Sardaunan gombe social media team funakaye local government

Sardaunan gombe social media team funakaye local government This page is for the purpose of mobilization toward the to support and guidance the formation and id

Happy birthday muhammad Adamu tafida wish you long life and prosperity more years ahead and more dollars in your account
06/07/2022

Happy birthday muhammad Adamu tafida wish you long life and prosperity more years ahead and more dollars in your account

05/07/2022

ALLAHU AKBAR!!!

Wani Mutum ya siyo Rago zai sauke shi daga Mota sai Ragon ya kubce ya gudu.

A yayin da yake kokarin kamo shi sai Ragon ya shige wani Gida na Yara Marayu.

Take ya bishi kofar Gidan ya tsaya yana kokarin aika Yaran da zasu shiga su kamo masa shi.

Mahaifiyar Marayun na zaune tana jiran tsammanin wanda zai aiko musu da Sadaqar Abinci kamar yadda Maqotan s**a saba yi mata, kwatsam! Sai ga Rago ya shigo har cikin Gida.

Cikin tsananin farin ciki ta tashi ta leqa sai ta ga ashe daya daga cikin Maqotan su ne a bakin Kofa (Abu Muhammad)

Cike da murna take yi masa godiya tare da Addu'ar ALLAH Ya sanya masa a mizanin kyawawan ayyukan sa (a tunanin ta Sadaqa ne ya kawo suyi Layya da shi.)

Abu Muhammad yayi murmushi yace kar Ki damu wannan ai ba komai bane, sannan ya juya yace a zuciyarsa: ya ALLAH Ka karba daga gare ni.

A rana ta biyu Abu Muhammad ya fita domin yaje ya siyo wani Ragon sai ya ga wata Mota dauke da Raguna a ciki.

Ya tsayar da ita ya zabi guda Babba daga ciki.

A lokacin da ya tambayi farashin Ragon sai mai Ragunan yace: ka dauka kawai kyauta ba sai ka biya ba.

Cikin tsananin mamaki Abu Muhammad ya tambaya ko meye dalili?

Mai Ragunan yace: ALLAH Ya azurta ni da samun yawaitar haihuwar Dabbobi na a wannan Shekarar, shi ne nayi wa ALLAH Alkaqawarin yin kyautar Rago guda ga duk wanda ya fara tayawa.

Ku yi Sadaka da abin da ALLAH Ya h**e maku, domin ba'a yiwa Likafani Aljihu.

Copy
Allah Kayima Marayu Gata Dik Inda Suke

Barkada jumma a
18/02/2022

Barkada jumma a

14/09/2021

Sardaunan gombe State Dr jamil ishiyaku gomma Mai abun ayaba

Hajiya Zaynab Jamil Isyaku Gwamna   uwarmarayun jihar gombe state munamiki fatan alkairi addukan lamuranki inakikaje tai...
14/02/2021

Hajiya Zaynab Jamil Isyaku Gwamna uwarmarayun jihar gombe state munamiki fatan alkairi addukan lamuranki inakikaje taimako inazakije taimako kamar yadda k**e taimako Allah yataimakeki adukkan lamuranki

14/02/2021
Ameeennnn ya Allah

15/01/2021

Innalillahi wa'inna ilaihir raju'un. Ina amfani da wannan dama in mika sa'kon ta'aziya na ga iyalan MARGAYI SANATA SA'ADU ABUBAKAR ( Tafida n Deba) da Masarautan Deba da sauran al-umma garin Deba. Baki daya bisa ga rasuwan TAFIDAN DEBA.

Allah ya jikanshi da Rahma Allah ya yalwata makwancinsa. Amin ya Allah.

10/01/2021

Address

Sangaru Street
Bajoga

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sardaunan gombe social media team funakaye local government posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sardaunan gombe social media team funakaye local government:

Share