Ngurore Community TV

Ngurore Community TV Labarai ll Rahotanni II Al'amuran yau da kullum II Shirye Shirye ll

Big shout out to my newest top fans! 💎 It'z Dan Kawu, Moh'd Auwal Umar, Ibrahim Aliyu, Musa Bn Aliyu Ngurore, Ummu Khali...
17/08/2025

Big shout out to my newest top fans! 💎 It'z Dan Kawu, Moh'd Auwal Umar, Ibrahim Aliyu, Musa Bn Aliyu Ngurore, Ummu Khalifa, Abdullahi Abubakar Galesco, Yusuf M. Buba, Ibrahim Aminu Ngurore, Yunus A Abdullahi, Hassan Halidu Bin Sa'ad, Samaila Mohammed, Ahmad Modibbo, John Jerimon, Umaru Ibrahim, Sanusi Goduwo, yøüñg phårmâcy 󱢏, Maryam Ali, Muhammad Faisal Ngurore, Ishi Boy Ishi Boy, Abdul Azeez Abdul, Boddi Minal, Adamu Yahaya Sajo Ngurore, Muhammed Aliyu, Nura Magaji, Muhammed Usman, Itz Ibraheem, ZAinab Adam, Yusuf Kamilu, Gambo Halidu Bin Sa'ad, Comrd Abdul-Fattah Mojum, Nuruddeen Moh'd, Baffah Õmar, Bin Dalhatu Ibrahim, Alaji Umar

Drop a comment to welcome them to our community,

Hotunan daliban {jangen nduren ndemen} junior secondary school, ngurore, dake wuro-yanka.Sun gabatar da walima na murnar...
16/08/2025

Hotunan daliban {jangen nduren ndemen} junior secondary school, ngurore, dake wuro-yanka.

Sun gabatar da walima na murnar kammala junior secondary school, cikin yanayi mai kyau.

Allah yayiwa karatu Albarka.

16/08/2025

Jawabi daga bakin wata ɗaliba.

16/08/2025

Walima daga makarantar Wuro-yanka

16/08/2025

Jawabi daga bakin malami.

15/08/2025

Kaɗan daga cikin Huɗuba mai taken Illolin shaye shaye wadda shehin malami Imam Khalilu Modibbo Sambo ya gabatar a yau Jumma'a a masallacin Area Parking.

Kamar yadda malamin ya sanar ana saran halartan manyan jami'an daga hukumar NDLEA, hada da sauran jami'an tsaro da shuwa...
15/08/2025

Kamar yadda malamin ya sanar ana saran halartan manyan jami'an daga hukumar NDLEA, hada da sauran jami'an tsaro da shuwagabannin matasa da na al'ummah baki ɗaya.

Za'a fara hubar ne da misalin ƙarfe 12:30pm, a babban masallacin juma'a na Area Parking anan Ngurore.

Ngurore Community TV
📷Imam Khalilu Modibbo Sambo /Facebook.

Ku zo mu jingina wa yaran Ngurore dake gidan soja 🫡
14/08/2025

Ku zo mu jingina wa yaran Ngurore dake gidan soja 🫡

Gwanin ban sha'awa yau laraba garin Ngurore ya samu ni'imar ruwan sama.Ngurore Community TV 📷Auwal Tela Ngurore /Faceboo...
13/08/2025

Gwanin ban sha'awa yau laraba garin Ngurore ya samu ni'imar ruwan sama.

Ngurore Community TV
📷Auwal Tela Ngurore /Facebook

12/08/2025

Yadda mai girma Hakimin Ngurore Alh. Abubakar Babbalawan ya jagnoran shi sake buɗe gidan mai na Jezco a anguwan kwanan aladu dake nan Ngurore.

A safiyar yau ne muka waye gari da  labirin rasuwar ɗaya daga cikin manyan dattawa a nan Ngurore wato mahaifi ga Malam A...
12/08/2025

A safiyar yau ne muka waye gari da labirin rasuwar ɗaya daga cikin manyan dattawa a nan Ngurore wato mahaifi ga Malam Abubakar AY Modinga. Ana saran za'ayi masa jana'iza anjima da misalin ƙarfe 10 na safe a Anguwan Toungo dake nan Ngurore.

Allah ya gafarta masa yasa aljannace makoma.

Ngurore Community TV
📷AY Modinga /Facebook

Address

Ngurore
Adamawa

Telephone

+2349035281825

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ngurore Community TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ngurore Community TV:

Share