Jibwis social MEDIA AWE

Jibwis social MEDIA AWE Propagation of Sunnah true Media

26/01/2025

Kuna Kallon mu Kai tsaye daga wajen wa'azin Sati 2-2 karkashin JIBWIS Karu LGA a garin Shuwari 26th Rajab , 1446AH (26th January, 2024M)

Safwan Muhammad Musa,
Deputy State Secretary,
JIBWIS Social Media,
Nasarawa State Directorate.
+2349071828298 / [email protected]

26/01/2025

Kuna Kallon mu Kai tsaye daga wajen wa'azin Sati 2-2 karkashin JIBWIS Karu LGA a garin Shuwari 26th Rajab , 1446AH (26th January, 2024M).

Safwan Muhammad Musa,
Deputy State Secretary,
JIBWIS Social Media,
Nasarawa State Directorate.
+2349071828298 / [email protected]

22/01/2025

*_SALATUL TASBIHI_*

*_TAMBAYA_*

_Assalamu Alaikum malam menene salatul tasbihi, kuma yaya ake salla tasbihi._

*_Amsa_*

_Wa'alaikumusalamu warahmatullah_ _salatul tasbihi wata sallace mai daraja, Manzon Allah s.a.w ne ya bada falalarta kamar yadda hadisinta yazo acikin_ _*(MUSNADUL IMAM AHMAD DA SUNANUL IBNUL ABU DAWUD)* Hadisine ingantacce babu shakka gameda ingancinshi, koh dayake akwai wasu malamai da suke ganin wasu ruwayoyi basu ingantaba,_
_amma dai asalin hadisin ya tabbata._ _Annabi s.a.w yacewa kawunshi, wan mahaifinshi (ABBAS) ya kawu inasonka zanyi maka wata kyauta, zanyi maka wani alkhairinda ÂLLÂH zai gafarta maka laifuffukanka baki daya, kananan su da manyansu yafadi falala masu yawa._

_Ita sallar raka'a huduce (4) akeyinta kamar *(AZAHAR KOH LA'ASAR KOH ISHA'A)* duk yanda kayita daidaine inkaso zakayi karatunka a baiyane koh kayi asirrance koh kayi dukka raka'a hudun a bayyane koh kayi raka'a biyun farko a bayyane raka'a biyun karshe a sirrance kamar *(ISHA'A)*, ita ana karanta mata *(FATIHA DA SURAH)* dukka raka'a hudun._

_Idan ka gama karatun *(FATIHA DA SURAH)* ba ruku'u zakayiba, sai ka karanta_

*سبحان الله، والحمدلله، وﻹإله إلاالله، والله اكبر*
_*(SUBUHANALLAH, WALHAMDULILLAHI, WALA'ILA HA'ILLALLAHU, WALLAHU AKBAR)*_
_Sau goma sha biyar (15) a tsaye bayan karatun FATIHA da SURAH kafin kayi ruku'u; sannan kayi ruku'u kayi zikirorin da akeyi a ruku'u sannan ka karanta shi *(TASBIHIN)* sau goma (10) sannan ka d**o daga ruku'u, bayan kayi adduan d**owa daga ruku'un sai kuma kamaimaita *(TASBIHIN)* sau goma (10), sannan kayi sujuda bayan adduan sujuda sai kamaimaita *(TASBIHIN)* sau goma (10), sannan ka d**o daga sujuda kayi zikirin da akeyi a tsakanin sujuda guda biyu sannan kamaimaita *(TASBIHIN)* sau goma (10), sannan ka koma sujuda ta biyu bayan zikirin sujuda sai kamaimaita *(TASBIHIN)* sau goma (10), sanda ka d**o daga sujuda ta biyu kada ka mike tsaye kayi abunda ake kira *(JALASATUL ISTIRAHA)* shine dan zaman da akeyi tsa

17/01/2025

Kuna Kallon mu Kai tsaye daga wajen wa'azin Sati-Sati karkashin JIBWIS Mararaba Gurku a Ranan 17th Rajab, 1446AH (17th January, 2025M)

Safwan Muhammad Musa,
Deputy State Secretary,
JIBWIS Social Media,
Nasarawa State Directorate.
+2349071828298 / [email protected]

15/01/2025

Safwan Muhammad Musa,
Deputy State Secretary,
JIBWIS Social Media,
Nasarawa State Directorate.
+2349071828298 / [email protected]

08/01/2025
07/01/2025

Special Invitation: The family of late Alhaji Abdullahi Usman Yallabai (Walin Doma) wishes to cordially invite family, friends and well wishers to the Walimat organized to celebrate and thank God almighty for the elevation of their son, Jibrin Bala Usman from the rank of Air Commodore to the rank Air Vice Marshall in the Nigerian Air Force.

