Katagum

Katagum Samar da farin ciki acikin zuciyar mutanen Katagum da kewaye shine burin mu.

17/06/2026
17/06/2026

Akwai gyada, masara, dawa, har da shinkafa ko dai ba yawa a wannan kasuwar da ke garin Jimeta, shekaru saba'in da takwas (78) ke nan. Haka aka yi bayani a game da wannan hoton da aka wallafa cikin wata mujalla da aka buga a shekarar 1948.

17/06/2026

Maiduguri a shekarar 1967

17/06/2026

Address

Murabus Street
Azare

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Katagum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share