19/08/2026
KA TARFA MAN HABBATUS SAUDA A CIKIN NONON SANIYA KA SHA
07082728653
Habbatus sauda na Maganin cuta kowace iri in banda ciwon ajali,shi Kuma nonon saniya na magunnan cutuka masu tarin yawa saboda saniya tana cin itatuwa masu tarin yawa dake magani.
Ka Nemi man Habbatus sauda ka Nemi kamfanin Hemani ko Miracle da nonon saniya (Madarar da aka tatso sabuwa) marar tsami,kuma mai kyau da tsabta.
Sai ka tarfa cokali daya babba na man habbatus sauda a cikin cup daya na nonon saniya sai ka gauraya sosai ka Sha da safe kamun ka karya.
Wallahi wannan maganine na Kashi 80 cikin 100 na cutuka da rashin lafiyoyi.
1.Maganin Ciwon zuciya
2.Maganin Ciwon hanta
3.Maganin Ciwon Koda
4.Maganin Tarin asma
5.Maganin Cutukan huhu
6.Maganin Ciwon daji
7.Maganin gyambon ciki
8.Maganin cutukan kwakwalwa
9.Maganin farfadiya
10.Maganin ciwon sugar
11.Maganin Cutukan Fata da makamantan su.
Kusan kowace irin rashin lafiya gareka zaka iya shan wannan maganin.
Allah ya bamu lafiya mai amfani.
Ayi shere ayi like.
Muna da magunna garanti na cutuka daban daban masu bukata su neme mu a inbox ko WhatsApp zaku ji dadin haduwarmu daku namu ba irin na su bane.