Shamweel Eboue

Shamweel Eboue MUHAMMADU ARRASUL
Tsira da aminci. sutabbata AGARE KA YAA MA AIKIN ALLAH

A Man consumed by   can never be his brothers”keeper”. But will shout he got your back in the same breath.
18/11/2023

A Man consumed by can never be his brothers”keeper”. But will shout he got your back in the same breath.

Ba mu iya turanci ba amma a fagen Turanci muna da (Dr.) Yusuf Maitama Sule Dan Masanin Kano da Sanusi lamido Sanusi da P...
11/11/2023

Ba mu iya turanci ba amma a fagen Turanci muna da (Dr.) Yusuf Maitama Sule Dan Masanin Kano da Sanusi lamido Sanusi da Prof. Munzali Jibril da prof. Auwalu Yadudu nasan duk a Kaduna basu da sa'a b***e ace wani ya kere musu a turanci; a fagen Kimiyya ta bincika waye Prof. Ibrahim Khalil Umar da Sarki Abba Abdulkadir da Eng. Sani Musa duk Kaduna basu da sa'a ko a tsere musu; a Kasuwanci muna da Dantata da Dangote da Isyaka Rabi'u na tabbatar basu da sa'a duk Kaduna; a fannin Siyasa muna da Malam Aminu Kano da Alh. Abubakar Rimi da Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso na tabbatar sun kere duk wani ɗan siyasa da akayi a Kaduna; a fannin Sarautar Gargajiya basu da basaraken da yayi shura kamar Mai Martaba (Dr.) Alh. Ado Bayero ko Galadiman Kano Alh. Tijjani Hashim; ko Sarkin Kano Mallam Muhammad Sanusi II a fannin Jarumta ta soja muke da Gen. Murtala Muhammad da Gen. Sani Abatcha da Gen Akilu basu da kamarsu duk Kaduna; a fannin ilimin addinin musulunci na dariqu da izala a Kano muke da Mallam Na-tsugune da Mallam Na-Madabo da Mallam Muhammadu Salga da Mallam Tijjani Zangon Bare-Bari da Sheikh Atiku da Mallam Nasiru Kabara da Malla upm Shehu Mai Hula da Sheikh Sani kadinga da Sheik Jafar, da sauran su; kai a iskanci da rashin kunya muna da Barau Kwallon Shege da Bala Na 'yankura kai har da Murja Kunya ma wallahi. Kuma saboda irin karimci na kakannin mu s**a dauki kasar P**i kachokan su ka baiwa Sarkin Zazzau kuɗin shara😄

Muna cikin al'ummar da idan ka yi rashin nasara a rayuwarka, to zunde, da kyara, da tsokana daga mutane ne za su kashe k...
03/08/2023

Muna cikin al'ummar da idan ka yi rashin nasara a rayuwarka, to zunde, da kyara, da tsokana daga mutane ne za su kashe ka.. Idan kuma ka zama mai nasara a cikin rayuwarka.. to da wa Allah ya hada da mahassada, maketata, masharranta ba kai ba!..

A L H A M D U L I L L A HKu Kara kallon yadda ake maida Asibitin yara na HASIYA BAYERO wanda aka sayar dashi akan kudi 6...
15/07/2023

A L H A M D U L I L L A H

Ku Kara kallon yadda ake maida Asibitin yara na HASIYA BAYERO wanda aka sayar dashi akan kudi 6M(miliyon shida) amma Gwamnatin ABBA GYARAU ta kwato shi take ta gyaran shi domin aci gaba da amfani dashi a matsayin ASIBITI.

Al'ummar jihar Kano suna godiya ABBA MAI GYARAU.

Gemu sunnah che mai karfi mai tabbatuwar karamchi da mutunchi a idon al umma baki daya regardless of tribe or religion. ...
14/07/2023

Gemu sunnah che mai karfi mai tabbatuwar karamchi da mutunchi a idon al umma baki daya regardless of tribe or religion.

Amma yanzu komai mutanen mu da malamai masu son zuchiya sun mai dashi siyasa da kuma hanyar samun kudin su. A yanzu zaka sami mutum musulmi mara Gemu kuyi mu'amillah ta kudi kuma a gama lafiya at the same time zaka sami Mai Gemu hade da saje kuyi mu'amillah amma kuma sai dai rigima ta rabaku ko kuma Allah ya isa.

