03/07/2025
Atambai malamin kwarkwata wai banda wannan isnadi na anas bin malik akwai wani isnadi na wani sahabi ko sahabiya wanda ya nuna wai annabi s a w yanada kawanya/خالة/ mai suna ummu haramin
Abu na biyu shin akwai sahabi ko sahabiya fa tace annabi s a w yana shi ga gunta /ummu haham/ yachi abunchi tunda ba sau daya bane da yawane.
tunda chewa yayi
كان يدخل على.........
Kunga kenan ba sau daya bane da yawane sai akawo muna koda sahabi daya banda na anas bin malik.
Bari mu tauna tsakuwa shin cikin matan annabi s a w su tara9 wacheche aka ruwaito ta taba debe masa kwarkwata daga cikin su?
Sa'anan halimatu sa'adiyya ta taba debe mai kwarkwata?
Ko mahaifi yassa nana aaminatu?
Ko fadima binta asad?
Ko sayyidatu nisa'il aamiin nana fadimatu a s?
In an samu zamu yadda da wansan isnadin da raawin
Idan ba'a samu ba to lalle wansan hadisi qarya ne domin kowa wannan aikin hakkin matansane ko mahaifia ba wata ba
Sa' matansa yaka mata su ru waito wannan hadisin ba anas ba
Sannan ya kamata malamai su dinga saka bakin su akan irin wannan magana su warware muna su kwantar muna da hankalin mu amma idan suna yin shuru zamu buge kofar mufita wallah
Wannan zamanine na tadabburi da istimbadi ba zamani ne na jamul hadis ba
الحق فوق كل أحد