Katagum Online Tv

Katagum Online Tv ONLINE tv

03/11/2025
03/11/2025

SANARWA! SANARWA !

Baushe times
Muna SANARDA masu bibiyar Shafinmu Na Facebook cewa RANAR LITININ (YAU)

ZAMU TATTAUNA DA

Dr. TIAMIU ISMAIL Gynecologic consultant
Deputy Head of clinical
FMC Misau



MAUDU,I :

MINENE CIKAKKEN AIKIN FMC KUMA YAUSHE YA KAMATA AJE ASIBITI GANIN LIKITA DA DUBIYA ?

RANAR LITININ (YAU )31/10/2025
LOKACI 8:30 pm NA DARE
https://www.facebook.com/share/1LFtq6PwNh/

SANARWA
Mohammed Kaka
CEO
Baushe Times
08036645483

Online News paper in Bauchi State.

02/11/2025

GENERAL HOSPITAL MISAU: Bakon mu Na Mako Dr Mohammed Sambo Alkali ya fedemana Biri Har wutseya Dangane da Inda aka Kwana Akan Matsalar Rashin General Hospital a Misau.

Rep Sani Congratulates Sarkin Isawa, Receives Traditional Title of Kaigaman IsawaBy Mohammed Kaka The member representin...
31/10/2025

Rep Sani Congratulates Sarkin Isawa, Receives Traditional Title of Kaigaman Isawa

By Mohammed Kaka

The member representing Shira/Giade federal constituency, Hon. Sani Ibrahim Tanko, has congratulated the newly appointed Sarkin Isawa, Alhaji Abubakar Jidda Abdulkadir, on his turbaning as the new village head of Isawa.

Hon. Sani Tanko who made the congratulations, assured the Sarkin Isawa of his full support and acknowledged his past contributions to the community's development.

Hon. Sani Tanko commended Governor Bala Mohammed Abdulkadir for upgrading Isawa's traditional status, noting that it is now the responsibility of the people to support the Governor's administration and policies.

The PDP Chairman of Giade Local Government, Alhaji Manu Kura, also praised the Governor's efforts, stating that Isawa had long been marginalized in traditional affairs but is now a district and emirate.

The new Sarkin Isawa conferred the traditional title of Kaigaman Isawa on Hon. Sani Ibrahim Tanko, as a mark of honor.

The occasion was attended by several dignitaries, including former PDP Chairman Alhaji Auwalu Mai Doya and PDP Women Leader of Giade LGA, Alhaji Babangida Tafida.

Rep. member for Shira/Giade, Hon. Tanko congratulates New Emir of Giade, assures full supportBy Mohammed KakaThe member ...
29/10/2025

Rep. member for Shira/Giade, Hon. Tanko congratulates New Emir of Giade, assures full support

By Mohammed Kaka

The member representing Shira/Giade Federal constituency in the Nigerian house of representatives, Hon. Sani Ibrahim Tanko, has paid a congratulatory visit to the emir of the newly created Giade emirate, His Royal Highness Alhaji Sabo Abdulkadir.

The visit took place on Wednesday, October 29, 2025, at the Emir’s palace in Giade, Giade Local Government Area of Bauchi State.

Speaking during the visit, Hon. Sani Ibrahim Tanko congratulated the Emir and the people of Giade for the historic milestone.

“This visit is to congratulate Your Royal Highness and ourselves for the establishment of the Giade Emirate and your appointment as its pioneer Emir. We are truly pleased with this development and will continue to support you,” Hon. Tanko stated.

He also assured the Emir of his full support and cooperation and that of the people of Shira/Giade constituency in order to assist him in carrying out his traditional duties effectively.

“We promise to remain respectful and law-abiding citizens, and we will support your leadership fully,” he added.

Hon. Tanko also appreciated the executive Governor of Bauchi State, Senator Bala Mohammed Abdulkadir for his unwavering commitment to the development of Giade and for signing the bill that established the Emirate.

In his remarks, the Chairman of the People’s Democratic Party (PDP) in Giade Local Government, Alhaji Manu Kura, expressed joy over the creation of the Giade Emirate and the appointment of the first Emir.

He noted that the visit, which included Hon. Tanko and other stakeholders, was to rejoice with the Emir and show their support.

“We are extremely happy and grateful to His Excellency, Senator Bala Mohammed Abdulkadir (Kauran Daular Usmaniyya), for approving the creation of the Giade Emirate and appointing you as its first Emir,” Kura said.

In his response, the Emir of Giade, Alhaji Sabo Abdulkadir, thanked Almighty Allah for granting him the opportunity to serve his people.

He also expressed deep gratitude to Governor Bala Mohammed for appointing him as the first Emir of Giade.

