ATC Network News

ATC Network News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ATC Network News, Media/News Company, Alh Tijjani Habu House, Babura Kofar kudu Bakin Tanda, Beside Danbaiwa Pump Babura, Babura.

Idan Kuna son Sanin halin da Siyasar Duniya take ciki, akwai bukatar ku fahimceta ta hanyar karanta Labaran ATC Network News a Internet, zaku iya samun karfin Gwiwa da fahimta Idan ku ka fahimci halin da siyasar Duniya ke ciki Komai Mai yiwuwa ne.

Matasa daga APC na Ci gaba da Sauya Sheka zuwa Jam’iyyar SDP a Hadejia, Jihar JigawaA wani sabon ci gaba da ke kara karf...
26/04/2025

Matasa daga APC na Ci gaba da Sauya Sheka zuwa Jam’iyyar SDP a Hadejia, Jihar Jigawa

A wani sabon ci gaba da ke kara karfafa jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) a Jihar Jigawa, kungiyoyin matasa daga jam’iyyar APC sun cigaba da sauya sheka zuwa SDP karkashin jagorancin Distinguished Senator Muhammad Ubali Sh*tu.

Wannan sauya shekar ta faru ne a yammacin jiya a cikin garin Hadejia, inda dandazon matasa s**a bayyana goyon bayansu ga SDP da kuma Jagoran tafiyar, Senator Muhammad Ubali Sh*tu, tare da kudurin su na bayar da gudunmuwa wajen gina jam’iyyar da samun nasara a matakai daban-daban na siyasa.

Taron karbar sabbin mambobin ya gudana cikin annashuwa da kwarin gwiwa, inda aka bayyana cewa matasa suna ganin SDP a matsayin jam'iyyar da za ta zama tubalin sauyi da ceto ga Najeriya.

Rahoto:
Hon. Abubakar Haruna Kiri
Media Aide to Senator Muhammad Ubali Sh*tu.

Ban jin cewa Okowa yayi kuskure don ya koma wata jam'iyya, ƴancin sa ne kuma yana da haƙƙi ya zaɓi duk jam'iyyar da ya g...
25/04/2025

Ban jin cewa Okowa yayi kuskure don ya koma wata jam'iyya, ƴancin sa ne kuma yana da haƙƙi ya zaɓi duk jam'iyyar da ya ga dama - Atiku

𝗭a mu  𝗗awowa 𝗗a 𝗠a'aikatan 𝗝ihar Jigawa  𝗞udin Hutun su, 𝗠arasa 𝗔iki 𝗠u 𝗕asu Aikin yi cikin izinin Allah.Cewar Tsohon M...
23/04/2025

𝗭a mu 𝗗awowa 𝗗a 𝗠a'aikatan 𝗝ihar Jigawa 𝗞udin Hutun su, 𝗠arasa 𝗔iki 𝗠u 𝗕asu Aikin yi cikin izinin Allah.
Cewar Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Jigawa kuma Jagoran Jam'iyyar SDP na Jihar.
Sanata Muhammad Ubali Sh*tu Magama.

ILLAR SAURAREN LITTAFAN NOVELS WAJEN GURBATA TARBIYAR YAN UWA MATA بسم الله الرحمن الرحيمA wannan zamanin da muke ciki g...
23/04/2025

ILLAR SAURAREN LITTAFAN NOVELS WAJEN GURBATA TARBIYAR YAN UWA MATA

بسم الله الرحمن الرحيم

A wannan zamanin da muke ciki gaskiya yan uwa mata dayawa suna saurare ko karanta wadannan littafan novels din wanda zaka samu duk labaran karya ne kuma suna lalata tarbiyarsu

Saboda so dayawa zaka samu wadannan littafan sunfi magana akan

Soyayya
Zamantakewar aure

Bayan kuma duk labaran karya ne kuma tabbas saurarensu yanada illa ga rayuwar yan uwa mata

Ga wasu daga cikin illolin sauraren wadannan littafan na novels

1 Mutuwar Aure

Wasu mata suna gidajen mazajensu idan suna sauraren wadannan labaran karyar zasuce dole sai mazajensu sun zama irin na NOVEL bayan kuma a duk labaran ba'a fadin wahala da kalubalen da ke cikin rayuwar aure saidai dadinsa koda yaushe k**ar dai yadda akeyi acikin wasu fina finai daga karshe sai kaga aure ya rabu

2 Rabuwar masoya

Zakaga wani yana son wata tsakaninsa da Allah har manya sun shiga ciki itama tana sonshi amma daga lokacin da tafara sauraren wadannan littafan ana fadin yadda saurayin novel yake kula da budurwarsa zatace dole sai tace dole sai nata saurayin yazama haka bayan kuma anan ba'a fadin Qalubalen soyayyar saidai dadinta

