Auson

Auson Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Auson, Digital creator, sulaimanausontsakuwa street, Azare.

Masha Allahu Alhamdulillah, Allah yataimaka, ubangiji ya zama jagoranka                 MUHAMMAD BELLO KATAGUM
01/09/2025

Masha Allahu Alhamdulillah, Allah yataimaka, ubangiji ya zama jagoranka

MUHAMMAD BELLO KATAGUM

28/08/2025
Kainuwa Rice Mills Ltd Azare Shinkafa mai Tsafta, Dadi da sawa alumma Farin ciki da nishadi. Amarya/ Uwar gida sauqi ya ...
15/08/2025

Kainuwa Rice Mills Ltd Azare

Shinkafa mai Tsafta, Dadi da sawa alumma Farin ciki da nishadi. Amarya/ Uwar gida sauqi ya zo har cikin garinku. Ba ruwanki da tsintar tsakuwa Koh buntu. Daga buhu sai tukunya.

Gar zayo kainuwa Rice Mills Ltd Dake Maiduguri Bye Pass Azare, Katagum LGA Bauchi State. Ko a tuntube Akan lamba kamar haka: 08038999446, 09060755723

09/08/2025

Astagfirullahi wa'atubu ilaik

With Trustworthy Pesin – I just got recognized as one of their rising fans! 🎉
08/08/2025

With Trustworthy Pesin – I just got recognized as one of their rising fans! 🎉

07/08/2025

Mai Aure Yana ganin mara Aure ya huta
mara Aure na ganin Mai Aure ya huta Wai
Waye ya huta Acikin ne🤔 YA ABUN YAKE🙇

KAINUWA RICE MILLS LTD  RC: 1488566  Maiduguri Bypass, Azare, Katagum LGA, Jihar Bauchi.Me ya sa za ka yarda da ƙasa da ...
07/08/2025

KAINUWA RICE MILLS LTD
RC: 1488566
Maiduguri Bypass, Azare, Katagum LGA, Jihar Bauchi.

Me ya sa za ka yarda da ƙasa da mafi kyau, alhali ka cancanci mafi kyau?

A Kainuwa Rice Mills Ltd, mun kawo muku shinkafa mai tsafta, mai gina jiki—an niƙa da kulawa, babu duwatsu, kuma tana da ɗanɗano mai daɗi.

√ 100% An noma kuma an niƙa a Najeriya
√ Tsafta kuma an duba inganci
√ Dacewa da gidaje, shaguna da manyan masu siye
√ Ana samun manyan buhu da ƙananan buhu

Gwada bambanci. Zaɓi Kainuwa.

Tuntuɓi mu: 08038999446, 09060755723

07/08/2025
Alhamdulillah
07/08/2025

Alhamdulillah

Allah ka kara daukakamu duniya da lahira
07/08/2025

Allah ka kara daukakamu duniya da lahira

Komai da lokaci
07/08/2025

Komai da lokaci

Address

Sulaimanausontsakuwa Street
Azare

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auson posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share