The Emir called on political leaders to resolve their differences and work together for the progress of the Emirate.

“Development only comes when there is peace, understanding, and unity among the people,” the Emir said.

He also extended appreciation to all individuals and stakeholders who contributed to the creation of the Emirate and his appointment.

Those who accompanied Hon. Tanko on the visit included former PDP Chairman of Giade Local Government, Alhaji Auwalu Mai Doya; Alhaji Babangida Tafida; the PDP Women Leader of Giade LGA, and others.

28/10/2025

SANARWA! SANARWA !
Baushe times
Muna SANARDA masu bibiyar Shafinmu Na Facebook cewa RANAR LARABA

ZAMU TATTAUNA DA

HON BABANGIDA AHMED KATUKAN MISAU-

MAUDU,I :

GYARE GYAREN DOKOKIN ZABE WANDA AKE SARAN AMFANI DASU A ZABEN 2027.
INDA AKE TSAMMANIN YIN ZABE A SHEKARAR 2026.

RANAR LARABA 29/10/2025
LOKACI : 8:30pm NA DARE
https://www.facebook.com/share/1LFtq6PwNh/

SANARWA
Mohammed Kaka
CEO

Online News paper in Bauchi State.

28/10/2025

SIYASA: Tattaunawa da Fashin Baki Tare Comr. Sabo Muhammed Dangane da Danbarwar Shugabancin a Jamiyyar PDP a Matakin Tarayya.

27/10/2025

DAMBAM EMIRATE: Jawabin Godiya wa mai Girma Gwamnan jihar Bauchi Sen Bala Mohammed Abdulkadir ( kauran Daulan usmaniyya) Na Bayard da Masarautar Dambam Mai Daraja ta Daya ( first class EMIR) Daga Bakin Mai martaba sarkin Dambam Da mai Girma Waziri Dambam

*Gwamna Bala Ya Nada Babayo a Matsayin Sarkin  Darazo Mai Daraja Ta Daya, Ya Bukace Shi da Ya Zama Mai Bin Doka*Daga Moh...
27/10/2025

*Gwamna Bala Ya Nada Babayo a Matsayin Sarkin Darazo Mai Daraja Ta Daya, Ya Bukace Shi da Ya Zama Mai Bin Doka*

Daga Mohammed Kaka Misau

Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed Abdulkadir (Kauran Daular Usmaniyya), ya amince da nadin *Alhaji Ibrahim Babayo Bababa* a matsayin *Sarki na Farko (First-Class Emir) na Masarautar Darazo*.

Sakataren gwamnatin jihar Bauchi, *Alhaji Aminu Hammayo (Magatakardan Misau)* ne ya jagoranci kwamitin gwamnati na musamman domin mika takardar nadin ga sabon sarkin a fadarsa.

Yayin da yake mika takardar, Alhaji Hammayo ya taya sabon sarkin murna a madadin gwamnatin jihar, inda ya bukace shi da ya zama mai bin doka da oda tare da rike darajar mukamin gargajiya da aka dora masa.

Ya kuma shawarce shi da ya jagoranci jama'arsa cikin adalci da gaskiya, tare da hada kowa da kowa don samar da zaman lafiya da ci gaba a fannonin tattalin arziki, ilimi da walwalar al’umma.

A jawabinsa na godiya, sabon Sarkin Darazo, *Alhaji Ibrahim Babayo Bababa*, ya bayyana godiyarsa ga Gwamna Bala Mohammed bisa wannan gagarumar dama da amincewa da aka yi masa.

Ya sha alwashin nuna biyayya ga gwamnatin jihar da kuma jajircewa wajen aiwatar da dukkan ka'idoji da dokokin shugabanci na gargajiya.
“Insha Allah, zan zama dan kasa nagari kuma mai hidima ga al’umma. Ina kira ga daukacin mutanen Darazo da su bani goyon baya domin mu samu ci gaba mai amfani ga kowa da kowa,” in ji sarkin.

Daga cikin manyan baki da s**a halarci bikin akwai Sakatare na Musamman ga Gwamna, Kwamishinan Harkokin Kananan Hukumomi da Masarautu, Shugaban Hukumar Kula da Ayyukan Kananan Hukumomi, Mai ba Gwamna shawara kan kafafen yada labarai *Muktar Gidado*, Shugaban Karamar Hukumar Darazo *Alhaji Samaila Yau Sade*, mataimakinsa, mambobin majalisar, masu ruwa da tsaki, 'yan siyasa da kuma jama’ar gari.

Address

Bye Pass Zee N Zee Office No 1 Shopping Complex G R A AZARE
Azare

Telephone

+2348036645483

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katagum Online Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share