16/08/2026
Kai tsaye daga gidan faruq mustapha
Wanda kungiyar kafintoti katagum local government
Takaimai ziyarar bangirma dakuma tayashi murna
Wannan kungiyar ankafa tane Dan temakon juna bawa juna shawarar da ta dace, taya murna ko jajan tawa da Kuma koyar da sana,a daidai gwar-gwado.
Kungiyar Kafintoti K. T. G Local Government Azare
Azare
Be the first to know and let us send you an email when Kungiyar kafintoti katagum local government posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.