
08/04/2023
A kalla malaman Izala/salafiyyah sama da hamsin 50 ne Dr Jaki ya nemi taimakon su don su taya shi zaman Muqabala wanda zai gudana yau asabar 08/04/2023, a garin Bauchi
Amman wani zaman sirri da kungiyar Izala reshen jihar Bauchi ta rubuta takardan janye zaman Muqabala tare da Matasan Sunnah na gaskiya. Sai dai hukumar shari'ar Musulunci ta jihar Bauchi ya tabbatar mana da cewa a kowanne lokaci zata Iya sanya rana da lokaci don tabbatar da an titsiye Dr jaki akan kalaman batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad SAW.
Wani labari da muka samu cikin daren jiya ya sake tabbatar mana da cewa Dr Jaki ya nuna godiya sa da janye zaman Muqabala wanda zai gudana a yau asabar.
Muna godiya da yan'uwa mu Musulmai masoya Annabi Muhammadu ﷺ da s**a nuna soyayyan su akan janibin Manzon Allah SAW tare da kira da gwammatin jihar Bauchi ta Shirya Muqabala don tabbatar da gaskiya.
Muna godiya ga Matasan mu na Sunnan Manzon Rahma Annabi Muhammadu ﷺ da s**a tsaya don an gudanar da gagarumin wanna jihadi a addinin Musulunci a fadin najeriya. Alhamdulillah
Allah ya tabbatar mana da alkhairi ya karawa Annabi Muhammadu ﷺ daraja da wasila Amin