Sarkin yaƙin Jikan haido

Sarkin yaƙin Jikan haido Allah kyautata karshen mu

Ita dukkan nasara takanzo da jarrabawa mai cikakken imani ke yadda da hakan
16/09/2026

Ita dukkan nasara takanzo da jarrabawa mai cikakken imani ke yadda da hakan

A.A. Progress 💪💪💪ACTION. ALLIANCE  itace jam' iyar dazata fatattaki APC insha Allah 🙏  hon Jamilu Usman Kaya JIKAN HAIDO...
27/06/2026

A.A. Progress 💪💪💪

ACTION. ALLIANCE itace jam' iyar dazata fatattaki APC insha Allah 🙏 hon Jamilu Usman Kaya JIKAN HAIDO MUKAI Ah MARADUN ll ✅ basauyi. Allah yasa anyi dai dai da lokaci Alfarmar fiyayyen halitta Annabi Muhammad S A W 🤲.

Zamuyi Nasara insha Allah 🙏

Allah tsare gaban ka da bayan ka Allah shiga cikin dukkanin lamurran ka na alkhairi
27/06/2026

Allah tsare gaban ka da bayan ka Allah shiga cikin dukkanin lamurran ka na alkhairi

JIKAN HAIDO MAI ALLAH.......Ɗabi'u da Halaye da iya mu'amula ne ke jawoma mutum ƙima a idanun jama'a, ba Girman muƙamin ...
20/06/2026

JIKAN HAIDO MAI ALLAH.......

Ɗabi'u da Halaye da iya mu'amula ne ke jawoma mutum ƙima a idanun jama'a, ba Girman muƙamin da ya riƙe ba, ko tarin kuɗiba.

To Alhmdllh a wannan fanni Hon Jamilu Usman kaya JIKAN HAIDO yana iya bakin ƙoƙarinsa wajen ganin ya mu'amulanci mutane cikin farin ciki da Jin daɗi tare da ba kowa girmansa yaro ko babba.

Irin wannan kyakkyawar Ɗabi'ar tasa ce ta ƙara dasa soyayyarsa a zukatan jama'a k**a tun daga kan madubinmu Na gobe wato (matasa) da dattijai.

Kowa yazzo zai karbeshi cikin Aminci da Girmamawa ya mu'amula cesa da murmushi akan fuskarsa ta yadda zakaji kana son kadawo Gobe.

Haƙiƙa Halayensa Abin kwaikwayo ne GA matasanmu jajirtattu masu gurin kawowa Al'umma Cigaba Na Alkhairi ta ɓangarori da dama.

Ubangiji ALLAH yaƙara jagora da Girma tare da matsayi.

Ubangiji Allah subhanahu wataala shi Kara Amintar muna Dakai

𝔸𝕃ℍ𝔸𝕄𝔻𝕌𝕃𝕀𝕃𝔸ℍ da samun mai gida irinka, wanda bai shagaltu da samarwa kansa rayuwar jin dadi ba, shidai kullun gurinsa al...
17/06/2026

𝔸𝕃ℍ𝔸𝕄𝔻𝕌𝕃𝕀𝕃𝔸ℍ
da samun mai gida irinka, wanda bai shagaltu da samarwa kansa rayuwar jin dadi ba, shidai kullun gurinsa al'umma suji dadi su kasance cikin farin ciki da wal'wala shi yassa muta ne suke kiran ka da 𝔸𝕃ℍ𝔼ℝ𝕀ℕ𝔼 𝕒𝕕𝕦𝕜 𝕚𝕟 𝕕𝕒 𝕜𝕒 𝕤𝕙𝕚 𝕘𝕒.

Alhmdulilah Masha Allah !!!Kaitsaye daga mazabar goran namaye Tare da Dan Takarar majalisar jihar a karkashin Jim,iyar A...
17/06/2026

Alhmdulilah Masha Allah !!!

Kaitsaye daga mazabar goran namaye
Tare da Dan Takarar majalisar jihar a karkashin Jim,iyar AA Mai wakiltar MARADUN II Hon Jamilu Usman Kaya {JIKAN HAIDO}

Inda ya ziyarci Al, ummar goran namaye domin jaje da ta,aziya Akan ifatala,in da ya Faru dasu jumuar da ta gabata

Hon JIKAN HAIDO ya zagaya cikin garin domin jajen tawa Al umma da Kuma yimasu ta, aziya

Al ummar mazabar goran namaye sun nuna farin cikinsu da jindadin irin yanda Hon ya kaimasu wann ziyara

Daga karshen Hon yayi Addu,ar ubangiji Allah ya jikan wadanda s**a rigamu gidan gaskiya
Yasa Aljannace makomarmu baki Daya 🤲

Wadanda s**a jikita ubangiji Allah ya Basu lafiya

Wadanda suke hannu wadan bandit ubangiji Allah yayi masu mafita 🤲

Hon ya roki Allah SWT ya kawo mana karshen Wann musiba yabamu zaman lafiya mai dorewa MARADUN II jahar zamfara da kasa Nigeria 🇳🇬Baki Daya 🤲

Active Sarkin yakin jikan haido member of JIKAN HAIDO MUKAI FOUNDATION for member zamfara State House of Assembly maradun ll Constituency

Gora namaye muna godiya da karamcin da kuka nuna mai gidan mu hon jamilu Usman kaya JIKAN HAIDO ubangiji Allah yabar zum...
17/06/2026

Gora namaye muna godiya da karamcin da kuka nuna mai gidan mu hon jamilu Usman kaya JIKAN HAIDO ubangiji Allah yabar zumunci

08/06/2026

JIKIN HAIDO is coming maradun ll

Address

Zamfara
Abuja
901101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sarkin yaƙin Jikan haido posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share