J_A_R MEDIA AZARE

  • Home
  • J_A_R MEDIA AZARE

J_A_R MEDIA AZARE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from J_A_R MEDIA AZARE, Digital creator, .

```ANNABI� ne alkib_larmu kuma jagoran mu Abin ambatam mu matukar mutum ba ANNABI� zai Fada ba bama bukatar zaman sa awannan gidan na``` *JAMA'ATU MEDIA AZARE

29/11/2025
28/11/2025

•Sakon Ta’aziyya ga daukakin Musulmi Na rasuwar Shehin mu Sheikh Dahiru Usman Bauchi daga bakin Sheikh Sharif Sani Janbulo.

Juma"at Kareem Karka Sake Kazama Mai Yawan Ganin Aibun Mutane,Karka sake ka zama lallai Dole sai dakai Za'ayi idan babu ...
17/10/2025

Juma"at Kareem

Karka Sake Kazama Mai Yawan Ganin Aibun Mutane,Karka sake ka zama lallai Dole sai dakai Za'ayi idan babu kai akayi kaji abun ba dai dai yake ba sai idan kai kayi

Yakai Dan Uwa Kar kasa Wani a ranka karka kwana da haushin Wani a ranka
Kar kace Sai kaga Bayan Wani Haka zaisa
Sai dai kagansa idan Ya juya

Allah Ka Kara Karemu Albarkacin Wannan Rana Mai Albarka Juma'atu Khareem 🕋📿

Sani Sunusi
Friday 17 October 2025

16/10/2025

Big shout out to my newest top fans! Sulaiman Ibrahim, Yusuf Muhammad Digare, Yusuf Idrees Na Fada, Nazeer Mae Qadari, Musa Adam Ishaq, Hassan Jagayya Tuwankalta, Abdul-aziz Sule Hdl, Alhasan Abdullahi, Usda Sufee, Imirana Isihaka, Mukarram M Badamasi, Nura Awul, Abberty Farouk, Umar Sani, Muktar Dauda, Zaharaddeen Yabo, Muktar ahmad, Usmaniyya Masoyin Anb, Aminun Malam, Ibrahim Ahmad, A Autan Fada, Sanusi Dahiru, Rabilu Hamza, Ibrahim Liman, Shaibu S Sharif Zangina, Rabi U Muhammed, Muhammad Janbulo Mkm, Siraja Dutse, Ahamad Tijjani, Basiru Agaji, Abubakar Musa Ahmed, Real Nass Dan Gata, Abba Y Buhari, Sahabi Muhammad Zigau, Real Daraja, Isah Mai Kunama, Hussaini Abdusalam, Bilya Salisu, Mahammad Kabiru, Dinee Dan Sidi, Mansur A Nasidi, Mukhtar Mae Tiraree, Nurana MA Aiki, Isahn A Basiru, AL Hassan NA Sidi, Ishaka Ibrahim, Ibrahim Abdullahi, Real Abba Na Annabi, Barau San Gida, Nafi'u J Muhammad

LABARI MAI DADI👇Insha Allah Ranar 10/11/2025 Tawagar Jikan Maaikin Allah Zata Sauƙa A Garin Ringim Dake Jihar Jigawa Dom...
16/10/2025

LABARI MAI DADI👇

Insha Allah Ranar 10/11/2025 Tawagar Jikan Maaikin Allah Zata Sauƙa A Garin Ringim Dake Jihar Jigawa

Domin Gabatar Majalisan Tour Na Tsawon kwana Da Kwana Daya (1) Ta Ayyamul Muhammadiyya Jigawa State kamar Yadda Aka Saba

Kowa Da Kowa Mun Gayyaceshi Indai Masoyin Annabi ne Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam 💯

✍️Real Ebraheem Na Sidi Dan Jaridan Manzon Allah

_© Jamaatu Media & Publication National Headquarter Janbulo

07/10/2025

•HABA MALAM: Baka Gama Koyawa Dalibanka Yadda Zasuyi Tsarki Da Sallah Dasauran Hukunce-Hukuncen Addini Ba, Amma Kana Kokarin Koya Musu Yadda Zasu Raina ANNABIﷺ

Wannan Abun Shine Yake Faruwa Awannan Lokacin, Zakaga Wadanda Ake Bawa Ilimi Ba'a Basu Wanda Zai Amfanar Dasu Sai Wanda Zai Taba Imanin su Karshe Ya Hallaka su, Wasu Malamai Basu Da Aiki Sai Bincike-Binceke Da Kwakulo Wasu Abubuwa Wadanda Kwata-Kwata Bazasu Amfanar Ba, Amma Sai Kaga Shi Suke Koyawa Daliban su Kuma Shi Suke Hawa Membari Suna Hudhuba Akansa.

Su Kuma Daliban Ilimi Sunki Fahimta Harma Suna Ganin Hakan Shine Daidai(Saboda Jahilci) Alhanin Ko Hukuncin Tsari Da Alwallah Dama Sallar Basu Gama Sani Ba, B***e Hukuncin Jinin Al'adah Domin Yazama Suna Kula da Yadda Matansu Suke Yayin Dayazo Musu, Gabayada Basusan Abu Mai Muhimmaci Wanda Yakamata Susani Ba, Amma Ana Koya musu Karatun da Karshe Sai Dai Yakaisu Wuta(Allah Yatsaremu) Domin Wanda A Karatu Zaina Nunama Annabinka Bai Isa Ba Kuma Kamar Kowane Wallahi Ya Cutar Dakai.

Wallahi Malamai Kuji Tsoron Allah, Kusani Idan Allah Yabaku Ilimi Bawai Iya Ku Akabawa Ba, Anbaku Don Al'ummah Ta Amfana Dashi Sannan Idan Kuka Boye Wani Ilimi(Baku Isar Ba) Allah Zai Tambaye Ku, Haka Kuma Idan Kukaja Al'ummah Cikin Bata Allah Saiya Tambaye Ku, Kusani Ayanzu Kune Wakilan ANNABIﷺ Hakan Tasa Al'ummah Suke Jinku Kuma Suke Yarda Da Maganganunku, Idan Kukayi Amfani Da Son Zuciyarku Kukai Mutane Ga Halaka Wallahi Allah Bazai Barku Ba(Domin Allah Ba Azzalumin Bawansa Bane)

Sannan Muma Dalibai Muna Kula Sosai Da Irin Wajen Dazamuje Don Daukar Karatu, Duk Wata Makaranta Wadda Idan Mukaje Bazamu Samu Ilimin da Zai Amfani Mu Anan Duniya Da Qiyama Ba(Koda Abaya Muna Zuwa To Yanzu Mudaina) Muje Inda Zamu Samu Ilimi Koda Kadanne Mai Amfani Yafi Muje Inda Zamu Haddace Littittafai Dayawa Amma Kuma Ilimin Na Rashin Ganin Girman Manzon Allahﷺ Ne.

Allah Ya Datar Damu Kuma Yadoramu Akan Tafarki Madaidaici Amin.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when J_A_R MEDIA AZARE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to J_A_R MEDIA AZARE:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share