Muryar ‘Yan Nigeria

Muryar ‘Yan Nigeria Muryar Talaka Mai ‘Yanci
(1)

Hausa: Mur'yar 'Yan Nigeria Tashar Labarai ce Domin Ilimantarwa, Fadakarwa da Nishadantarwa da Tallatawa wacce ke Bunkasa Mulkin Nagarta, Hakurin Matasa, Ci gaban Mata, Shirye-shiryen Karfafawa da Siyasa a Najeriya. English: Media News Channel that Promotes Good Governance, Youth Engagements, Women Developments, Empowerment Programs and Politics in Nigeria.

09/06/2025

Innalillahi Wainna ilaihi Rajiun!
Allah SWT ya yiwa shugaban ƙaramar hukumar Bakori (Katsina) Hon. Aminu Danhamidu rasuwa, Allah SWT ya jikan shi da rahama.

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI Allàh Ya Yiwa Dr. idris Dutsen Tanshi Râșuwa, Muna Addu'ar Allah Ya Gafarta Masa.
03/04/2025

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI

Allàh Ya Yiwa Dr. idris Dutsen Tanshi Râșuwa, Muna Addu'ar Allah Ya Gafarta Masa.

YANZU-YANZU: Sarkin Musulmi Ya Sanar Da Ganin Jinjirin Watan Karamar Sallah Nijeriya
29/03/2025

YANZU-YANZU: Sarkin Musulmi Ya Sanar Da Ganin Jinjirin Watan Karamar Sallah Nijeriya

If you know you Mine Dogs,  Notcoin and Hamster then this Mining is for you...Paws Bot: https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?sta...
29/10/2024

If you know you Mine Dogs, Notcoin and Hamster then this Mining is for you...

Paws Bot: https://t.me/PAWSOG_bot/PAWS?startapp=650Iitey

Complete All Task and Stay tuned

Animals are done! It’s PAWS Season 🐾 Join our community

29/10/2024

Kare Na Cin Bulo 🥺🥺🥺
Inna Lillahi Wa Inna Ilaihir Raji'un...
Allah ya kawo mana sauki😭

12/07/2024

Duk wanda bai yi NOTCOIN ba yanzu yana da damar yi, sun buɗe Mining din su karo na biyu

Duk wanda bai fara ba ya fara, da ma wanda ya taɓa yi yana iya ƙara ci gaba da yi.👇🏾👇🏾👇🏾

https://t.me/notcoin_bot?start=er_29060093

Notcoin Alkhairi ne, don haka ku yi ma 'yan uwa da abokan arziki share.

27/06/2024

Kuyi Mána Mentioning Ɗin Sunan Mutane 5 Da Sukafi Burge Ku A Nàn Facébook

A Kafta....

23/12/2023

Inna lillahi wa inna ilaihir raji’uun! 😳
Mata aji tsoron Allah 😭😭

Da Dumi-Dumi Gwamnan Katsina Dikko ya amince da mayar da cibiyar koyar da fasahar zamani ta Institute of Technology zuwa...
21/12/2023

Da Dumi-Dumi

Gwamnan Katsina Dikko ya amince da mayar da cibiyar koyar da fasahar zamani ta Institute of Technology zuwa Jami'ar fasahar zamani ta University of Technology, Katsina

Gwamna Radda ya amince da daunin hadaka na Naira Milyan 200 da Asusun UNICEF don samar da abinci mai gina jikiMai Girma ...
05/12/2023

Gwamna Radda ya amince da daunin hadaka na Naira Milyan 200 da Asusun UNICEF don samar da abinci mai gina jiki

Mai Girma Gwamnan Jihar Katsina, Mal. Dikko Umaru Radda, PhD, ya amince da ba da zunzurutun kudi har Naira milyan dari biyu (N200,000,000) a matsayin kudin daunin hadaka tsakanin gwamnatin jihar Katsina da asusun kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF don sayo kayan abinci mai gina jiki don rigakafi da magance matsalar rashin abinci mai gina jiki a tsakanin yara da mata masu juna biyu ta yadda za a rage yawan mace-macen mata masu juna biyu da yaki da cututtukan jarirai masu kisa.

Hakan dai na zuwa ne domin cika alkawarin da gwamna Radda ya dauka na inganta kiwon lafiya da jin dadin al’ummar jihar Katsina ta hanyar inganta kiwon lafiya da ayyukan rigakafin cututtuka kamar yadda tsarin gina al'umma na Gwamnan Radda ya nuna.

Isah Miqdad AD Saude
SA Digital Media
5/12/2023

Follow our page:
Muryar ‘Yan Nigeria
Founder/CEO
Bashir Bala Saulawa

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muryar ‘Yan Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muryar ‘Yan Nigeria:

Share