Mustapah rabiu Musa kwankwaso

Mustapah rabiu Musa kwankwaso Muhammad rasulillah

Happy juma,ah mubarak
26/09/2025

Happy juma,ah mubarak

Kwamishinan matasa da wasanni na jihar Kano, Hon. Mustapha Rabiu Kwankwaso ya ce za a ruɓanya alawus ɗin ƴan wasan Kano ...
12/12/2024

Kwamishinan matasa da wasanni na jihar Kano, Hon. Mustapha Rabiu Kwankwaso ya ce za a ruɓanya alawus ɗin ƴan wasan Kano Pillars saboda irin ƙoƙari da jajircewan da suke nunawa a gasar NPFL ta bana musamman a wajen gida. Ko farkon kakar bana ma dai da Hon. Kwankwaso ya ƙara yawan alawus ɗin ƴan wasan na Sai Masu Gida da kaso 100 bisa ɗari bisa abinda ake basu a baya.

USMAN ABDALLAH PRAISES BAYELSA UNITED'S SCORING PROWESS, HAILS RABIU ALI AS A FANTASTIC PLAYERTechnical Adviser of Kano ...
12/09/2024

USMAN ABDALLAH PRAISES BAYELSA UNITED'S SCORING PROWESS, HAILS RABIU ALI AS A FANTASTIC PLAYER

Technical Adviser of Kano Pillars FC, Usman Shariff Abdallah, has commended Bayelsa United for their impressive attacking displays during the 2023/24 Nigeria Premier Football League season.

Abdallah shared his thoughts during a media session organized by the Media and Communication Directorate of the club ahead of their Match Day 2 clash against Bayelsa United in Yenagoa, the Bayelsa State capital, for the 2024/25 NPFL season.

According to the former Super Eagles Assistant Coach, despite Bayelsa United's struggles in the first stanza of the previous season, where they found themselves at the bottom of the league table, they stood out as the league's highest-scoring team. He emphasized that his coaching philosophy prioritizes defensive solidity, ensuring his team is well-structured at the back before focusing on the attack.

"In my philosophy, unlike other coaches, I'm more focused on not conceding goals. My team is always built from the back, whether we're attacking or defending. I always ensure our defense is solid," Abdallah explained.

He continued, "Last season, despite Bayelsa Utd being at the bottom of the table during the first stanza, they scored the highest number of goals, and many people overlooked that fact."

Abdallah also praised his team's performance in their previous match, where they secured a dominant 3-0 victory over Ikorodu City. He promised that his players would continue to work hard to strengthen their defense while creating an attacking unit capable of scoring freely.

Despite Bayelsa United's 3-0 loss to Sunshine Stars in their season opener, Abdallah acknowledged their offensive strength and expressed hope for a positive result against them.

Abdallah also had high praise for his captain, Rabiu Ali, describing him as "a fantastic individual" who makes the game look easy with the ball at his feet. Ali, who netted his 120th and 121st NPFL goals

GWAMNATIN JIHAR KANO TA TURA YAN WASA 197 JIHAR DELTAGwamnatin jihar Kano Karkashin jagorancin Mai Girma Gwamna Alh. Abb...
10/09/2024

GWAMNATIN JIHAR KANO TA TURA YAN WASA 197 JIHAR DELTA

Gwamnatin jihar Kano Karkashin jagorancin Mai Girma Gwamna Alh. Abba Kabir Yusuf, ta tura yan wasa guda 197 zuwa Birnin Asaba dake jihar Delta domin buga wasanni daban-daban a gasar Wasanni, Guje-Guje da Tsalle-Tsalle ta kasa karo na Takwas da za a buga a jihar ta Delta.

A yayinda yake jawabi ga tawagar yan wasan, Mai Girma Kwamishinan Matasa da Harkokin Wasanni na Jihar Kano Hon. Mustapha Rabiu Kwankwaso, ya tabbatar da cewa Gwamnatin jihar Kano ta Alh. Abba Kabir Yusuf tayi shiri sosai wajen bayarda kyakykyawar kulawa ga yan wasan a yayin gudanarda wadannan wasanni.

Haka kuma yan wasan da sukayi kwazo tareda nasarar samun kyauta (Medal) irinsu: dinari (gold), azurfa (silver), ko tagulla (bronze), Gwamnatin jihar Kano zata shiryamusu kyakykyawar tarba don karramasu. Daga karshe yaja hankulan yan wasan da su zamo jakadu na gari don jihar Kano ta cigaba da kare kambunta a matsayin jigo wajen gudanarda harkokin wasanni a Nigeria.

Meenan Kwankwasiyya✍🏻
Mai daukar hoto da rahoto a
Ma’aikatar Matasa da Cigaban Harkokin Wasanni ta Jihar Kano

Makarantar koyar wasanni a da  wacca maigirma tsohon gwamna kwankwaso yabudeta 2011-2015 Za a gyarata matawo Kamar da du...
26/08/2024

Makarantar koyar wasanni a da wacca maigirma tsohon gwamna kwankwaso yabudeta 2011-2015

Za a gyarata matawo Kamar da dukadai don farfado da harkar wasanni ajahar Kano karkashin jagorancin gwamna ABBA Kabir yusif

Thanks as God
20/08/2024

Thanks as God

Yadda gyaran filin wasan Kano pillerts Masha Allah dukadai akarkashin jagorancin gwamna ABBA Kabir yusif dukdon farfado ...
16/08/2024

Yadda gyaran filin wasan Kano pillerts Masha Allah dukadai akarkashin jagorancin gwamna ABBA Kabir yusif dukdon farfado da harkar wasanni ajahar Kano

ABBA kacika gwarzo

Gwamnatin Kano karkashin jagorancin gwamna ABBA Kabir yusif dukdon farfado da harkar wasanni ajahar KanoZamugara duk fel...
10/08/2024

Gwamnatin Kano karkashin jagorancin gwamna ABBA Kabir yusif dukdon farfado da harkar wasanni ajahar Kano

Zamugara duk felayen buga wasaannin kwallon kafa na fadin jahar kano

Yadda gyaran filin wasan Kano pillerts Masha Allah dukadai akarkashin jagorancin gwamna ABBA Kabir yusif dukdon farfado ...
30/07/2024

Yadda gyaran filin wasan Kano pillerts Masha Allah dukadai akarkashin jagorancin gwamna ABBA Kabir yusif dukdon farfado da harkar wasanni ajahar kano

Domin Hana safarar mutane Donhaka mukashirya wannan wasan Masha Allah
30/07/2024

Domin Hana safarar mutane
Donhaka mukashirya wannan wasan Masha Allah

Yanzu yanzu nasami ziyarar sabbin masuhorar da Kano plast abisa jagoranchin Ali nayara Mai samba Dukadai don farfado da ...
29/07/2024

Yanzu yanzu nasami ziyarar sabbin masuhorar da Kano plast abisa jagoranchin
Ali nayara Mai samba

Dukadai don farfado da harkar wasanni a jahar Kano karkashin jagoranchin Mai girma gwamnan jahar Kano alhaji ABBA Kabir yusif

Address

Bakin Kasuwa
Bakin Kasuwa

Telephone

+2348106037002

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mustapah rabiu Musa kwankwaso posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share