07/11/2024
ZANYI MAGANA AKAN ZAƁEN AMERICA DA HAUSA AMURKA
A KWAI YAƘE YAƘE DA AKE YI A BAYA KAFIN HAWAN TRUMP WANCAN LOKACIN
TO WANNAN YAƘE YAƘEN SHINE YA DAKATAR DASU YA MAIDA HANKALI AKAN TATTALIN ARZIƘI NA AMERICA WANNAN DALILIN YASA DA YAWAN KASASHEN S**A SAMU SA'IDA
AKWAI SYRIA AKWAI LIBIYA AKWAI AFGHANISTAN AKWAI SAURAN DAN BURBUSHIN NA IRAQI DA SAURANSU
A HARKAR KASUWANCI NA CRYPTO
SHI DAMA TRUMP A CIKIN HARKAR YAKE DUMUDUMU DON HAKA A NAMMA AKWAI MUHIMMANCI AKAN HAKA
IYA WA'INNAN ABUBUWAN SUN ISA MUCE YAFI WACCEN JAM'IYYAR DOMIN SUN KUNNO SABBIN YAƘE YAƘE BAYAN BARIN SA GWAMNATI
DON HAKA IDAN AKAZO ZAƁEN AMERICA KOWA YANA DUBA MAFITAR SA NE DOMIN SAMUN ZAMAN LAFIYA DA KWANCIYAR HANKALI
ZAƁEN AMURKA BAWAI IYA AMURKAWA NE KEYI BA A'A AKWAI KARFIN SAURAN KASASHE MASU KARFI DOMIN SAMUN ABINDA SUKE BUƘATA A DUNIYA SHIYASA YAKE DA DAUKAR HANKALI
A YANZU HAKA KASUWAR CRYPTO TAYI TASHIN DA TAYI WATA KUSAN BIYAR BATAYI BA MUTANE SUN MAƘALE A KASUWA YANZU SUN FARA WARWARE WA
AN ZUBAR DA JININ MUTANE A KASAR FALASƊINU DA UKRAN DA SUDAN WANDA WACCAN JAM'IYYAR ITACE SILAR YIN HAKA
WANNAN YAƘI YA TAƁA TATTALIN ARZIƘI NA AMERICA DA AMURKA WA WANDA MUMA YA TAƁAMU
DOMIN DUK INDA AKE YAƘI ANA ZUBAR DA JINI TO TALAUCI YANA BINIYAR MUTANE
SHI KUMA TRUMP YANADA ƘINJININ BAƘI WANDA WANNAN BABBAN LAGO NE NA KARYA KARFIN AMURKA KUMA AKIDAR SA BAZATA CANZA BA DOMIN YANA GANIN WANNAN KWARARAR BAƘI SHINE YAƘE JEFA TATTALIN ARZIƘI NA AMERICA CIKIN MATSALA SUNA CINYE MUSU ARZIKI DOMIN DUK WANI SHUGABA NA AMERICA WANNAN SHINE ABINDA DOLE YA BAWA MUHIMMANCI A CIKIN MULKIN SA
SU KUMA SHUGABANNIN MU IRIN SU NIGERIA DA SAURAN KASASHEN AFIRKA BASASON YANA ZAGIN BAƘI MUSAMMAN BAƘAƘE SABODA IDAN SUN SACI KUƊIN MU CEN SUKE ZUWA SU JIBGE SUNA AZURTATA KANSU DA ''YA''YAN SU
BASASON IDAN SUNJE A RIƘA ZAGIN SU SU BAƘAƘE, HMMMMMMMM WANNAN SU TA SHAFA
MU A GAREMU ZAGI BA CIZO BANE KAI KO TABO BE ISHE MU BA A JIKI, YA DAƊE BEYI BA DOMIN MUMA MUNA DA BAKI ZAMU IYA RAMAWA,
ADDU'AR MU