29/01/2026
━━━━━━━━━━━━━━━━━━━━
🟢 SHABABUL FAIDA BAGUDO / SAMARIN TIJJANIYYA 🟢
━━━━━━━━━━━━━━━━━━━━
Bagudo Local Government, Kebbi State
📢 GAYYATA TA MUSAMMAN 📢
Ana gayyatar dukkan jagorori da mambobin
SHABABUL FAIDA BAGUDO zuwa taron tattaunawa (MEETING) domin tattauna muhimman batutuwa da s**a shafi tafiyar ƙungiya, haɗin kai, da ci gaban ayyukan addini.
🗓 RANA
Alhamis
17 Sha’aban 1447 AH
(5 February 2026)
📍 WURI
To Be Announced
(Za a sanar)
⏰ LOKACI
10:00 AM (Na Safe)
Halartar kowa na da matuƙar muhimmanci.
🤲 Allah Ya sanya taron ya kasance mai albarka, Ya haɗa zukatanmu bisa gaskiya da haɗin kai.