
12/07/2024
Iyayenmu sukan ce da mu.
βIdan ka rasa Mahaifaya ko Mahaifi da za su yi maka Nasiha ko FaΙa, sai kaji wata Mahaifiyar ko Mahaifin na yi wa Ιansu FaΙa ko Nasiha, tsaya ka saurara.
Kila kai zaiwa amfani.β
Kar mu raina mai bada shawarar Arziki ko ba mu da Alaka.
Jumuah Mubarakah &