Northern Radar

Northern Radar Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Northern Radar, Digital creator, Azare.

Tirƙashi! Wannan shi ake ƙira da ta leƙo ta koma. Ko miye ra'ayin ku?
29/10/2025

Tirƙashi! Wannan shi ake ƙira da ta leƙo ta koma. Ko miye ra'ayin ku?

Hausawa sukan ce "Maganin kar ayi, kar a fara" Mutane da dama sun nuna farin ciki lokacin da aka dau aniyar kulla auren....
28/10/2025

Hausawa sukan ce "Maganin kar ayi, kar a fara"

Mutane da dama sun nuna farin ciki lokacin da aka dau aniyar kulla auren. Yanzu da aka soke kulla wannan aure, shin yakamata a tayashi alhinin wahalar da ya sha? Ko saidai "Allah ya ƙara?"

“Sometimes, silence is the best Medicine”A wasu lokutan, magana ba ta warware damuwa, amma shiru yana yi mafi akasari. S...
28/10/2025

“Sometimes, silence is the best Medicine”

A wasu lokutan, magana ba ta warware damuwa, amma shiru yana yi mafi akasari. Shiru yana ba mutum damar tunani, nutsuwa, da kaucewa kalaman da zai iya janyo nadama. A wasu lokuta, magana tana ƙara zafi ga ciwo, amma shiru yana kwantar da hankali.

Saboda haka, shiru ba alamar rauni ba ne, wataƙila shi ne maganin da zuciya ke bukata domin ta warke cikin natsuwa.

Shin miye ra'ayin ku akan haka?

Yo Gwaji ko Rowa?Wasu mazan na nuna rowarsu ƙarara ga gfs dinsu da hujjar suna son su “gwada su” ko su ga ko gold digger...
28/10/2025

Yo Gwaji ko Rowa?

Wasu mazan na nuna rowarsu ƙarara ga gfs dinsu da hujjar suna son su “gwada su” ko su ga ko gold diggers ne. Amma gaskiya, wannan ba gwaji ba ne, rashin kulawa ne da halin ko in kula ga soyayya.

Gwaji na gaskiya shi ne gwada hali da tarbiyyar mace, ba cikin rowa da dunƙule hannu ba. Idan kana son mace ta nuna ƙaunarka, to kai ma ka nuna nata ta hanyar kulawa, ba ta hanyar tsare aljihunka ba.

Ko miye ra'ayin ku a kan hakan?

Address

Azare
755101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Northern Radar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share