Badamasi Suleiman B

Badamasi Suleiman B Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Badamasi Suleiman B, Digital creator, Ɓagga, Bui, Arewa local Government area, Area.

A matsayin ka na talaka kada ka bari ka kammala secondary school har ka je University batare da kana hanyar da kake doga...
30/06/2026

A matsayin ka na talaka kada ka bari ka kammala secondary school har ka je University batare da kana hanyar da kake dogaro da kanka ba.

30/06/2026

To bari muyi muku dalla_dalla ta yadda zaku gane cewa anan kudaden jaharku suke karewa.

Position
Estimated monthly earnings (salary + regular allowances)
Member, Kebbi State House of Assembly
₦1 million – ₦3 million
Speaker, Kebbi State House of Assembly
₦2 million – ₦5 million (can be higher due to official duty and leadership allowances)
Member, House of Representatives
₦8 million – ₦15 million+ (including various allowances)
Senator
₦10 million – ₦20 million+ (including various allowances)
The Speaker of the Kebbi State House of Assembly receives additional benefits beyond those of ordinary members, including:
Official vehicle(s)
Official residence (where applicable)
Security personnel
Domestic staff
Entertainment and leadership allowances
Duty travel allowances

21/06/2026

Yau da ace 'yan Arewasun dukufa wajen addu'a da alqunut kamar yanda s**ayi alokacin Jonathan,da tuni matsalolin mun saun kau ,da tuni kidnapping ya zama tarihi,.

Da tuni tsadar rayuwa da yunwa ya zama tarihi.
Da tuni Allah ya kawarmana da Azzalumin shugaba marar imani marar tausayin talakawa.
Da tuni Allah yayi mana maganin makiyan kasar nan,masu son tarwatsa kasar nan.
Da tuni Allah ya tona asirin marayin kasar masu sace mana dukiyar ƙasa.

Da tuni Allah Allah yayi mana maganin azzaluman yan siyasa.

Yau Allah ka Dawwamar da kasarmu ta Nigeria cikin aminci da Africa baki daya .

Wollahi duk abinda ya sameni a rayuwata ko ya faru a rayuwata to ya zo min a mafarki ko a tunani na ƙwaƙwalwa ko a zance...
19/06/2026

Wollahi duk abinda ya sameni a rayuwata ko ya faru a rayuwata to ya zo min a mafarki ko a tunani na ƙwaƙwalwa ko a zance zuci ko zance n zuciya ko hangen abinda zai iya faruwa nan gaba.Amma banda tabbacin ko yakini abin zai faru,sai bayan ya faru nake sani.

Amma da zarar abin ya faru ko ya sameni sai ƙwaƙwalwa ta ta dinga tunamin cewa eh lallai ko nayi wannan mafarki ko nayi wannan tunanin.

Wollahi tallahi ko wannan kaddarar da ta sameni a shekarun baya,haka kawai ina cikin mota sai na dinga tunanin accident zai iya faruwa dani.Kuma a daidai wannan wurin a wannan hanya dai kwana hudu da wannan tunanin sai gashi ko na hadu d hadarin mota wanda bazan taba mantawa dashi ba har abada.

Shin wannan raunin imani ne ko akasin haka.
Ko ilimin ilhma ne Ubangiji yake bani?.

Wani lokaci ɗan adam yana tafiya ne cikin doron kasa amma matsalolin sa sunfi inda yake takawa yawa.Amma daga lokacin ka...
19/06/2026

Wani lokaci ɗan adam yana tafiya ne cikin doron kasa amma matsalolin sa sunfi inda yake takawa yawa.

Amma daga lokacin ka daina numfashi shikenan matsalar duniya ta kauce sai dai a hari ta qiyama,.

18/06/2026

Ina tsananin son jahata.kebbi state.
Ina son yankina.kebbi north.
Ina son Arewacin Nigeria
Ina son kasata Nigeria.
A saboda haka bazan bar ɓata gari su ɓata min kasata ba,zanyi amfani da voter card ɗina don ganin na canza shuwagabannin.

