadai Za Ta Fitar Da Ni Daga Gidan Adam A. Zango, Cewar Amaryarsa, Maimuna Musa
17/08/2025

Da Yardar Allah Mutuwa Ce Kadai Za Ta Fitar Da Ni Daga Gidan Adam A. Zango, Cewar Amaryarsa, Maimuna Musa

Alhamdulillah an daura auren prince of present time Adam A Zango da amarya maimuna musa Allah ya Basu zaman lpy
17/08/2025

Alhamdulillah an daura auren prince of present time Adam A Zango da amarya maimuna musa Allah ya Basu zaman lpy

DA DUMI,DUMI an bayar da belin sultan
07/08/2025

DA DUMI,DUMI an bayar da belin sultan

Idan kanason kayi kuɗi a rayuwar nan, to ga shawara ɗaya da zan baka:Mutane suna biyan maƙundan kuɗi domin warware matsa...
06/08/2025

Idan kanason kayi kuɗi a rayuwar nan, to ga shawara ɗaya da zan baka:

Mutane suna biyan maƙundan kuɗi domin warware matsalolinsu, saboda haka idan kanason kasamu kuɗi dole sai ka zamo mai warware matsalolin mutane

Idan baka fahimta ba, to ga wasu misalai a sauƙaƙe:

1. Mutane suna biyan miliyoyin kuɗi a assibiti domin neman lafiya, idan kanason kuɗi sai kazamo mai bayarda magani a assibiti

2. Mutane suna kashe miliyoyin kuɗi wurin siyan abinci da magance matsalar yunwa, idan kanason kuɗi sai ka fara siyarda abinci ko noma kayan abinci

3. Mutane suna kashe miliyoyin kuɗi wurin aikin gini, idan kanason kuɗi sai kazamo ma’aikacin gini (Labourer, mason, engineer, bender, painter)
————————————

Abun nufi shine, babu yadda za’ayi kayi kuɗi kana kwance acikin ɗaki

Dole sai ka futa kaje wurin aiki ko kasuwa 📌

Alhassan Mai Lafia

The best evolution ever
06/08/2025

The best evolution ever

05/05/2025

We demand the immediate release of VeryDarkBlackMan. His voice represents truth, courage, and the fight for accountability. Silencing him is an attack on freedom of expression and the rights of every Nigerian to speak against injustice.

Stand up. Speak out. Share this message.
Now!

Do you understand or explain?
21/11/2024

Do you understand or explain?

23/10/2024

Only god make us from zero to hero from nothing to something from nobody to somebody so keep praying god is always with us

28/09/2024
11/07/2024

Address

ANGWAN DODO GWAGWALADA
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muna tare ne posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share