Labarai24

Labarai24 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Labarai24, TV Channel, Abuja.

01/08/2026

🌧️ SAKAMAKON HASASHEN RUWAN JIYA 🌧️

Alhamdulillah 🤲 Allah ne Mai bayar da ruwa, kuma gare Shi muke komai.

Yanzu muna son jin sakamakon hasashen ruwan saman da muka yi jiya. 👇

A garinku an samu ruwa kuwa?
🌧️ Idan an samu — wane lokaci aka fara?
⛈️ Ruwan ya kasance mai ƙarfi ne ko matsakaici?
❌ Idan ba a samu ba — ku sanar da mu ma.

Ku rubuta sunan garinku a COMMENT 👇👇
Domin mu duba yadda hasashen jiya ya kasance a sassa daban-daban na ƙasar.

🙏 Alhamdulillah a kowane hali.
Ruwa daga Allah ne, mu kuma muna ƙoƙarin bibiyar alamomi da yanayin samuwar ruwan sama.

🌧️ MU JI DAGA GAREKU!

Ammafa yaudin ma akwai Alamun 🌧️🌧️🌧️🌧️

Follow Hausa Africa News Media

31/07/2026

🌧️ HASASHEN RUWAN DARE A NIGERIA 🇳🇬🌧️

Idan Alamun da nakegani yatafi daidai chikin yaddar Allah yau chikin dare ko ince daga yammachin yau zuwa CIKIN dare👇👇

LIKE 👍 SHERE 🔁 FOLLOW

Akwai alamun cewa wasu sassan Najeriya na iya fuskantar ruwan sama da tsawa daga yamma zuwa dare. 🌩️🌧️

Ga wasu daga cikin garuruwan da Mukesa ran zasu Sha ruwan insha Allah

🌧️ Gombe
🌧️ Gombe
🌧️ Kumo
🌧️ Billiri
🌧️ Kaltungo
🌧️ Bajoga
🌧️ Deba
🌧️ Dukku
🌧️ Akko
🌧️ Nafada
🌧️ Balanga

🌧️ Bauchi
🌧️ Bauchi
🌧️ Azare
🌧️ Jama’are
🌧️ Misau
🌧️ Ningi
🌧️ Darazo
🌧️ Dass
🌧️ Tafawa Balewa
🌧️ Kirfi
🌧️ Alkaleri
🌧️ Toro
🌧️ Warji
🌧️ Giade
🌧️ Ganjuwa
🌧️ Jama are

🌧️ Jos
🌧️ Jos
🌧️ Barkin Ladi
🌧️ Pankshin
🌧️ Mangu
🌧️ Bokkos
🌧️ Shendam
🌧️ Langtang
🌧️ Kanke
🌧️ Riyom
🌧️ Wase
🌧️ Mikang
🌧️ Kanam

🌧️ Abuja
🌧️ Kaduna
🌧️ Kano
🌧️ Yola
🌧️ Jalingo
🌧️ Ibadan
🌧️ Ilorin
🌧️ Akure
🌧️ Benin City
🌧️ Enugu
🌧️ Asaba
🌧️ Awka
🌧️ Calabar
🌧️ Port Harcourt
🌧️ Lagos

Garuruwan da yawa kawai kusan ko inama zasu samu ruwa insha Allah

Like 👍 shere 🔁 follow
Domin yan uwa su anfna

⚠️ammafa Wannan hasashe ne, ba tabbacin cewa dukkan garuruwan za su samu ruwa ba
🌧️ Duk abin da muke gani da wanda ba mu gani, daga Allah yake. Ya Allah Ka saukar mana da ruwan alheri, ba na cutarwa ba. 🤲.

Ku na wane gari? Shin an fara samun alamun ruwa ko hadari a garinku? 🌧️👇

Follow Hausa Africa News Media

14/07/2026

🌧️ REPORTING TIME! 🌧️

Assalamu Alaikum.

