25/05/2025
MAGANIN INFECTION
1. Kaikayin gaba
2. Zafin fitsari
3. Fitar farin ruwa
4. Daukewar sha'awa
Da sauransu
GA KAYAN DA ZA ANEME
1. Lemon Tsami
2. tafarnuwa
3. kurkum
4. Citta danya
ππ°π³π³π° ππ°πΊπ π·π°π³π°
A gyara su Sosai Sai a yayyanka su, a zuba a tukunya a dafa, a rika shan karamin kofi daya Safe daya dare
Allah yasa adace