3 Zina

Tabbas sauraren wadannan yakan iya sa wasu matan fadawa zina sbd yadda ake maganganun da suke da k**a da na batsa acikin labarin wasu littafan ma sunayensu Romantic da sauransu kuma ana magana akan muamalar aure afili babu sakayawa wanda shaidan yana iya amfani da wannan damar ya halakar da wasu matan

SHI DAI JIN TSORON ALLAH SHINE MAGANIN WAYYO ALLAH

NASIHA ZUWA GAREKU

Yanzu a madadin ku dinga sauraren wadannan littafai da bazasu amfaneku ba duniya da lahira me zaihana ga karatukan nan na malamai ga sauraren karatun ALQUR'ANI wanda zaku amfana amadadin wannan shirmen

ALLAH yasa kuji kuma kudaina

Dalibinku

Abu~Jabir Abubakar Tijjani Habu (Al'Furqan)

Gidajen mai na ci gaba da kullewa bayan farashin man Dangote ya saukaWasu gidajen mai da masu dillancin man fetur da mas...
22/04/2025

Gidajen mai na ci gaba da kullewa bayan farashin man Dangote ya sauka

Wasu gidajen mai da masu dillancin man fetur da masu hadaka sun kulle a kwanaki biyar da s**a gabata, bayan da ya koma ana fitar da ganga dubu 650,000 a kullum.

A halin yanzu gidan Mai na MRS na Abuja da ke kan hanyar Kubwa da wasu basu sayar da man fetur ba, tun bayan da Dangote ya sanar da rage farashin man fetur din sa.

Majiyoyin jam’iyyar sun ce, idan babu wani tangarda, ana sa ran Kwankwaso zai gana da Shugaba Tinubu, cikin kwanakin nan...
22/04/2025

Majiyoyin jam’iyyar sun ce, idan babu wani tangarda, ana sa ran Kwankwaso zai gana da Shugaba Tinubu, cikin kwanakin nan sai dai kaso mai tsoka basa Maraba da dawowar Kwankwaso APC musamman Ganduje da Sanata Barau.

Mai Martaba Sarkin Hadejia Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON ya karbi bakuncin Mai martaba  sarkin Dutse Dr. Hamim Nuhu S...
22/04/2025

Mai Martaba Sarkin Hadejia Alh. Dr. Adamu Abubakar Maje CON ya karbi bakuncin Mai martaba sarkin Dutse Dr. Hamim Nuhu Sanusi CFR domin ƙaddamar da rigakafin Shan Inna (Polio) a Garuruwa Guda Uku Birniwa, Kiri Kasamma da kuma Guri wanda Wakilan Sultan Foundation for Peace and Development da ma'aikatar Lafiya ta jiha da ta tarayya s**a gabatar da shirin.

THIS IS GANDUJE FROM ENGR RABIU KWANKWASO ODR. ABDULLAHI UMAR GANDUJE, OFRKANO STATE DEPUTY GOVERNOR AND APC GUBERNATORI...
22/04/2025

THIS IS GANDUJE FROM ENGR RABIU KWANKWASO
ODR. ABDULLAHI UMAR GANDUJE, OFR
KANO STATE DEPUTY GOVERNOR AND APC GUBERNATORIAL
CANDIDATE 2015

PROFILE:
NAME: DR. Abdullahi Umar Ganduje
DATE OF BIRTH: 25the December, 1949
PLACE OF BIRTH: Ganduje
LOCAL GOVERNMENT: Dawakin Tofa
STATE: Kano
TRIBE: Fulani
RELIGION: Islam
MARITAL STATUS: Married
NO. OF WIVES: One
NO. OF CHILDREN: Seven
EDUCATIONAL INSTITUTIONS/QUALIFICATIONS/DATES
1. 1956-1963 Dawakin Tofa Primary School
First School Leaving Certificate
2. 1964-1968: Government Secondary School, Birnin Kudu
West Africa School Certificate
3. 1969-1972: Advanced Teachers’ College, Kano
Nigeria Certification of Education (N.C.E.)
4. 1972-1975: Ahmadu Bello University, Zaria, (A.B.U)
B.Sc (Education)
5. 1977-1979: Bayero University, Kano (B.U.K)
M.Ed. (Psychology)
6. 1984-1985: Institute 0f Administration, Ahmadu Bello University,
Zaria, M.P.A. (Masters in Public Administration)
7. 1989-1993: University of Ibadan (U.I)
Ph.D (Public Administration)
WORKING EXPERIENCE WITH DATE
ORGANIZATIONS/POST HELD/ASSIGNMENTS/YEARS
1. 1975-1976 Nation Youth Service Corps (N.Y.S.C.)
Teacher at Oleh College, Delta state
2. 1976-1976 Ministry of Education, Kano state
Education Officer II
3. 1976-1978 Advanced Teachers College, Gumel
Lecturer I (Educational Psychology)
4. 1978-1979: Bayero University, Kano
Lecturer II (Educational Psychology)
5. 1979-1981: Norait Limited Kano
Personnel Manger
6. 1981-1993: Federal Capital Development Authority (F.C.D.A)
a. Development Secretary, Kwali Development Area
b. Exec. Sec., Resettlement and Compensation, FCT
c. Deputy Director, Corporate Affairs, Division
d. Sole Administration, Abaji Area Council
e. Chairman, Gwagwalada Area Council
f. Secretary , FCDA Tenders Board
g. Acting Director, Personnel Department
7. 1994-1998: Kano state Government
Hon. Commissioner, Ministry of Works, Housing and Transport
8. 1999-2003: Kano state Government
Deputy Governor, Kano state
9. 2005-2006: Ministry of Defence
S.A. (Pol.) to Hon. Minister of Defense
10. 200

