Tijjaniya Media-Bajoga

Tijjaniya Media-Bajoga Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tijjaniya Media-Bajoga, Digital creator, Anguwar sarkin yaki bajoga, Bajoga.

🕌 TIJJANIYYA MEDIA BAJOGA 🕌
📖 Yada ilimin Musulunci da tarihin Tijjaniyya.
🎙️ Wa'azuzzuka • Muhādara • Karatuttuka • Faɗakarwa
🤲 Don ƙarfafa soyayya ga Manzon Allah ﷺ da kyawawan halaye.
📍 Bajoga, Gombe State, Nigeria

innalillahi wa Inna ilaihirrajiun 😭😭 Allahummah agfirhu warhamhu 😭 Khalifancy Masoyin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Was...
26/08/2026

innalillahi wa Inna ilaihirrajiun 😭😭
Allahummah agfirhu warhamhu 😭
Khalifancy Masoyin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wassallam 💕💕
Allah ya sadaka da Masoyin ka Annabi Muhammad S ✨ A ✨ W

Zulum Govna Barno ya samu damar ziyaran gun maulid  wanda a ka gabatara achikin Mai duguri  a madinatu yarwa al umma Dub...
26/08/2026

Zulum Govna Barno ya samu damar ziyaran gun maulid wanda a ka gabatara achikin Mai duguri a madinatu yarwa

al umma Dubai ne daga sassan duniya s**a zo dama wajen Nigeria
Allah yabar mu da annbi Muhammad

Yadda duban masoya Annbi Muhammad  s**a kewa garan bajoga Suna salati ga ma aiki  Sallah lahu alaihi wasalam
26/08/2026

Yadda duban masoya Annbi Muhammad s**a kewa garan bajoga Suna salati ga ma aiki Sallah lahu alaihi wasalam

MASOYAN ANNABI ﷺ SUN FITO! ❤️🌙A ranar 12 ga Rabi’ul Awwal, masoya Manzon Allah ﷺ sun fito domin nuna ƙauna, farin ciki d...
26/08/2026

MASOYAN ANNABI ﷺ SUN FITO! ❤️🌙

A ranar 12 ga Rabi’ul Awwal, masoya Manzon Allah ﷺ sun fito domin nuna ƙauna, farin ciki da girmamawa ga fiyayyen halitta, Annabi Muhammad ﷺ.

Wannan ba taron jama’a kawai ba ne; taron ƙauna ne, farin ciki da tunawa da rayuwar Shugaban Manzanni ﷺ. 🕌💚

اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد ﷺ

Allah Ya ƙara mana ƙaunar Manzon Allah ﷺ, Ya sa mu kasance cikin masu bin Sunnarsa, Ya kuma karɓi dukkan ayyukan alheri. 🤲❤️

Ahlan wa sahlan da watan Maulidin Annabi ﷺ! 🌙✨

ﷺ ﷺ

26/08/2026
Gamu A Garin Bauchi DOMIN Raya Daren Samuwar Shugaba Annabi Muhammad S ✨ A ✨ W
25/08/2026

Gamu A Garin Bauchi DOMIN Raya Daren Samuwar Shugaba Annabi Muhammad S ✨ A ✨ W

MAULIDIN MANZON ALLAH ﷺ A MADINATU BAYEYadda aka kawata garin Kaolack, a ƙasar Senegal (Madinatu Baye) domin gabatar da ...
23/08/2026

MAULIDIN MANZON ALLAH ﷺ A MADINATU BAYE

Yadda aka kawata garin Kaolack, a ƙasar Senegal (Madinatu Baye) domin gabatar da bikin Maulidin Manzon Allah ﷺ na wannan shekara ta 2026/1448.

Allah Ya ƙara mana ƙaunar Manzon Allah ﷺ, Ya sa mu dace da bin tafarkinsa. 🤲💚

📅 22/08/2026 | 09/03/1448

Gwamnatin 9jariyar  ta ayyana Talata, 25 ga Agusta, 2026, a matsayin ranar hutu a faɗin ƙasar domin bikin Maulidi
22/08/2026

Gwamnatin 9jariyar ta ayyana Talata, 25 ga Agusta, 2026, a matsayin ranar hutu a faɗin ƙasar domin bikin Maulidi

Address

Anguwar Sarkin Yaki Bajoga
Bajoga
762102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tijjaniya Media-Bajoga posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share