Date: Wednesday, 8th to 9th of January, 2025.

Female category: Wednesday 8th of January, 2025 from 8-11am

Male category: Thursday 9th of January, 2025 from 9PM till dawn.

Venue: Residence of Air Vice Marshall, J Usman, Barr Mustapha Galadima avenue, Arumangye of Saint John Bosco Road, Doma LGA, Nasarawa State.

Guest Speakers: Shiekh Muhammad Kabiru Gombe and Professor Mansur Sokoto.

*A Muslim who doesn't know that wearing his shoe with the right leg and taking it off with the left leg is the best, onl...
07/01/2025

*A Muslim who doesn't know that wearing his shoe with the right leg and taking it off with the left leg is the best, only needs to be told not to be mocked for his obliviousness!*
-
*A Muslim who doesn't know that urinating under the tree, in a hole or by the roadside is bad, only needs to be told not to be condemned!*
-
*A Muslim who doesn't know that he needs to leave hot water to get cold before pouring it away, needs to be told and not to be hacked by vulgar words!*
-
*A Muslim who doesn't know that eating from the side that's nearest to us in the plate and saying 'Bismillah' before eating and every other things, needs to be told and not to be insulted by anyone.*
-
*A Muslim who doesn't know that it is better to go inside the toilet with the left leg and go out with the right leg, needs to be educated and not to be banished from enlightenment from us!*
-
*A Muslim who doesn't know that loving one another and praying for one another is a great deed that moves one closer to Jannah needs to be informed and not shown hatred!*
-
*A Muslim who doesn't know the prophetic supplication to be said when going out, when coming in, when entering the toilet, when entering the room, when sleeping, when one receive a good news or bad, when one is in fear of something,* *When one needs divine guidance, when one wants increment in rizq (sustenance),*
*Protection, longlife e.t.c needs to be seated down and thoroughly taught no matter how young or old s/he is. It is a duty on us to learn and teach others some simple and basic issues about our deen* *We can't keep overlooking them as if we know it all and continue falling in the dungeon of ignorance everyday.*
-
*May Almighty Allah (SWT) grant us beneficial*
*Knowledge of the deen,* *wisdom and understanding* *Aameen *

30/12/2024

Daura akan littafin العلامة السعدي - منظومة القواعد الفقهية Darasi na (014) karkashin Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah reshen Mararaba Gurku

Safwan Muhammad Musa,
Deputy State Secretary,
JIBWIS Social Media,
Nasarawa State Directorate.
+2349071828298 / [email protected]

30/12/2024

Daura akan littafin العلامة السعدي - منظومة القواعد الفقهية Darasi na (013) karkashin Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah reshen Mararaba Gurku

Safwan Muhammad Musa,
Deputy State Secretary,
JIBWIS Social Media,
Nasarawa State Directorate.
+2349071828298 / [email protected]

30/12/2024

Daura akan littafin العلامة السعدي - منظومة القواعد الفقهية Darasi na (012) karkashin Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah reshen Mararaba Gurku

Safwan Muhammad Musa,
Deputy State Secretary,
JIBWIS Social Media,
Nasarawa State Directorate.
+2349071828298 / [email protected]

30/12/2024

Daura akan littafin العلامة السعدي - منظومة القواعد الفقهية Darasi na (011) karkashin Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah reshen Mararaba Gurku

Safwan Muhammad Musa,
Deputy State Secretary,
JIBWIS Social Media,
Nasarawa State Directorate.
+2349071828298 / [email protected]

Address

Jibwis Juma'at Mosque Turakin Awe Street
Awe

Telephone

+2348133783414

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis social MEDIA AWE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis social MEDIA AWE:

Videos

Share