29/12/2024
Ga UXUY Wallet
UXUY Wallet sabuwar wallet ce k**ar yadda Trust Wallet, Phantom Wallet da MetaMask, sai dai ita akan Telegram take, jiya aka fara farming ɗin native token ɗinsu mai suna $UP da zasuyi launching nan bada jimawa ba. Cikin ta yana k**a da yadda ake Mining ɗin Fintopio. Sai dai shi yazo da sauki, ba'a fasa dutse, wasu task ne kawai da akeyi sai farming bayan wasu awanni
https://t.me/UXUYbot/app?startapp=A_6482256673_inviteEarn
Sunyi Raising ɗin $10.2 million. Sannan sun samu funding da kuma backing daga Binance Labs da wasu manyan kamfanunuwa a duniyar crypto irin su Bixin Ventures, da Matrix, yanzu haka Application ɗinsu yana kan Playstore, za'a iya samun alkhairi dasu sosai.
https://t.me/UXUYbot/app?startapp=A_6482256673_inviteEarn
Already sunyi integrating ɗin SUI Blockchain, TRON, BSC, Solana, Ethereum, da kuma TON, Fantom, Avalanche, Core, Linea, Aptos dama sauran wasu Layer one Blockchain, sune na farko da s**a zo da wannan tsarin a Telegram. Mu jarraba sa'ar mu.
The first Self-Custody Multi-Chain Wallet based on Telegram, crafted by the team 🧑🤝🧑