Haj zainab dr.sununu Less privilege Child Foundation

Haj zainab dr.sununu Less privilege Child Foundation Hajiya Zainab Dr. Sununu

Wife of the State Minister of Education. Federal Republic of Nigeria. Founder Non Governmental Foundation

08/03/2025

Ajiya mun gabatar da Rabon abin buda baki ga yara marassa karfi a kar kashin gidauniyar

Dr. Privilege Child Foundation a garin Argungu

06/10/2024

Jawabin Mai martaba sarkin kabin Argungu ta bakin wakilinsa Magajin Garin kabin Argungu Alh Aminu Musa a wajen taron bada gurabun karatu Na kimanin dalibbai 35 a makarantar sakandiri Dake Magajin Rafi Sabon garin bariki

06/10/2024

Takaitaccen jawabi daga bakin executive director Na manufofi da kudurin wannan foundation.

Wannan jawabin ya ratsa ziciyar Al Ummah sosai

06/10/2024

Jawabin E.S Kenan gameda Wannan muhinmin aiki da gidauniyar Tagudanar

04/10/2024

AGG kayi magana maikyau Allah yasa mudace yabamu ikon sauke nauhi.

Tabbass wannan aikin alkhairi zaicigaba inshaallah

04/10/2024

Jigo Kuma uba, dattijo yayi jawabi Mai ratsa zuciya awajen taron bada tallafin karatu wanda ya gudana jiya Na gidauniyar . SUNUNU LESS PRIVILEGED .

Back to School.     .          .Tallafin karatu kyauta ga yara 35 Furamari sukul mutum ashirin da shida (26) .Sakandiri ...
03/10/2024

Back to School.

. .

Tallafin karatu kyauta ga yara 35
Furamari sukul mutum ashirin da shida (26) .
Sakandiri sukul mutum tara (9) a government day secondary school M/Rafi Argungu.

Wannan Gidauniyar Mai Suna asama cikin Ikon Allah yau munsamu yin ga gagarumin taro na daukar nauhin karatun yara marasa karfi.

Taron yasamu halattar manya manyan mutane daga sassa daban daban.

Ubangiji Allah yakara dafa mana Acikin wannan lamarin.

     .          . BACK TO SCHOOL Scholarships to 35 number of Indigent Students 3-09-2024.this foundation With the name ...
03/10/2024

. .

BACK TO SCHOOL

Scholarships to 35 number of Indigent Students

3-09-2024.

this foundation With the name at Top in the power of God today held a large meeting in Argungu town.

We have given scholarships to (26) primary school children and (9) secondary school children boys and girls at Government day secondary school M/Rafi Argungu.

We had the presence of great guests like this...

1-Emir of Argungu Alh. Muhammad Samaila Mera CON. MNI. Represent by Magajin Gari Alh. Aminu Musa Magaji Kabi.

2- COMN. Religious Affairs, ARC Sani Aliyu MNI Represent by Director Abubakar M Shehu.

3- Chairman of Argungu L.G.A Alh. Aliyu Sani Gulma.

4- Dan Malikin Kabi Alh. Musa Abubakar Dan Malikin Kabi.

5- Mai Arewan Gabas Alh. Bello Hassan Mai Arewa.

6- AGG Alh. Adamu Garba Gulma.

7- COMM. Women Affairs Haj. Halima Hassan.

e.t.c

We take all the responsibility of their studies and we give them school bags, pens, pencil, note book e.t.c.

May Almighty God bless our foundation and give us success.

Our areas of impact including feeding
06/09/2024

Our areas of impact including feeding

when our foundation visited the people in the Correctional Facility, I saw a wonderful and pitiful thing.Someone has com...
31/08/2024

when our foundation visited the people in the Correctional Facility, I saw a wonderful and pitiful thing.

Someone has committed a crime.

And someone said something against him and went to that place.
It's a blessing.
someone is waiting for judgment.
Another is waiting for his release.

Aman Al-Ummah mu are here and they are talking about their issues.

surely orphans are pitiable.
Also, the people in the Correctional Center are pitiable.

O Allah, give us the ability to remember these servants of yours.

     .          .30-08-2024Cikin Ikon Allah Manbobin  Wannan Gidauniyar Mai Albarka Tasamu Kai Ziyara a Gidan Gyaran Hal...
30/08/2024

. .

30-08-2024

Cikin Ikon Allah Manbobin Wannan Gidauniyar Mai Albarka Tasamu Kai Ziyara a Gidan Gyaran Hali Dake Acikin Garin Birnin Kebbi (AP2).

Wannan Gidauniyar Tasamu Zuwa Wannan wajenne Mai Suna (New) Birnin Kebbi, Kebbi State.

Munje ne Domin Jajantawa Ga yan Uwanmu Wadanda Ubangiji Ya Jarabta da Shiga Wannan Wajen.

Hakazalika Dept. Controller Gen. Yaji dadi Sosai Inda Yace Wannan Alamace da Take Nuni Dacewa Suma Wadanda Kecikin Wannan Hali Ba'amanta dasuba.

Munsamu kaimasu Abinda Allah ya H**e K**a Daga Tabarmi, Butocin Alwallah, Takalmi, Tokunan Wanki da dai sauransu.

Hakika wannan Aiki Aikine Namu Gabadaya Domin Koda da Kofin Shan Ruwane Ka Kaiwa Yan Gidan Gyaran Hali To Bakaramin Taimako ne kayiba Saboda Suma Mutane ne Kuma sunada Rayuwa kamar kowa.

Kuma inshallah idan munsamu Wata Dama To zamu Ninkamasu Fiye da Hakan.

Address

Argungu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Haj zainab dr.sununu Less privilege Child Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share