
09/01/2024
Assalamu Alaikum
Ina amfani da wannan dama Wajen gabatar muku da wannan lambar yabo da M.T Abba Graphic Designs ta bawa Alhaji Yarima Longtoucha matsayin Wanda yake kokari Wajen cigaban Al'ummah da kafuwar Al'ummah musamman a bangaren kasuwancin su.
Ku zaku Zama shaida AAmb Alhaji Longtouch Yarimahmutum ne Wanda zaiyi wahala kayi posting na hajar ka a wannan kafa Bai maka fatan Alkhairi da sharing ba, Lalle wannan abu ne da ya kamata muyi koyi dashi.
Allah ya saka maka da Alkhairi.