BRC Azare 94.6 Fm station

BRC Azare  94.6 Fm station This is the official page of the Bauchi radio cooperation Azare sub-station. Broadcasting on 94.6 Fr

*The House representative of Shira/Giade, distributed Ramadan palliatives worth ₦110 million and food items to his const...
17/03/2025

*The House representative of Shira/Giade, distributed Ramadan palliatives worth ₦110 million and food items to his constituents.*

_By: Ahmad Adamu Tamadina_

Honourable Sani Ibrahim Tanko, the member representing Shira/Giade Federal Constituency at the national Assembly has distributed Ramadan palliatives to his constituents in Yana the headquarters of Shira Local Government Area.

The items distributed included ₦110 million Cash, 1,000 bags of rice,1,000 cartons of supergetti, 50 bags of sugar among others.

Speaking during the exercise, Honorable Sani Ibrahim Tanko described the gesture as a timely feedback to his constituents for their support during the last general election.

He assured his commitment to continue to provide good representation to the people of Shira/Giade Local Governments areas so as to fill a sense of belongings.

Hon.Sani Tanko called on the PDP stakeholders in the state to unite the party for even development in the state.

Also speaking,The Deputy State Chairman of the PDP, Alhaji Falalu Attah, commended Honorable Tanko's efforts, described him as an exemplary leader who dedicated himself to the service of his people.

Alhaji Falalu Attah urged other elected members in the state and national Assembly to emulate Honorable Sani Tanko's gigantic efforts in delivering good representation to their communities.

In his remarks,The Special Adviser on Political Matters to the state governor,Alhaji Musa Haruna Sh*tu, who also praised the member for the kind gesture, describing it as historic.

Alhaji Musa Haruna sh*tu also praised the state governor, Senator Bala AbdulKadir Muhammad, for fulfilling his campaign promises and implementing laudable policies and programs to transform the entire state.

He urged all elected and appointed leaders, including local government chairmen and council members, to always initiate good policies and programs that have direct bearings to the needs and aspirations of the people and as well ensure even devel

13/09/2024

Big shout out to my new rising fans! Muhammad Khamisu Jabo, Aliyu Garba

06/08/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Mmd Muhammad, Kabiru Magwa, Ubali Babba Gamawa, Itz Kanuri, Basiru Sani Abdullahi, Yabi Umar, Aliyu Kabiru Baraya. Muna muku maraba da shiga wannan dandali mai Albarka

Shirin Jumu'a Babbar rana na wannan makon zai yi nasiha ne kan taimaon marasa karfi a wannan yanayi da ake ciki.Dr. Abba...
19/07/2024

Shirin Jumu'a Babbar rana na wannan makon zai yi nasiha ne kan taimaon marasa karfi a wannan yanayi da ake ciki.
Dr. Abbati Umar Shine bakon namu.

Ahmad Tamadina ne zai jagoranci shirin.

09032620008 itace number da zaku Kira domin bada taku gudunmawa

19/07/2024.

https://www.facebook.com/100063713991668/posts/1024404679693322/
11/07/2024

https://www.facebook.com/100063713991668/posts/1024404679693322/

Shirin Lafiya Ginshikin Rayuwa na wannan makon zai tattauna ne kan illar cutar Kwalara a kananan yara.
Tare da : Dr *Kabiru Ibrahim Tafida* na sashin kula da lafiyar yara (FMC AZARE).
Ku kasance tare da mita 94.6 zangon fm a Ranar Asabat 13 July, 2024. Da misalin karfe 8 zuwa 9 na dare.

Ku kasance da mita 94.6 zangon  fm a yau Asabat 8/6/2024 da misalin 8:00pm don Sauraron shirin "Lafiya Ginshikin Rayuwa"...
08/06/2024

Ku kasance da mita 94.6 zangon fm a yau Asabat 8/6/2024 da misalin 8:00pm don Sauraron shirin "Lafiya Ginshikin Rayuwa"
and listen to the ARD Advocacy Radio Program in Hausa *"LAFIYA GINSHIKIN RAYUWA"* on BRC 94.6 FM Azare.

