Mikiya Page

Mikiya Page Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mikiya Page, News & Media Website, Bulangu.

22/08/2026

Ance Dakyar Yasamu Yayi Bacci shikaran jiya
Daga Jin Atiku Zaidawo Da Subsidy 😭

Rahotanni Sun Nuna Cewa Tanimu Akawu Yana Raye Kuma Bai Mutu Ba, Sabanin Jita-Jitar Da Ke YaÉ—uwa Cewa Ya Rasu. Ana Neman...
22/08/2026

Rahotanni Sun Nuna Cewa Tanimu Akawu Yana Raye Kuma Bai Mutu Ba, Sabanin Jita-Jitar Da Ke YaÉ—uwa Cewa Ya Rasu. Ana Neman A Guji YaÉ—a Labaran Da Ba A Tabbatar Da Sahihancinsu Ba.

Mutuwar wannan yaron ta dada tunatar dani Allah.Allah sarki, ( ismail )mutumin kirki. Kwana É—aya baya kafin ya mutu naje...
22/08/2026

Mutuwar wannan yaron ta dada tunatar dani Allah.

Allah sarki, ( ismail )mutumin kirki. Kwana É—aya baya kafin ya mutu naje shagon su nake cemasa baza kuzo kusari kaya a sabon store Dina na sarar da lemuka da kayan kwali ba ko sai yace ogah wallahi mun gama rubuta kayan da zamu sara awajen yau zamu siya,aranar kuwa ogansa dahiru yazo ya siyayya , washe garin ranar na fito da safe muna gaisawa da elders nawa saina naga ogansa wai za a karawa yaran ruwa, daga lokaci daga bisani aranar sai labari naji wai ya fadi sai gawarsa aka dauka ALLAH sarkin mulki !
Shikenan fa kiyamassa ta tsaya saura yan baya.
Sannan haka kanina yai irin wannan rasuwar ta fuji a kuma duka rana daya s**a rasu (DADDY KENAN shima gashi yaran kirki bashi da raini sai mutunci )
ALLAH ina rokonka, kaimasu rahama daga cikin rahamominka tare da iyayenmu da s**a riga mu gidan gaskiya hadi da ragowar musluman duniya.
In tamu tazo ALLAH kasa mu cika da kyau da imani .
AMEEN

BAYAN KUN CE AMEEN
SHIN WANNE DARASI KUKA DAUKA?

Kafin Kwalliya da bayan Kwalliya
21/08/2026

Kafin Kwalliya da bayan Kwalliya

Duk Wanda Ya Zagi Wani Allah Ya Isa Saboda Ba Nayi Wannan Tambayar Dan Aci Mutuncin Kowa Bane Hasashen Da Naga Mutane Su...
21/08/2026

Duk Wanda Ya Zagi Wani Allah Ya Isa Saboda Ba Nayi Wannan Tambayar Dan Aci Mutuncin Kowa Bane

Hasashen Da Naga Mutane Suke Tayi In Ya Tabbata Mutane Ukun Nan Sun Haɗu A Jam'iya Ɗaya Zasu Iya Karɓe Mulki A Hanun Jam'iyar APC ?

Rayuka za su ɓaci idan muka fitar da bayanan sirri na zargin Tinubu kan miyagun ƙwayoyi - FBI ga Kotun Amurka Hukumar bi...
21/08/2026

Rayuka za su ɓaci idan muka fitar da bayanan sirri na zargin Tinubu kan miyagun ƙwayoyi - FBI ga Kotun Amurka

Hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka FBI ta nemi wata kotun Amurka da ta ba ta izinin gabatar da bayanan sirri da za su bayyana dalilin da ya sa ta ɓoye wasu bayanan binciken da s**a shafi zargin safarar miyagun ƙwayoyi da ake dangantawa da Shugaban Nijeriya, Bola Tinubu.

A cikin takardar neman izinin da hukumar ta shigar a ranar 20 ga Agusta a gaban kotun Amurka da ke a yankin Columbia, FBI ta ce ba za ta iya bayyana wa jama’a dukkan dalilan da s**a sa ta yanke shawarar ɓoye waɗannan bayanai ba.

~ DCL Hausa

Munga bayan Bidi'oi da dama a ƙasar nan, yanzu Bidi'ar da mukeso muga bayan ta shine MaulidiInji Sheikh Ahmad Tijjani Gu...
21/08/2026

Munga bayan Bidi'oi da dama a ƙasar nan, yanzu Bidi'ar da mukeso muga bayan ta shine Maulidi

Inji Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum

Fitaccen jarumin Kannywood, Sadiq Sani Sadiq, ya mayar da martani kan mahawarar da ta kunno kai game da matsayin iyayen ...
21/08/2026

Fitaccen jarumin Kannywood, Sadiq Sani Sadiq, ya mayar da martani kan mahawarar da ta kunno kai game da matsayin iyayen Annabi Muhammad ï·º a lahira.

Jarumin ya bayyana rashin jin dadinsa kan yadda wasu malamai ke bayyana cewa iyayen Annabi ï·º suna cikin wuta, yana mai ganin cewa irin wannan magana na bukatar a yi taka-tsantsan da ita tare da komawa ga hujjojin addini da fahimtar malamai.

Batun matsayin iyayen Annabi ï·º dai ya kasance cikin abubuwan da malamai s**a yi sabani a kansu, inda aka samu mabambantan ra'ayoyi da hujjoji a cikin littattafan ilimin Musulunci.

NASIR BALA AMINU JA’OJI:  ZAI RABA NAIRA MILIYAN ₦500M GA ALUMMAR KARAMAR HUKUMAR TARAUNIƊan Takarar Majalisar Tarayya, ...
21/08/2026

NASIR BALA AMINU JA’OJI: ZAI RABA NAIRA MILIYAN ₦500M GA ALUMMAR KARAMAR HUKUMAR TARAUNI

Ɗan Takarar Majalisar Tarayya, Malam Nasir Bala Aminu Ja’oji, Ya Bayyana Shirin Tallafawa Mutane 1,000 A Kowace Mazaba A Ƙaramar Hukumar Tarauni, Inda Kowane Mutum Zai Samu ₦50,000.

Idan Aka Yi Lissafi, Wannan Tallafi Zai Kai Jimillar Naira Miliyan 500 (₦500,000,000) A Faɗin Ƙaramar Hukumar Tarauni.

Wayanan Ba Yara Bane Wadanni Ne Yanzu Haka Kungiyarsu Ta Wadanni Tayi Alkawarin Bawa Tinubu Kuri’a Miliyan Biyar A Zaben...
21/08/2026

Wayanan Ba Yara Bane Wadanni Ne Yanzu Haka Kungiyarsu Ta Wadanni Tayi Alkawarin Bawa Tinubu Kuri’a Miliyan Biyar A Zaben 2027.

Address

Bulangu
NIGERIA

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mikiya Page posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mikiya Page:

Shortcuts

Share