Mun kammala fitar da hasashen ruwan sama na jiya tun da safe har dare.

Yanzu muna neman jin sakamakon abin da kuka gani a yankunanku.

A taimaka a rubuta a comments:

Sunan gari/Jiha: 🌧️ An samu ruwa kuwa? ⏰ Wane lokaci aka yi? ⚡ Ruwan ya kasance mai ƙarfi ko mara ƙarfi?

Rahotanninku suna taimaka mana wajen inganta hasashenmu da kuma tabbatar da sahihancinsa.

Ku yi Comment, kuyi Share, ku kuma gayyato sauran mutane su bada rahotonsu.

Follow Hausa Africa News Media

11/07/2026

🌧️ Barka da safiya!🌧️
🌧️

Muna son jin rahotonku.

A yankinku fa, an samu ruwan sama kuwa ko ba a samu ba? 🌧️☀️

Ku rubuta sunan garinku tare da amsarku a comment:

Misali: Gusau – An yi ruwan sama sosai.
Ko kuma: Funtua Har yanzu ba a yi ba.

Rahotanninku na taimaka mana wajen ƙara inganta hasashen yanayi. Mun gode da haɗin kai. 🙏

Kar a manta follow Hausa Africa News Media
Kuma ga gaiyaci abokanka2 Domin suuma su anfana da irin Abubuwan da muke kowo Muku.

08/07/2026

🌧️ UPDATE UPDATE RUWAN SAMA NA CIGABA 🌧️

⚠️ Hadarin da muke bibiya har yanzu yana ci gaba da tafiya a hankali (hawainiya), abin da ke ƙara yiwuwar samun ruwan sama mai ɗorewa a wasu yankuna. Don haka ana shawartar jama'a su kasance cikin shiri, musamman a wuraren da ruwa kan taru.

👍 LIKE & SHARE 🔄

Yanzu haka hadarin ya mamaye sassa da dama, kuma ana sa ran zai ci gaba da ratsa yankunan:

Bauchi
Jos
Kaduna
Nasarawa
Funtua
Tudun Wada
Doguwa
Kudancin Kano
Mutum Biyu
Garba Shege
Wasu sassan Taraba

Har ila yau, babban hadarin da ke jagorantar wannan tsarin yana ci gaba da tunkaro arewacin Najeriya, inda ake sa ran zai ratsa:

🌧️ Yobe
🌧️ Jigawa
🌧️ Kano
🌧️ Katsina
🌧️ Sokoto
🌧️ Kebbi

Sannan zai ƙara ƙarfafa ruwan sama a:

✅ Adamawa
✅ Gombe
✅ Bauchi
✅ Taraba
✅ Da sauran jihohin da ke kusa.

⏰ Hasashe: Daga daren yau, zuwa safiya, sannan ruwan sama zai ci gaba da bayyana a wurare da dama har zuwa rana da yamma a wasu yankuna.

⚠️ Ku kasance cikin shiri, ku guji ketare rafuka da wuraren da ruwa kan taru, sannan ku ci gaba da bibiyar sabbin bayanai.

Ku ci gaba da bibiyar sabbin updates.

👍 LIKE • COMMENT • SHARE 🔄

Follow Hausa Africa News Media

06/07/2026

🌧️ ME YA SA AKA JIMA BA A SAMU MANYAN RUWAN SAMA BA?

Like & Share 🔄

A cikin makonnin da s**a gabata, an samu sauye-sauye a yanayin iska a sararin samaniya, lamarin da ya rage ƙarfin wasu gajimare masu ɗauke da ruwan sama ko ya karkatar da hanyarsu. Wannan ne ya sa jihohi da dama s**a dade ba su samu manyan ruwan sama kamar yadda aka saba ba.

Sai dai, sabbin alamomin hasashen yanayi na nuna cewa wannan yanayi na iya sauyawa daga yau zuwa gobe, wanda zai ƙara yiwuwar samun ruwan sama a garuruwa da dama.

