24/05/2025
•BLOGGER'S DEPARTMENT📖
Wannan Wani Sabon Bangarene Wanda Aka Samar Akarkashin Jama'atu Media Team, Shi Wannan Bangaren Yakunshi Wasu Mutane Masu Hikima Da Kwakwalwa, Wadanda S**a Iya Karatu Da Rubutu Domen Sune Zasuna Tsarawa Tareda Shirya Rubuce-Rubuce Wanda Zai Amfanar Da Al'ummar ANNABIﷺ Tareda Fito Da Manufofi Da Aiyukan Tafiyar Jama'atu Ahbabu Rasulillahiﷺ
Wannan Department Zaina Rubuce-Rubucen Sane Domen Kara Wayar Da Kan Mutane Sufahimci Me Ake Nufi Da Jama'atu, Tareda Fitarda Bayanai Da Aiyukan Kowana Bangare Na Tafiyar, Misali:
•SHU'ARA'U
•GUARD
•MEDIA
•HARMA DA BANGAREN JAGORORIN JAMA'ATU NA SAURAN BANGARORI, NA STATES DAMA NA KASA BAKIDAYA, DAMA SAURAN MANYAM KWAMITAI DAKE CIKIN WANNAN TAFIYA BAKIDAYA.
Wadanan Sune Muhimman Bangarorin da Wannan Department Zaina Rubutu Akansu, Saboda Asansu Kuma Asan Aiyukansu Sannan Akara Fito DA Cigaba Dakuma Nasarorin DA Kowana Bangare Yake Samu, Members din Dake Cikin Wannan Department Sune Kamar Haka:
1- Nazifi NA Sidi(Kano)=Shugaba.
2- Aliyu Yaron Mai Sarari(Yobe)
3- Qaqa'u Na Sidi(Gombe)
4- Mahmud Sharif Sani(Kano)
5- Sani Sunusi(Bauchi)
6- Abubakar Aliyu Abubakar(Nassarawa)
Wadannan Sune Mutanan DA Suke Cikin Department Kuma Kowana Rubutu Tawajensu Aka Yarda Yana Fita A Media(Na Jama'atu) Sannan Sauran Members Suyi Copy Ko Share, Anyi Wannan Tsarine Domen Kara Tsabtace Wannan Bangare Na Media Dakuma Gudun Samun Matsaloli, Babu Wani Rubutu Dazai Fita Sai An Tantanceshi(Idan Da Gyara Ayi Idan Kuma Babu Asakeshi)
Kuma Wannan Bangare Tuni Yafara Aiki, Akwai Sabbin Tsare-Tsare Wadanda Zamu Kara Fito Dasu Don Kara Inganta Abin Insha Allahu, Dafatan Zaku Tayamu Da Addu'ar Allah Yashige Mana Gaba Kuma Yaimana Jagora.
.✍️Nazifi NA Sidi
09034012288.
Copied by kabiru Na Sidi