An jaddada mahimmancin fidda Waqafi da Hubsi wajen cigaban rayuwar Al'ummar Musulmi.Shugaban Hukumar Zakka da Hubsi na j...
22/04/2025

An jaddada mahimmancin fidda Waqafi da Hubsi wajen cigaban rayuwar Al'ummar Musulmi.

Shugaban Hukumar Zakka da Hubsi na jaha Barrister Habibu Muhammad Dan Almajiri ya jaddada hakan yayin taron fadakar wa da Hukumar ta shirya akan tsaida waqafi da Hubsi wanda aka gudanar a Dakin taro na Masallacin Sheikh Ahmadu Tijjani dake Kofar Mata.

Barista Habibu Dan Almajiri yace sun bullo da gangamin fadakarwar ne domin wayar da kan al'umma mahimmancin waqafi da Hubsi a Addinin musulunci, Yana Mai cewa Hukumar zata cigaba da yin aiki tukuru ta hanyar yin hadin gwiwa da malamai da mawadata wajen fadakar da Al'ummar Musulmi Fa'idar Waqafi.

A nasa Bangaren mai Martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi na Biyu wanda ya samu wakilcin wazirin Kano, Alhaji Sa'adu Gidado ya yaba da yunkurin Hukumar zakka da Hubsi bisa hangen nesan ta na shirya taron fadakarwar akan Hubsi.

A nasa jawabin, babban Limamin Masallacin juma'a na Alfurqan Dakta Bashir Aliyu Umar ya yaba da kokarin fadakar da al'umma sanin tsarin waqafi da Aikin waqafi da anfaninsa wajen fitar da al'umma daga halin matsin da suke ciki.

Shima da yake jawabi malami a jami'ar Bayero Dakta Muhammad Nura Abdullahi ya yi bayani akan Waqafin tare da jaddada mahimmancin sa a Addinin musulunci.

Gwamnatin jihar Neja ta sa dokar hana zirga-zirgar ababen hawa a Minna babban birnin jihar saboda matsalar tsaro.
22/04/2025

Gwamnatin jihar Neja ta sa dokar hana zirga-zirgar ababen hawa a Minna babban birnin jihar saboda matsalar tsaro.

Zamu Soke Tsarin JICHMA, mu Maidawa Ma'aikata Kudaden su haka kuma mu Bayar da Magani Kyauta Ga Yan Jihar Jigawa, idan J...
22/04/2025

Zamu Soke Tsarin JICHMA, mu Maidawa Ma'aikata Kudaden su haka kuma mu Bayar da Magani Kyauta Ga Yan Jihar Jigawa, idan Jam'iyyar SDP tayi Nasara a zaben 2027 cikin izinin Allah.
Cewar Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Jigawa Sanata Muhammad Ubali Sh*tu Magama.

Aslm. "شوال ١٤٤٦ هجرة" Yau.........................Talata(الثلاثاء) 24ga watan Shauwwal(شوال)24/10/1446 Hijrah dai dai d...
22/04/2025

Aslm.
"شوال ١٤٤٦ هجرة"
Yau.........................
Talata(الثلاثاء) 24
ga watan Shauwwal(شوال)
24/10/1446 Hijrah dai dai da 22/4/2025.
SADAKI:------------------
#127,500:00.
ZAKKA:-------------------
#10,200,000:00.
DIYA:-----------------------
#510,000,000:00.
Allah me girma yace:-
"ان الصلاة كانت على المؤمنين كتابا موقوتا". ( النساء ١٠٣).
"Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta".
(An-Nisaa 103).
LOKUTAN SALLAH A KANO, NIGERIA.

K.Alfajar:. 4.57. A. M.
H. Rana:. 6.10. A. M
Zuhur:.....12.24. P. M.
Asar......... 3.30. P. M.
Magrib.... 6.39. P. M.
Isha......... 7.52. P. M.
(ان شاء الله)
Allah yabamu lafiya da zaman lafiya da karuwar arziki.
Sheikh Ibrahim Falaki.

Address

Alh Tijjani Habu House, Babura Kofar Kudu Bakin Tanda, Beside Danbaiwa Pump Babura
Babura

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ATC Network News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share