⚠️ Duk da haka, ba kowane yanki ne zai samu ruwa iri ɗaya ba. Wasu za su iya fuskantar ruwan sama mai ƙarfi tare da tsawa da iska, yayin da wasu za su samu kaɗan ko kuma ba za su samu ba.

Ku ci gaba da kasancewa tare da mu domin samun sabbin bayanai da hasashen yanayi cikin lokaci.

Allah Ya saukar mana da ruwan rahama, Ya kare mu daga duk wani bala'i. 🤲🌧️

Follow Hausa Africa News Media

05/07/2026

🚨 LABARI MAI DADI

Sojojin Najeriya sun ceto mutum shida da aka yi garkuwa da su, ciki har da jarirai biyu, yayin da suke ci gaba da aikin neman ɗaliban makarantar da aka sace a Jihar Borno.

A cewar rundunar sojin, aikin nema da ceto yana ci gaba domin kubutar da sauran waɗanda ke hannun masu garkuwa.

Allah Ya ci gaba da kare al'ummar Najeriya, Ya kuma kuɓutar da duk waɗanda har yanzu suke hannun miyagu. 🤲🇳🇬

Follow Hausa Africa News Media

03/07/2026

🌧️ UPDATE NA YANAYI YAU JUMA'A ⛈️

Kafin hadirin da ke kan ƙasa ya fice gaba ɗaya, ana sa ran ruwan sama zai fi yiwuwa a waɗannan yankuna:

Jalingo
Karim Lamido
Gassol
Wukari
Wase
Alkaleri
Kumo
Numan
Zing
Shendam
Ibi
Makurdi

🌊UPDATE: Hadirin da muke sa ran shigowarsa a ranar litinin ko Talata yana ci gaba da ƙara ƙarfi yayin da yake tasowa daga yankin Tekun Atlantic. Za mu ci gaba da bibiyarsa tare da kawo muku sahihan bayanai idan akwai wani sabon sauyi wannan hadari insha Allah Akwai Alkairi inkuma gudunsa ya Karu toh

Ammafa wannan DUK hukunci ne da girma da buyar Allah madaukakin sarki.

👍 Like • Follow • Share domin sauran jama'a su amfana.

Follow Hausa Africa News Media

27/06/2026

🌧️ Sirrin Hasashen Yanayi Ba Tsautsayi Ba Ne!

Mutane da yawa suna mamakin yadda ake sanin yiwuwar ruwan sama tun kafin ya sauka.

Gaskiyar magana ita ce, hasashen yanayi ilimi ne, ba zato ko sa'a ba. Idan ka koyi yadda ake duba alamomi da taswirorin yanayi, kai ma za ka iya fahimtar abin da ke tafe.

Idan kana son daina dogaro da jita-jita ko hasashen da ba su da tushe, wannan dama ce a gare ka.

👇 Karanta bayanin da ke ƙasa ka shiga cikin masu koyon hasashen yanayi.

KA DAINA BIYAN ₦2,000, ₦3,000, ₦6,000 har ₦10,000 domin koyon hasashen yanayi! 🌧️

Yanzu na buɗe Subscription na shafina da ₦350 kacal a wata! 💯

✅ Za ka koyi yadda ake fahimtar alamomin hasashen ruwan sama.

✅ Za ka samu darussa a hankali, mataki zuwa mataki.

✅ Za ka shiga cikin masu samun bayanai na musamman.

₦350 kacal a wata, maimakon kashe dubban naira a wasu wurare.

👉 Danna Subscribe yanzu ka fara koyon hasashen yanayi cikin sauƙi.

Ko shiga group din watssap

https://chat.whatsapp.com/IbuFdJZtLl7Aoaw5v8FL4N?s=cl&p=a&mlu=0

Kar ka bari wannan dama ta wuce ka! 🌧️📚

Address

Abuja
00015

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labarai24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category