Digital marketing for arewa

Digital marketing for arewa wayarka ba abar yin chat kadai bane zaka iya samun kudi da ita kudanna liking da follow don Karin byn

15/03/2024
07/03/2024

*A HALIN DA MUKE CIKI YANZU A NIGERIA* zama babu sana'a ba namu ba ne, zama jiran aikin gwamnati ba namu bane, gwamnati ba ta mu take ba kullum kayan amfanin mu qara kudi suke, kullum talaka shine a wahale, shin haka zamu zauna abinci ma na neman gagarar mu?

Riqe waya ya zama kamar wajibi a garemu, shin meyasa bazamui amfani da wannan wayar mu rinqa samun kudi ko da ba yawa ba? Akwai hanyoyi da dama da zaka bi ka samu kudi da wayarka amma yau zan nuna maka daya daga ciki, don haka a tabbatar an karanta message din nan har karsheπŸ‘‡πŸ»
Wane business ne wannan?

Wannan business din sunanshi *AFFILIATE MARKETING*

Affiliate marketing business ya zama kasuwancin dake sauya rayuwar mutane da dama a Nigeria ta yadda suke samun kudade da wayoyin hannun ta hanyar amfani da internet ba tare da sunje ko ina ba ko sun shiga Rana ba suna gida abinsu abinda zai hana ka yin hakan kawai koyan Wannan business ne idan ka koyi wannan business na Affiliate Marketing to you're good to go.

Idan kana son ka San yanda business din nan yake da yanda zaka fara to wannan damar kace akan yadda zaka fara Affiliate marketing business da harshen Hausa, πŸ‘‡πŸ‘‡
Dama daya gareka ka hanzarta kafin ta wuce ka, idan ka ji kana son fara wannan kasuwancin to ka min *reply da l am readdy* Nagode.

06/03/2024

Shin ko kunsan cewa da wayarku ta hannu zaku iya samun akalla naira dubu hamsin 50k zuwa naira dubu dari 100k a duk sati ko kuma duk wata da wayarku ta hannu a online

Eh kwarai kuwa da wannan wayar da kuke chatting da ita a WhatsApp da sauran social medias platforms

Wannan Business model din shi ake kira da Affiliate Marketing business

Affiliate Marketing business model ne da ake yinshi ta hanyar siyar da digital products online kuma ka samu commission har zuwa kaso hamsin bisa dari na kudin kayan da ka sayar

Kamar misali idan ka sayar da kayan naira dubu 40k zaka iya samun commission har na naira dubu 20k, ma'ana kana da kaso hamsin bisa dari 50% na kudin kayan da ka sayar

Ganin yanda ba'a koyarda AFFILIATE MARKETING BUSINESS DA HARSEN HAUSA saide kawai da yaren Turanci

To amma yanzu mun kirkiri training course da yaren Hausa saboda mu yan Arewa

Suwa s**a dace su koyi wannan business na affiliate marketing ?πŸ‘‡πŸΌ

1 MATASA
2 DALIBAI
3 NYSC COPPERS
4 MATAN AURE
5 MASU NEMAN AIKI
6 YAN KASUWA

Domin fara wannan business na Affiliate Marketing baka bukatar

❌ Laptop

❌ Ko Certificate

❌ko kuma CV

Abinda kawai kake da bukata domin fara wannan business din shine

βœ… Wayarka ta hannu

βœ… Data

βœ… Koyan business din

βœ… Da kuma dan kudi kadan wato ma'ana capital na fara wannan business din

Amma kafin nan akwai Free class da zan gabatar domin bayar da cikakken bayani akan wannan business din

Free class din nan na mutum ashirin ne 50 kacal bayan nan sai mutum ya biya zai shiga

Saboda haka maza ka hanzarta ka shiga wannan class din kafin ya cika

Domin shiga wannan FREE CLASS training din nawa maza ka danna link din dake kasa ko LEARN MORE ButtonπŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌπŸ‘‡πŸΌhttps://wa.link/60ib2x

01/03/2024

Aduniyar nan da muke cikin ta qunshi dubbanin mutane masu different na "idea" a lokacin da wasu tinanin su yakan basu dede wajen bujuro da abin da zasu kawowa kansu cigaba..πŸ‘ŒπŸ»

Wasu Kuma s**anyi amfani da tinanin su domin daqile basirar masu basiraπŸ‘ŒπŸ»

Yi qoqari ka Zama daya daga cikin jerin masu amfani da tinanin su domin cigaban rayuwar suπŸ”₯🀌🏻

01/03/2024

There's no way you're going to make good money without spending money first.

Money is used to make more money.

So buy that course

Pay for that coaching.

Pay for that webinar.

You need to invest in yourself first before people can invest in you.

Send a message to learn more

Address

Abuja Street Wuro Jabbe
Azu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Digital marketing for arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share