Asiya Muhammad

Asiya Muhammad اللهم صل على محمد وعلى ءال محمد وسلم

Shikenan daga yau na kure masu editing, idan kun isa kubudemin fuskata 😜😊
10/12/2025

Shikenan daga yau na kure masu editing, idan kun isa kubudemin fuskata 😜😊

Wani fah ya iya ganin wannan wankan saboda adawa yakiyin like 😌 my lover's show me love 😘
10/12/2025

Wani fah ya iya ganin wannan wankan saboda adawa yakiyin like 😌 my lover's show me love 😘

Kai da kake karanta wannan posting din wai shin baka da burin raba yarinya da gidan iyayenta ne 😒 mekake har yanzu baka ...
10/12/2025

Kai da kake karanta wannan posting din wai shin baka da burin raba yarinya da gidan iyayenta ne 😒 mekake har yanzu baka shige daga ciki ba ?

Maza wani lokacin idan kukayi wani abin sai yayta bani mamaki wlh 🫣😒 wai ni za,a yau dara Kai 🥺🥺
09/12/2025

Maza wani lokacin idan kukayi wani abin sai yayta bani mamaki wlh 🫣😒 wai ni za,a yau dara Kai 🥺🥺

Kana son hujen hanci kokuma kaima sakago ne 😂 muhadu a comment section 😍
09/12/2025

Kana son hujen hanci kokuma kaima sakago ne 😂 muhadu a comment section 😍

Gsky ni ma,a bociyar zaman hotel ce, rayuwa nike simple ni kawai abokin fira nike bukata idan zan samu ✊
09/12/2025

Gsky ni ma,a bociyar zaman hotel ce, rayuwa nike simple ni kawai abokin fira nike bukata idan zan samu ✊

Wai yanzu ace samun saurayi me mashin wayo kudina yazama jaraba umhm Allah ya kyauta 😒
09/12/2025

Wai yanzu ace samun saurayi me mashin wayo kudina yazama jaraba umhm Allah ya kyauta 😒

Adayi zuciya ayi aure 😌😌
08/12/2025

Adayi zuciya ayi aure 😌😌

Maza mutanen mu ahuce haka g**s 😌😌
08/12/2025

Maza mutanen mu ahuce haka g**s 😌😌

Dama ace maza🧑‍🤝‍🧑🧑‍🤝‍🧑sunfi mata yawa 👭👭a duniya fa 🫣😍
08/12/2025

Dama ace maza🧑‍🤝‍🧑🧑‍🤝‍🧑sunfi mata yawa 👭👭a duniya fa 🫣😍

Karwani fah yacemin bakuwar rike iPhone ce fah ehyyy 😌
08/12/2025

Karwani fah yacemin bakuwar rike iPhone ce fah ehyyy 😌

Ya Allah kabamu Albarkacin Alqur'ani me girma 🤲
08/12/2025

Ya Allah kabamu Albarkacin Alqur'ani me girma 🤲

Address

Asokoro

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Asiya Muhammad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Asiya Muhammad:

Share