NAIJA FACES NIG LTD

NAIJA FACES NIG LTD Joy Giver!!! The Voice Of The People!!!Voice Of The Voiceless!!! Cruise Blog!!! Raw And Unfiltered First Grade Gist!!! Follow us on Instagram:._faces

IGNORE THE FAKE NEWS! DR. ALI NUHU MD/CEO  Nigerian Film Corporation IS ALIVE AND WELL The attention of the Nigerian Fil...
19/08/2025

IGNORE THE FAKE NEWS! DR. ALI NUHU MD/CEO Nigerian Film Corporation IS ALIVE AND WELL The attention of the Nigerian Film Corporation (NFC) has been drawn to the purported passing of Dr. Ali Nuhu, its current Managing Director/Chief Executive being orchestrated within the social media space; and wishes to officially and unambiguously inform the general public that the reports, including videos laced with the pictures of Dr. Ali Nuhu are not only malicious, injurious but false in their entirety.

Dr. Ali Nuhu is alive, well and discharging the responsibilities of the office of NFC’s Chief Executive, having been appointed by His Excellency, President Bola Ahmed Tinubu (GCFR) on February 12, 2024. NFC wishes to draw the attention of perpetrators of these uncouth and dastardly acts, including their sponsors of the dire and unmistakable consequences of their actions, no matter the innocuousness of their intent.

Meanwhile, appropriate measures have been initiated to arrest this ugly, baleful and unsatisfactory conduct and trend. NFC appreciates the genuine concerns expressed by the general public, private and public sector stakeholders as a result of the above.

Ali Nuhu Mohammed
NAIJA FACES NIG LTD

Shugaban masu biyayya na kasa.Shin ko akwai wanda yakai MAHA biyayya kuwa?
13/08/2025

Shugaban masu biyayya na kasa.
Shin ko akwai wanda yakai MAHA biyayya kuwa?

Hukumar da ke yaki da yi wa masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa a Najeriya EFCC ta bayar da belin tsohon gwamnan...
13/08/2025

Hukumar da ke yaki da yi wa masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa a Najeriya EFCC ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal, bayan ta yi masa tambayoyi kan wawushe dukiyar ƙasa da ya kai sama da Naira biliyan 189.
Ƙarin bayani - https://rfi.my/Bv4F.f

Gwamnatin Najeriya za ta gina titin jirgi mai ɗankaren gudu a jihohi shidaƘarin bayani: https://bbc.in/3Hx6jKb
13/08/2025

Gwamnatin Najeriya za ta gina titin jirgi mai ɗankaren gudu a jihohi shida

Ƙarin bayani: https://bbc.in/3Hx6jKb

Gwamnatin Nijeriya Ta Yi Maraba Da Naɗin Maryam Bukar Hassan A Matsayin Jakadiyar Zaman Lafiya Ta DuniyaA yau Litinin ne...
12/08/2025

Gwamnatin Nijeriya Ta Yi Maraba Da Naɗin Maryam Bukar Hassan A Matsayin Jakadiyar Zaman Lafiya Ta Duniya

A yau Litinin ne gwamnatin shugaba Tinubu ta karɓi baƙuncin fitacciyar mai waƙar baka Maryam Hasan wadda ta yi nasarar zama jakadiyar zaman lafiya ta majalisar dinkin duniya. Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ne ya karbi bakuncin jakadiyar da tawagarta a fadar shugaban ƙasa inda ya bayyana farincikin gwamnati da shirinta na yin aiki da jakadiyar yar asalin Najeriya don ƙarfafa zaman lafiya a Najeriya da ma duniya baki ɗaya.

Da yake jawabi ga tawagar ta Global Advocate for Peace ta Majalisar Dinkin Duniya, Shettima ya bayyana Maryam a matsayin mace mai tsayuwar daka wajen sadaukar da basirarta ga wanzar da zaman lafiya musamman a wata ƙasidarta mai taken 'Rikici bai da addini' "wannan ita ce Najeriyar da muke fata, ni a wurina ma wannan ƙasidar ce bakandamiyar Maryam" inji Shettima

Kazalika, Kashim Shettima ya jaddada tsayin dakar da Maryam ta yi na ganin abubuwa sun daidaita a mahaifarta wato jahar Borno duk da ƙalubalen da ta fuskanta a matsayin wani abin a yaba.

Mataimaki shugaban kasar ya tabbatarwa da Majalisar Dinkin Duniya goyon bayan gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu inda ya bayar da tabbacin cewa gwamnatinsu za ta yi duk mai yiwuwa wajen bai wa Maryam da ma sauran matasa goyon baya da tallafa musu.

“Ki kwantar da hankalinki Maryam, ba ke kaɗai ba ce, muna tare da ke, kuma duk wani goyon baya da k**e bukata, za mu ba ki shi" inji Shettima.

Tun da farko, shugabar tawagar ta Majalisar Dinkin Duniya First Global Advocate for Peace, wato Maryam ta ce aikinta na farko shi ne ta isar da sakon zaman lafiya a duniya, tare da bugan ƙirjin wajen yin fiye da bayar da shawara a ɓangaren wanzar da zaman lafiya a ƙasarta Najeriya a fannin da ta fi ƙwarewa

Tinubu Na Nan Cikin Ƙoshin Lafiya, Inji Fadar Shugaban ƘasaFadar shugaban ƙasa ta ƙaryata labarin da ake yaɗawa cewa shu...
11/08/2025

Tinubu Na Nan Cikin Ƙoshin Lafiya, Inji Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar shugaban ƙasa ta ƙaryata labarin da ake yaɗawa cewa shugaba Tinubu na fama da rashin lafiya, bayan da ya gaza bayyana a taron al'umma na wani lokaci.

Mai magana da yawun shugaban ƙasar Bayo Onanuga ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa, da yake karin haske kan batun Onanuga ya bayyana cewa shugaba Tinubu nada damar yin aiki daga gida ba sai yaje Ofishinsa ba.

Address

Argungu

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NAIJA FACES NIG LTD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to NAIJA FACES NIG LTD:

Share