25/10/2025
🕊️🕊️🕊️🕊️
*Ya Allah Kasanya mu zama mutane mafi Alheri a yau fiye da yadda muka kasance jiya Ya Ubangiji ka taimake mu muci nasara a tsakanin sha’awa da biyayya domin mu kusanta da Kai Ka taimaka mana murabu da mutanen da keda mummunan tasiri a rayuwarmu domin mu girma mu zama mutane nagari masu godiya Ameen....🤲🏼*