Shugaba ya kasa amma ankasa cemasa ya sauka ya bar wajen sai shirme yake.

Gwamna ya kasa amma an kasa gaya masa ya sauka ya bar kujerar sai shirme yake da bankaura.

Senata yaje majalisa ya kasa isarda bukatunmu sai shirme yke,sai amfani yake da matsalar yanki mu,ya kasa tallafawa al'ummar sa.

Dan majalisa sai gyara miyar gidansa yake da ta yaransa ya barmu cikin zullumi.

Lallai zanyi amfani d voter card ɗina don sauya wanda zai shugabanci Ni.

Haka Yakamata nayi kaima haka Yakamata kayi ,kema ya dace kiyi haka.

Tayaya za a yiwa wanda yake adawa da gwamnati adalci.Wadannan sune gidajen da gwamnatin bola Tinibu ta ginawa Alƙalai a ...
17/06/2026

Tayaya za a yiwa wanda yake adawa da gwamnati adalci.

Wadannan sune gidajen da gwamnatin bola Tinibu ta ginawa Alƙalai a Nigeria,free.

Naija kenan.
16/06/2026

Naija kenan.

Da ɗumi-ɗumi: Sarkin kano Sanusi II Ya Nuna Damuwa Kan Yadda Ake Gudanar da Shari’ar El-Rufai, Ya yi zargin alkalai da tafka rashin Adalci a shari’ar.

Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya nuna damuwa kan yadda ake tafiyar da shari’ar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, inda ya yi zargin cewa akwai yunƙurin hana shi samun beli.

Sarkin ya bayyana hakan ne yayin wata tattaunawa da manema labarai, inda ya yi amfani da batun El-Rufai a matsayin misali wajen jaddada muhimmancin tabbatar da adalci da bin doka da oda ba tare da nuna son kai ko wariya ba.

Sanusi II ya ce ya zama wajibi a gudanar da dukkan shari’o’i cikin gaskiya da adalci, tare da mutunta haƙƙin waɗanda ake tuhuma kamar yadda kundin tsarin mulkin ƙasa da dokoki s**a tanada.

Shawara ko umarni ko kuma mu nuna maka abinda Yakamata kayi?.Idan bakayi domin Allah ba to zakayi domin siyasar ka.Idan ...
16/06/2026

Shawara ko umarni ko kuma mu nuna maka abinda Yakamata kayi?.

Idan bakayi domin Allah ba to zakayi domin siyasar ka.
Idan bakayi domin tausayi ba to zaka yi domin mutuntaka ta dan adam.

Wadannan mutane sun bi dare sun bi rana,sunyi amfani da dukiyarsu da lokacin su don ganin kayi nasara a wannan zaɓen da akayi har ka yi nasara.

Bayan samun nasara kuma basu gaji ba s**a ce sai sunje sun tayaka murna akan nasarar d ka samu ta zama ɗan majalisar tarayya.

Garin zuwa tayaka murna s**a da iftala'i na hadarin mota wanda yayyi sanadiyyar mutuwar d dama daga cikin su wasu kuma sun jikkata har yanxu basu warke ba.

Kowannen su ya bar iyali da yara amma har yanzu baka taba bincikar halin d suke ciki ba.
Baka taɓa bayar da tallafi ba domin su ko dauki ɗawainiyar karatunsu .

Sun bauta maka don ganin kayi nasara amma ka bar iyalansu a wulakance.
Shin ka manta dsu ne ko kuma kyale su ne kawai kayi,ko ka bayar ba'a basu bane ?

Muna kira a gare ka daka dubi girman Allah kuma ka dubi siyasar ka ka tallafa musu.

Address

Ɓagga, Bui, Arewa Local Government Area
Area

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Badamasi Suleiman B posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share