Gemu baya nuna alamar musulunchi ko kuma nagartar musulmi amma abu ne mai karfi a wajen musulmi da musulunchi, zaka sami katon kirista amma yana da gemu irin mai kyau din nan mai sheki da walwali kuma zaka sami chikakken musulmi mara gemu at all, ya kamata malamai su gane ba komai ake siyasantarwa ba, ba kuma komai ake mayarwa a hada da Addini ba don son zuchiya ko kuma don akwai sabani a tsakani, hakan ba dai dai bane.

Dan Allah malam anan gaba ka dinga kiyayewa tsakanin Adawar siyasa da kuma abunda ya shafi bangaren Addini, saboda gudun tayar da tarzoma a cikin al umma.

BIOGRAPHY OF RASULULLAH (S. A. W)★NAME : - Muhammad (SAW)★FATHER :- Abdullah★MOTHER :- Ameenah★PROFESSION :- Business ma...
19/02/2023

BIOGRAPHY OF RASULULLAH (S. A. W)
★NAME : - Muhammad (SAW)
★FATHER :- Abdullah
★MOTHER :- Ameenah
★PROFESSION :- Business man, then a Prophet.
★DATE OF BIRTH :- 12th Rabii' Al- Awwal
★PLACE OF BIRTH:- Makkah
★RESIDENCE:- Makkah then moved to Madina
★LIVE IN MAKKAH: - 50 years
★LIVE IN MADINA: - 13 years
★YEARS OF PREACHING: - 23
★AGE :- 63
★YEARS ACTIVE:-583–609 CE as merchant
609–632 CE as religious leader
★DEATH DATE :- June 8, 632.(11th after Hijra) A C T I O N S
(1) Virtue
(2) Preaching
(3) Jihad in Islam B E H A V I O U R
(1) Peace and Justice
(2) Loving of every body
(3) Liking of Muslims
(4) Regardful of any organ
(5) philanthropic
WIVES MARRIED PERIOD
(1) Khadija bint Khuwaylid 595–619
(2) Sawda bint Zamʿa 619–632
(3) Aisha bint Abi Bakr 619–632
(4) Hafsa bint Umar 624–632
(5) Zaynab bint Khuzayma 625–627
(6) Hind bint Abi Umayya 625–632
(7) Zaynab bint Jahsh 627–632
(8) Juwayriyya bint al-Harith 628–632
(9) Ramla bint Abi Sufyan 628–632
(10) Rayhana bint Zayd 629–631
(11) Safiyya bint Huyayy 629–632
(12) Maymunah bint al-Harith 630–632
(13) Maria al-Qibtiyya 630–632 C H I L D R E N
★Boys:-
(1) Al-Qassem
(2) Abdullah
(3) Ibrahim
★Girls:-
(1) Zaynab
(2) Ruqayyah
(3) Ummu Kalthoom
(4) Fatima
Please share if you love prophet Muhammad (S A
W

Ƴán Nájeriyar Da Súka Rayú A Zamanín Mulkín Buharí Ba Za'ai Masú Hisabí ba, Céwar Kalarawi Wa ya taɓa jin wannan a cikin...
19/02/2023

Ƴán Nájeriyar Da Súka Rayú A Zamanín Mulkín Buharí Ba Za'ai Masú Hisabí ba, Céwar Kalarawi

Wa ya taɓa jin wannan a cikin karatukan marigayi Malam Lawal Ƙalarawi yana cewa:

“Ranar tashin Ƙiyama za'a kira ƴan Najeriya kamar haka;

Ina mutanen zamanin Gowon? sai a che da su ku wuche a yi muku Hisabi.

Ina mutanen zamanin Murtala? Ku wuche a yi muku Hisabi.

Ina mutanen zamanin Obasanjo? Ku wuche a yi muku Hisabi.

Ina mutanen zamanin Shagari? Ku wuche a yi muku Hisabi.

Ina mutanen zamanin Buhari? Za su fito a rame suna tafiya da ƙyar! Sai a ce da su ku waɗannan ku tafi Aljannah, azabar da aka yi muku a duniya ma ta ishe ku.” بارك الله في المعلم

Allah ya ji ƙan magabatanmú.

Zan Zaɓi Madugu ne dan tarihi ya rawaito nayi Gwagwarmayar kawo gyara ta hanyar zaban Cancanta a Nigeria.               ...
17/02/2023

Zan Zaɓi Madugu ne dan tarihi ya rawaito nayi Gwagwarmayar kawo gyara ta hanyar zaban Cancanta a Nigeria.

Address

Accra
Accra

Telephone

+2348099826556

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shamweel Eboue posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shamweel Eboue:

Share