Anka News Hausa

Anka News Hausa Online Business

Izuwa Yanzu Nawa kuka Kashe Domin Bukin Babbar Sallah
11/06/2024

Izuwa Yanzu Nawa kuka Kashe Domin Bukin Babbar Sallah

'yan Bindiga Dad‘i Dauke Da mugayen mak**ai Acikin Darennan Sun Shiga Cikin Kauyen Tungar Liman Dake Cikin Karamar Hukum...
24/08/2023

'yan Bindiga Dad‘i Dauke Da mugayen mak**ai Acikin Darennan Sun Shiga Cikin Kauyen Tungar Liman Dake Cikin Karamar Hukumar Mulkin Anka Jihar Zamfara, Sun Dauki Mutune Goma Sha Daya 11.

-online.

Wannan shi ne Mallam Ibrahim Auwal, wani shahararren malamin addinin Islama wanda yake tallafa wa ’yan bindiga da layu, ...
24/08/2023

Wannan shi ne Mallam Ibrahim Auwal, wani shahararren malamin addinin Islama wanda yake tallafa wa ’yan bindiga da layu, da safarar kayayyaki da kuma hada karfi wajen tallafawa ta'addanci.

Yanzu haka ‘yan sandan Najeriya sun k**a shi a karamar hukumar Jada ta jihar Adamawa.

Minority News online.

24/08/2023

Muhammadu Rasulillah SAW.

Majalisar Wakillai Ta Nigeria Ta gayyaci Ministan Kudi Kan zargin batan kudin man fetur
12/04/2023

Majalisar Wakillai Ta Nigeria Ta gayyaci Ministan Kudi Kan zargin batan kudin man fetur

04/01/2023

Muhammad Rasulillah (SAW)

HOTO: Yadda aka gano gawar wani yaro dan Shi'a da ya shekara daya da rasuwa, amma k**ar yau aka saka shi Kabari fes-fes.
25/08/2022

HOTO: Yadda aka gano gawar wani yaro dan Shi'a da ya shekara daya da rasuwa, amma k**ar yau aka saka shi Kabari fes-fes.

Zan Goyi Bayan Ƴan Takarar Jam'iyyar APC Ne A Zaɓen 2023, Cewar Shugaba BuhariDaga Comrd Ibrahim Da'u Dayi Shugaban kasa...
24/08/2022

Zan Goyi Bayan Ƴan Takarar Jam'iyyar APC Ne A Zaɓen 2023, Cewar Shugaba Buhari

Daga Comrd Ibrahim Da'u Dayi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zai goyi bayan ‘yan takarar jam’iyyar APC mai mulki ne a fadin kasar nan a shekarar 2023.

A wata sanarwa da babban mai taimaka masa na musamman kan harkokin yada labarai Mallam Garba Shehu, ya fitar ya ce, Buhari ba zai goyi bayan duk wanda ke cutar da muradun jam’iyyar, yana mai magana da gaske ga wadanda s**a fice daga jam’iyyar wadanda har yanzu suke shari’a da jam'iyyar.

Sanarwar ta ci gaba da cewa: “Fadar shugaban kasa na son yi a rubuce, kuma a lokaci guda, ta tabbatar wa mambobin jam’iyyar cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ci gaba da kasancewa mai ladabtarwa na jam’iyyar APC, kuma zai so a duk zabe mai zuwa, goyan bayan ’yan takarar da jam’iyyar ta tsayar kawai ba wani ba.

Wannan gargadi ne ga ‘yan jam’iyyar da s**a sauya sheka da wasu da har yanzu suke gaban kotu a kan ’yan takarar jam’iyyar APC cewa su na kan su ne, kuma babu wanda ya isa ya danganta abin da suke yi da Shugaba Buhari.

YANZU-YANZU :An yankewa Shekh Sale Al-Talib, na kasara Saudiyya Hukuncin daurin shekaru goma a gidan yari, sak**akon s**...
24/08/2022

YANZU-YANZU :An yankewa Shekh Sale Al-Talib, na kasara Saudiyya Hukuncin daurin shekaru goma a gidan yari, sak**akon s**ar Shirin da Gwamnatin kasar tayi na bude gidajen Rawa.

Wanda hukumomin kasar suke Ganin Limamin na Harami ya shiga hurumin da ba nasa ba.

Jama'a barkanmu Da Saduwa daku acikin Wannan sabon Gidan jaridar Anka News Hausa. Wanda Zai dinga Kawomaku cikakken Raho...
24/08/2022

Jama'a barkanmu Da Saduwa daku acikin Wannan sabon Gidan jaridar Anka News Hausa. Wanda Zai dinga Kawomaku cikakken Rahotanni Daga Sassa Daban Daban Daban, acikin gida Zamfara dama kasa Baki daya,

Muna Rokon Allah ya sanyawa Wannan Gidan jaridar Anka News Hausa albarka Yasa yasamu karbuwa a Wannan kafar Tamu ta social network, amin

Address

Danbako Road Street Anka
Anka
12345

Telephone

+2347065342488

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anka News Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Anka News Hausa:

Share