ATP TV

ATP TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ATP TV, Newspaper, Abuja Nig, Abuja.

Allah yayima mafita. Gaskiya duk wanda ya kalli Video wannan Bawan Allah sai Kwalla ta zubo masa irin yadda yan T 'adda ...
27/02/2026

Allah yayima mafita.
Gaskiya duk wanda ya kalli Video wannan Bawan Allah sai Kwalla ta zubo masa irin yadda yan T 'adda ke cin Zarafinsa.
Da fatar Allah ya kubutarda wannan matashi cikin Aminci.

ANGA WATA A SAUDIYYA Saydiyya ta ga jinjirin watan Ramadan a yau Talata, don haka gobe Laraba 1 ga watan Ramadan.
17/02/2026

ANGA WATA A SAUDIYYA

Saydiyya ta ga jinjirin watan Ramadan a yau Talata, don haka gobe Laraba 1 ga watan Ramadan.

Cikin Daren Nan Atiku Abubakar Ya Ziyarci Elrufai A Gidansa Dake Abuja, Bayan Tataburzar Da Aka Tafka A Filin Jirgi Don ...
12/02/2026

Cikin Daren Nan Atiku Abubakar Ya Ziyarci Elrufai A Gidansa Dake Abuja, Bayan Tataburzar Da Aka Tafka A Filin Jirgi Don K**a Shi

RAI BAKON DUNIYAAllah Madaukakin Sarki Ya karbi rayuwar Babban Malamin Darikar Sufaye Sheikh Usman Kusfah Rigi-Rigi Mala...
02/02/2026

RAI BAKON DUNIYA

Allah Madaukakin Sarki Ya karbi rayuwar Babban Malamin Darikar Sufaye Sheikh Usman Kusfah Rigi-Rigi

Malamin da yayi fice wajen karanto sunayen Sahabban Shehu

Hakika Malam ya debe mana kewa, Malami mai yawan fara'a

Muna roko masa rahama da gafaran Allah

Ubangiji Allah Ya jikansa tare da dukkan Musulmi, Allah Ya kyautata namu karshen

BREAKING: President Tinubu Returns to Abuja After State Visit to TürkiyePresident Bola Ahmed Tinubu has returned to the ...
01/02/2026

BREAKING: President Tinubu Returns to Abuja After State Visit to Türkiye

President Bola Ahmed Tinubu has returned to the nation’s capital, Abuja, following a multi-day state visit to the Republic of Türkiye aimed at strengthening bilateral relations and expanding cooperation between the two countries.

President Tinubu’s aircraft touched down at the Presidential Wing of the Nnamdi Azikiwe International Airport on Saturday night after engagements with Turkish leadership, including discussions on defence, energy, security, research and other strategic sectors.

The state visit saw the Nigeria Turkey partnership reinforced, with agreements and commitments aimed at boosting mutual cooperation on trade, investment, defence collaboration and other areas of shared interest.

In the days leading up to his return, there had been public attention and commentary around the President’s activities abroad, including questions about official communication and concerns over his wellbeing after a brief stumble during a welcome event in Ankara. The presidency dismissed those concerns, describing the incident as minor and affirming the President’s active engagement throughout the trip.

Upon his arrival in Abuja, President Tinubu is expected to resume his official duties, continuing to focus on both domestic priorities and Nigeria’s expanded international partnerships.

TP NEWS

((SHEIKH DR BASHIR ALIYU UMAR ALFURQAN))           - - - - - HAFIZAHULLAH - - - - - Majisar kolin shari'ar Musulunci a N...
30/01/2026

((SHEIKH DR BASHIR ALIYU UMAR ALFURQAN))
- - - - - HAFIZAHULLAH - - - - -
Majisar kolin shari'ar Musulunci a Nigeria karkashin jagorancin Sheikh Dr Bashir Aliyu Umar ta sake yin kira ga Shugaban Kasa Tinubu akan ya gaggauta koran Shugaban hukumar zabe na Kasa Joash Amupitan

Dalilin kiran yana da nasaba da kasancewar Joash Amupitan mutum mai bayyana tsananin k¥ama da kiya¥¥ar Musu|min Nigeria a lokacin da yake rubuta makaloli

An bankado wata takarda da Joash Amupitan ya taba rubutawa yace wai ana yiwa 'yan uwansa masu bin addinin nasara k¡sán kar£ dangi a Nigeria saboda banbancin addini

Bisa wannan dalilai ne majalisar kula da harkokin shari'ar Musulunci a Nigeria ta tabbatar da cewa Joash Amupitan ba ada|i bane, mâsharrànci ne mai nuna bangaranci, don haka ba za'a amince da da duk wani zaben siyasa da zai gudana a karkashinsa ba

Yanzu dai ana jiran ganin matakin da Shugaban Kasa Tinubu zai dauka akan wannan mutum mai yiwa Musulunci da Musu|mai shàrr¡

Muna rokon Allah Ya kare Musulmin Nigeria daga mâk¡rc¡nsa ناد القرآن والسنة على نهج السلف Bilal Musa Usman
— with Bilal Musa Usman in Wudil, Nigeria.

Gwamnatin Tinubu ta amince da gina layin dogo na zamani a Kano kan ₦1trnGwamnatin Tarayya ta amince da gina aikin Metrop...
29/01/2026

Gwamnatin Tinubu ta amince da gina layin dogo na zamani a Kano kan ₦1trn

Gwamnatin Tarayya ta amince da gina aikin Metropolitan Rail Service na kananan hanyoyin dogo a Jihar Kano kan kudin naira tiriliyan daya (₦1trn), domin inganta sufuri a birane, bunkasa harkokin tattalin arziki da rage cunkoson ababen hawa.

Gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf, ne ya bayyana hakan yayin da yake jawabi ga tawagar Jihar Kano da ta halarci Gasar Karatun Alƙur’ani ta Ƙasa ta 2025 da aka gudanar a Jihar Borno.

Sanarwar ta fito ne a cikin wata takarda da mai magana da yawun gwamnan, Sanusi Bature, ya fitar a Kano ranar Alhamis.

Me za ku ce?

24/01/2026

Address

Abuja Nig
Abuja
900001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ATP TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share