03/07/2026
*MP3*
Azare Hudubar JUMA'A
Tare Da:- Malam Muhammad Abdullahi Azare
Mai Taken :---- Taka Tsantsan Gami da Tabewa
https://www.sautulhikma.com/file/9735
Daga Masallacin Juma'a Na Umar Bin Khaddab (AISHCOM AZARE)
Zaku Iya Samun Cikakken Wannan Video ta wannan Link dake Ƙasa:👇
https://youtube.com/?si=i8rnjdlqmElL1PRn
Karku manta ku danna mana Subscribe domin samun short videos na Malam da zaran an ɗaura.
Ayi sauraro Lafiya
Jibwis Social Media
Katagum L.G.A
Taka Tsantsan Gami da Tabewa - HUDUBA