The topic for discussion is:

*SYSTEMIC HYPERTENSION*

PANELIST:

DR. FARUQ U. FARUQ
DEPARTMENT OF INTERNAL MEDICINE

Powered by: ARD-FMCA (OFFICE OF THE PUBLIC RELATIONS OFFICER)

Albishirin Ku masu Sauraron wannan tasha mai Albarka, Idan Allah ya kaimu ranar Asabat mai zuwa 8 ga watàn June, zamu fa...
03/06/2024

Albishirin Ku masu Sauraron wannan tasha mai Albarka, Idan Allah ya kaimu ranar Asabat mai zuwa 8 ga watàn June, zamu fara kawo muku shiri na musamman kan kiwon lafiya Mai suna "Lafiya Ginshikin Rayuwa" Shirin Hadin guiwa tsakanin Hukumar BRC fm Azare da kuma kungiyar likitoci ta Residents Doctors reshen FMC Azare s**a dauki nauyi.
Ku cigaba da Sauraron tashar BRC fm Azare a kowanne lokaci.

Shirin Mu na Juma a Babbar rana na wannan makon tare da Sheikh Muhammad Sirajo Dango.Malam yana nasiha kan aikin Hajji.A...
26/04/2024

Shirin Mu na Juma a Babbar rana na wannan makon tare da Sheikh Muhammad Sirajo Dango.
Malam yana nasiha kan aikin Hajji.
Ahmad Tamadina ke jagorantar shirin.
Lambar Kira 09032620008

Azumin Ramadhan : Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Ya Roki 'Yan Kasuwa Su Rage Farashin Kayan AbinciA wajen kaddamar da litt...
04/03/2024

Azumin Ramadhan : Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Ya Roki 'Yan Kasuwa Su Rage Farashin Kayan Abinci

A wajen kaddamar da littafin tarihin "Daulolin Kasar Hausa" wanda Farfesa Sa'idu Muhammed Gusau ya wallafa, Mai Martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero ya yi kira na musamman ga' yan kasuwa da su sassauta kan farshin kayan abinci da ragowar kayan masarufi.

An yi taron ne a masarautar Zazzau, ranar Lahadi, in da Sarkin Kanon ya nuna irin alheran da 'yan kasuwa za su samu daga Allah idan su ka tausayawa bayinSa a wannan wata mai alfarma na Ramadhan.

Haka kuma ya kara yin kira ga mawadatan cikin al'umma da su taimakawa talakawa ganin yadda rayuwa ta kara zama a matse.

"Ina rokon' yan kasuwar mu kamar yadda na saba kan su dubi irin taimako da dauki da albarka da za su samu daga Mahaliccinmu idan su ka rage farashin kayan abinci da ragowar kayan masarufi. Musamman ganin kusantowar wata mai Alfarma na Azumin Ramadhan," in ji Sarkin.

Ya ce" Mu na rokon mawadatanmu da su taimakawa al'umma wajen rage musu radadi na wannan rayuwa. Cikin sahalewar Allah."

Sarkin ya yabawa Farfesa Gusau wajen fito da tarihin Daulolin Kano da Sakkwato da Zazzau da Zamfara da Katsina da Kebbi

An yi sowa sosai lokacin da Sarkin yake wannan kiran da yake nuna tausayi da son al'umma dake zuciyar Sarkin. Kamar yadda wasu jama'a da mu ka tattauna da su s**a fada jim kadan bayan tashi daga taron.

Mawallafin littafin Farfesa Gusau ya godewa Mai Martaba da duk iyayen kasa da su ka halarci taron.

13/12/2023

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aliyyu Khaalid Al-Azaraawiy, Zakariyya Rafi, Abdu S Rafi, Babayomohammed Bello, Ishaq Ismail Shehu, Nuhu Shekal, Musa Ibrahim Dan Antiy, Aliyu Gambo, Rilwanu Umar, Shehu Garba Kadija

Address

Misau Road Azare
Azare
071

Telephone

+2348036302933

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BRC Azare 94.6 Fm station posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category