ArEwa Update 24/7

ArEwa Update 24/7 ArEwa TrAvel & MiGration
Visa Tips • Scholarships • Work Abroad
For Nigerians | Hausa & English

Fans, followers , viewers Na dawo Malaria da Typhoid sun sa ni a gaba...Na yi missing din ku..🤔💕🙏ArEwa Update 24/7
07/09/2026

Fans, followers , viewers Na dawo Malaria da Typhoid sun sa ni a gaba...Na yi missing din ku..🤔💕🙏

ArEwa Update 24/7

07/09/2026

“Ci gaba yana farawa ne lokacin da ka fita daga abin da ka saba kuma ka fuskanci sabon abu.”

21/08/2026

Barkan mu da Jummu'a baban Rana Allah (SWT) ya karba addua'ar mu.
Amiin.
Jummu'a Mubarak

Wani lokaci mutum Sai ya yi zugum da fuska..Hahahahaha.ArEwa Update 24/7
17/08/2026

Wani lokaci mutum Sai ya yi zugum da fuska..
Hahahahaha.

ArEwa Update 24/7

ina shirin posting ne.ArEwa Update 24/7 @
17/08/2026

ina shirin posting ne.
ArEwa Update 24/7 @

11/08/2026

Albashin Malamin Makaranta Mai zaman Kanta a Japan na iya samun N2.75M zuwa N6.6M ko fiye da haka a wata.Ya danganta ga makaranta , qualification, experience da yanayin aiki shi.

ArEwa Update 24/7

@

11/08/2026

❤️ BARKA DA ZUWA SABABBIN MABIYANA! ❤️
Babbar godiya gare ku duka da kuka bi shafinmu. 🙏
Muna matuƙar jin daɗin goyon bayanku. ❤️
Ku ci gaba da kasancewa tare da arEwa Update 24/7 domin samun sabbin bayanai kan visa, tafiye-tafiye da ƙaura. 🌍✈️
Mun gode sosai! 🙏❤️

10/08/2026

Alabashin Malamin Makarantar
Gwamnati a Japan na iya samun N3.3M zuwa N5.5M a ko wane wata amma har da qualification da experience.

ArEwa Update 24/7

10/08/2026

Rashin Amfanin Zuwa Kasar Libya...
ArEwa Update 24/7

゚viralシfypシ゚

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Isheanesu Javangwe, Abubakar Salihu Balarabe, Mizanbilu G...
07/08/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Isheanesu Javangwe, Abubakar Salihu Balarabe, Mizanbilu Gidangona, Kabiru Idris, Muhammad Bilal Ahmad Garam, Abubakar Hussaini, Samir Auwalu Dudu, Adam Abdullah, Arrow Nware

Address

Abuja
900001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ArEwa Update 24/7 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share